28

58 2 1
                                    

*MUTUNCIN 'YA MACE....!*
_{Babban jarabawa agareta..}_


*NA*

_Hafsat Hafnan_

*DA*

_Zainab Chubad'o_

*Labarin daya ƙunshi Cin zarafi, cin amana, k'eta, illar k'awa da kuma zazzafar soyayya mai fuzgar zuciya❤*

*_Duk macen datake bin maza ko mata ƴan uwanta Ingantacciyar Dabbace Mara algus😡_*

*28*

______✍️"Hajiya Safa kenan a tunaninki tunda na shiga wannan harkar inada sauran wani tsoro ne dayay min saura a zuciyata ne?" wani ƙayataccen murmushi ta saki sannan ta miƙe tana cewa "banzo garin nan don kiyimin barazana ba don haka nizan wuce tunda baki shirya harƙallar tamu ta faɗa ba." Asma'u ta faɗi hakan yayinda tafara jan akwatinta zatabar falon.

Da sauri Hajiya Safa ta riƙe hannunta tace "Haba Asmy taya zaki ɗanɗana min zuba a baki da wannan haɗaɗɗiyar surar taki kuma kiyi tsammanin ni hajia Safa zan barki ki tafi ba tareda na tsotsi zumarki ba?" wani kallo Asmy tai mata can kuma seta saki murmushi tace "o kin gane hanya kenan yanzu, muje a buga harƙallar ki bani kuɗaɗena nai gaba don ba zama nazoyi ba" jan hannunta Hajia Safa tayi se wani lumshe ido take sabida wutar shi'awar Asma'un dake mugun ci a zuciyarta, wani haɗaɗɗen ɗaki ta kaita tareda karɓan akwatin hannunta ta rungumeta cikin ƙanƙanin lokaci ta fara kissing Asmy ta ko'ina tundaga kan dokin wuyanta har zuwa ƙirjinta.

Nandai suka afka cikin duniyar ƙazantar da ubangijin sammai bakwai yay haramci akansa, *(Muna roƙon Allah yay mana tsari da bushewar zuciyar dazatai sanadin jefa cikin irin ƙazantar da Asma'u da hajia Safa suka jefa kansu a ciki🤲, Sisters haƙiƙa al'umar mu tana cikin babbar masifa a wannan lokacin da muke ciki wanda ba komai bane sanadi face Kwaɗayi da shegen son abin duniyar mu, wllh kwaɗayi da hangen rayuwar na sama damu shine babban bala'in dayake jefa rauwar mutanan cikin haɗari irin wannan wanda Asma'u ta jefa kanta a sanadi ƙawa, ya Ubangiji ka shiryar da duk wani me aikat waƴannan manyan laifukan don alfarmar manzon Allah 🤲)*

Asma'u ta firgita ƙwarai da Hajia safa domin a cikin ƙanƙanin lokaci ta mantar da ita hanyar garinsu, bakajin komai se surutun Asma'u daya gauraye dakin a taƙaice dai seda Hajiya Safa ta ƙwaƙule Asmy har so uku, bayan sun gama ne Asmy ta kalli Hajiya safa tace "gaskiya ban taɓa tsammanin harkar nan haka take ba seda kika ɗanɗana min ita, wllh hajia Safa kin haɗu ba kaɗan ba sabida kin gama sanin duk wani lungu da saƙon daza'a ƙwaƙuƙa aji daɗi." ta faɗa yayinda tke ƙara kai Nononta saitin bakin Hajiya Saɗa, bata ɓata lokaci ba ta kama ta fara tsotsa kamar ta samu sweet banƙaro matasu kawai Asmy keyi tana faɗin "mulmulaminsu sosai Hajiya ta karki bari harsena sume, wllh hajia kinada daɗi" a haka ɗai shegun sukaita fama har se waje la'asar sannan suka sararama juna Asmey tai wanka ta shiyar, sannan hajiya safa tai mata transfer ɗin 50000k tai mata sallama ta tafi gida abinta Zuciyoyinsu fal da kewar juna.

Kujerar Roba Gwaggo tasa a bakin ƙofar falonta ta zauna tana kallon kowa, Mama da fitowarta kenan daga falonta taji Sallamar Asma'u kallon galala kawai Gwaggo kebinta dashi amma batace ƙala ba, cikeda majirci Asmy ta isa inda gwaggo ke zauna ta tsuguna har ƙasa tace "Gwaggo ina yini?" taɓe baki tayi tace "lau nake ganinan zaune akan ɗuwawuna seme kuma?" ƙasa dakai Asmy tayi tana wasa da yatsun hannunta, hakan yasa mama taji wani iri akan abinda Gwaggon tayi mata ƙarasowa tayi gurin sannan ta ajiyewa gwaggo furar data dama mata ta dubi Asmy tace "harkin ƙaraso kenan?" murmushi tayi mata a sanyaye tace "Ae mama na ƙaraso, yame jiki......"nace miki ras nake ko!" gwaggo ta faɗa yayinda take wani hura hanci sabida faɗa, can kuma seta dafe ƙirji tace "yau naga abindaya isheni ni salamatu! In banda Manu ya zama abinda ya zama inashi ina barin mace taita gantali tsakanin gari da gari?" "amma Gwaggo senake ganin ai wannan zuwan nata naki ne, idan har akwai wanda zeji daɗin zuwan nata to kece ammafa ni'a ganin....."Dalla rufe min baki Hndatou tunkan in haɗaku naci mutuncinku keda itan in banda shashanci irin na manu har yaushe suka tafi da har ze barta ta ɗebo jiki da sunan wai tazo dubani?, to wllh nidai banason Munafurci kunji na gaya muku" ajiyar Zuciya mama ta sauke tace "kiyi haƙuri Gwaggo sabida yanayin jikinki be kamata ki dinga yawan ɗaga murya ba, ke Asma'u ɗauki jakarki ki shiga ciki kiyi wanka ki huta" ba musu ta miƙe tabar gurin don wllh dama haka takeso.

MUTUNCIN 'YA MACEWhere stories live. Discover now