4

34 1 0
                                    

*MUTUNCIN 'YA MACE....!*
           _{Babban jarabawa agareta..}_

     
            *NA*

   _Hafsat Hafnan_

                *DA*
   
        _Zainab Chubaɗo_

*Labarin dake ɗaukeda Cin zarafi, cin amana, k'eta, illar k'awa da kuma zazzafar soyayya mai fuzgar zuciya❤*

     

        *04*

____✍️"Hafsat anya kuwa zancigaba da amfani da shawarar da kika bani? Gabaɗaya na tsorata da yanayin Sulaiman kafin ya fita, yanada matiƙar sauƙin kai da sanyin Hali bantaɓa ganin yayi fishi irin na yau ba wlh Haf...."dilla dakata malama todan yayi fishin seme?"  Hafsat ta katse Asm'u ta hanyar faɗar hakan cikeda jin haushinta sannan tacigaba da cewa "wllh kedai Asm'u anyi wawiya na rantse da Allah ke in banda kin rako mata duniya har kya bari fushinsa ya ɗaga miki hankli?  Wllh dole ma Sulaiman ya Rainaki  ke idan kikai wasa ma sharar gidanki seta fiki daraja a inadanunsa koda yake  idan har baki ƙwatarwa kanki ƴancinki ba"   "Hmmm Hafsat kenan har zuwa wani lokaci zamu ɗauka a haka  nidashi? Ke kanki kin sani daurewa kawai nakeyi ina amfani da shawararki, amma wllh ni kaina a kusa nake indai akan Sulaiman ne Hafsat sam bana iya jurar kowani abu muddin daga Sulaiman ɗina yake balle uwa uba ace muna kwance gado ɗaya batareda wani abu ya faru a tsakaninmu ba, Hafsat ya kikeso nayi ne wai ?"  dariya Hafsat ta saki irinta rainin hankali sannan ta gallawa wayar harara tamkar Asma'un na gabanta tace "af na manta fa da shugabar jarababbun matan duniya nake magana  Waike Asmy meye matsalark ne? Kullum namiji kullum namiji sekace masifa wai nikam ke wace irin jarabbiya ce don Allah ?  Ina Bashir ɗin naki yake da bazakije ya sauke miki matsalar taki ba?"

"hmm Hafsy kenan wllh yanzu sam Bashir baya iya satisfying ɗina nifa barin gaya miki abinda baki sani ba wllh Sulaiman shikaɗai ne ke iya gamsar dani  harnai tsahon kwana 2 ba tareda na buƙaci namiji ba, ke duk yanda zangaya miki baiwar da mijina yake da ita sam bazaki taɓa Fahimta ba Sulaiman namijin gaske ne irin namijn da ko wace mace ke burin samu a rayuwrta, ko kssing ɗina yakeyi ji nake cikin ƙanƙanin lokaci na jiƙe gaba saɓanin bashir dase An haɗa da karime-karime, nifa wllh na gaji dashi don kawai banaso na shuka masa rashin mutunci ne mu rabu in rasa me ɗebemin kewar dazan rage zafi" dariya Hafsat tayi cikeda shakiyanci tace "lallai Asmey bakida mutunci wllh kice Bashir ɗin lagwani ne da wando kawai" dariya suka fashe dashi gabaɗayansu sannan  hafsat tace" karki damu zan aiko miki da wata ƙwayar magani kibashi yasha wllh dazarar kun hau duty zakiji ya cikaki dam in taƙaita miki dai har har cikinki sekinji matsinsa hajiya, "kai Hafsat kice har ihu lagwanin ze sani kenan?" Asma'u ta faɗa cikeda jin daɗi sabida yanda zuciyarta ta bushe "sosai ma kuwa don wllh ke kanki sekinsan maza sun shigeki Hajiya don haka ki manta da wani sulaiman ki mori Rayuwarki da Bashir idan ma kina buƙatar canji sena haɗaki da wani kusha Harka"  dariya Sosai Asma"u tayi tace "rufa min asiri bashir ɗin ma ya isheni yanzu dai yaushe zaki aiko min da ƙwayar tunda wannan mutumin ya tafi Bauchi?" "yanzun nan zan turo miki me mashin ɗin danake bawa aike ya kawo miki" Hafsat ta faɗa tareda katse wayar tana murmushi.   Miƙewa Asma'u  tayi tareda barin abincin akan daining ta nufi bedroom ɗinta wanka ta sakeyi ta fito ta tsara wata shegiyar kwalliya me ɗaukar hankali, sannan ta buɗe drower ɗinta ta zaro wata ƴar iskar riga wadda iyakarta cinyarta gaban rigar kuma dashida babu duk abu daya ne, gabaɗaya alfarkatun dake jikin halittarta seda ta fito dasu waje  sannan ta ɗakko wani daddaɗan turarenta me suna Woman desire ta fesa, wayarta ce ta fara ƙara don haka ta maida hankalinta akai tana kallo ɗan yatsina fuskarta tayi sannan takai hannu ta ɗaga tareda karawa a kunneta, tun kafin tayi magana taji ance "Hajiya gani a ƙofar gida na iso" a taƙaice tace "ka ƙwanƙwasa ka bawa me gadi ze kawo min ngd" daga haka ta katse kiran tana kallon kanta a mudubi tana  ba jimawa taji ana ƙwanƙwasa ƙofar falo hakan yasa ta miƙe ta ɗauki Hijab tasa ta fito zuwa falon tarda buɗe ƙofar ta karɓa ta juya ba tareda ta damu da irin gaisuwar da yake mata ba,   direct frich ta nufa ta zaro fanta me shegen sanyi donta san Bashir mayen fanta ne  buɗewa tayi tareda sakin murmushi ta buɗe robar maganin dake cikin baƙar leda a ɗaure ta jefa guda ɗaya a ciki ta rufe,  ajiyar zuciya ta sauke sannan tace "hmmm Bashir kenan sarkin kishi nasan dole yaji ba daɗi sabida tunda Sulaiman ya dawo ban sakebi takansa ba, ya zama wajibi a gareni inyi aikin rarrashi"  ɗaukar fantar tayi da ta ɗora akan flet tareda cup ɗin glass ta fice ta ƙofar baya yanda me gadin baze ganta ba ta nufi ɗakin Bashir, bisaga mamakinta ƙofar a bude take  tana shiga ƙamshin turarenta yaywa Bashir dake tsaye yana ƙoƙarin kunna fanka maraba gabaɗaya tsayawa yay yana kallonta tareda sakin igiyar fankar ta faɗi ƙasa,    ganin haka yasa ta fara takowa cikin yauƙi zuwa gabansa tareda tabbatarwa da kant cewar tarkonta ya kama kurciya. Ajiye fantar tayi tareda buɗewa ta zuba masa a cup ɗin ta miƙa masa tareda hure masa ƙananan idanunsa daya kafeta dasu, lumshewa yay da sauri tareda karɓar fantar yakai bakinsa ya fara kurɓa sosai yasha fantar ya rage kaɗan a gindin kofin sannan ta fara wani irin shafa masa jiki cikeda karuwanci, cikin ƙanƙanin lokacai ta gama birkita masa lissafi zuwa yanzu duk wani hijabi na kunya dake tattareda ɗiya mace Asma'u ta gama cire nata *_(dama Zuciyar data bushe a sanadin maida zina abar aikatawarta ai wajibi ne suyi hannun riga da kunyar dake tattareda Mutuncin ƴa mace)_*  a haka ta dinga sarrafashi yana biye mata harta kaisu ga afkawa cikin zinar da suka saba gadan-gadan, bakajin sautun komai sena Asma'u  wadda ke ƙoƙarin sumewa sabida taurarin da idanunta suke gane mata, tabbas ta yarda da maganar Hafsat ba kaɗan ba a wannan ranar haka Suka kasance da juna cikin yanayi na jin daɗi da gamsuwar da bata taɓaji a tareda bashir ɗin ba.

MUTUNCIN 'YA MACEWhere stories live. Discover now