*MUTUNCIN 'YA MACE....!*
_{Babban jarabawa agareta..}_
*NA*_Hafsat Hafnan_
*DA*
_Zainab Chubad'o_*Labarin daya ƙunshi Cin zarafi, cin amana, k'eta, illar k'awa da kuma zazzafar soyayya mai fuzgar zuciya❤*
*25*
_____✍️Lukman be direshi ako'ina ba sai acikin motar dayazo da ita sannan yaja yabar wurin ba tare da kowa ya ankare dashi ba, tafiyar kusan awa biyu sukayi sannan suka iso Jos kuma har i zuwa wannan lokacin Muntasir be farfado daga dogon sumar da yayi ba don ba karamin bugu ne k'wanyar nan tasa tasha ba, Wani gidan bariki ya kaishi wanda kana gani kasan ya'ya marasa tarbiya ne aka tara aciki, ma'ana gogaggun karuwai na bugawa ajarida kuma na nunawa a talabijin! ,acikin compound d'in gidan ya paka motar sannan ya kashe ya futo yana gyara zaman face cap d'insa, Wasu 'yan mata ne ya hango kowacce na sha'anin gabanta ana farantawa juna rai da abokin harkanta, wata zaka ganta da saurayi ana iskanci asarari, wata kuma da yar'uwarta mace take muamala, kai gasu nan dai birjik acikin gidan abun dai ba k'yan gani! ,ahaka Lukman ya fito da Muntasir sabe akafadarsa ya nufi wani kofa dashi wanda zai sadaka da ainihin cikin gidan, yana gab da shiga yaji an kirayi sunansa da karfi"Hey Lukman! " da sauri ya waiga yana dube dube, can ya hangota da wani gardi tana sokuwa akansa, waving tayi masa da hannu tace"Is that him ? " kai ya daga mata cike da mamaki don arayuwarsa be tab'a ganin iskanci irinna Hot legs ba (sunanta na bariki kenan) murmushi me tsayawa arai ta sakar masa sannan tace"Good ! Bari in gama da wannan fuck d'in sannan in sameku, ka shiga Queen tana ciki kasa ta tara sauran kafin in shigo, kuban minti biyar gani nan zuwa " amsa mata yayi da "okey" yana kallon sanda ta sauka asaman wannan gardin tana kokarin tura kaciyarsa abakinta, sauran matan sai Fasa mata kai suke suna ihu da sowa, Wannan shi ake kira da barikin [wa'iyazubillah, ya Allah ka shiryad damu, Ameen].
Yana shiga ciki ya sami shugaban 'yan barikin wato Queen Baddest zaune asaman wani dogon sofa ayayin da wasu 'yan mata sanye da 'yar kamfe da rigar mama suna mata tausa, ita kuma sai busar shisha take hayak'i na Fita ta baki da kuma hancinta! ,sannu da zuwa suka masa alokacin daya dire Muntasir akasan floor, bayani yayi musu, wata dake zaune acan gefe tana shan giyarta ta shek'e da dariya gami da mik'ewa ta nufi inda Muntasir ke zube akasan tana fadin"hehe ai baka suma ba tukun don akwai some some agaba dake jiranka " Giyan dake shake da cup din hannunta ta shiga watsa masa asaman Fuska, Nan ya shiga tari yana kokarin bud'e idanunsa kadan da kadan bakinsa nafurta Innalillahi wainna ilaihi rajiun, kwakwalwarsa ce ta tunasar dashi abunda ya faru dashi, kara ya fasa adaidai lokacin idanunsa ya sauka akan Lukman dake kwasar lomar abinci da Queen tasa aka kawo mashi, dube duben 'yan matan ya shiga yi yana fadin"Lukman ina ne nan ka kawoni ?" dariya ya bushe dashi yace"na kawoka ne inda za'a kawo karshen duk wani iskancinka, Muntasir inaso ka sani jefani cikin tashin hankalin da kayi shine babban kuskuren da nake tsammanin ka tafka arayuwarka, baka san wanene ni d'in ba shiyasa ka shirya mun makirci, wallahi Ni Lukman na shallake gaban tunaninka, gaba na bawa iskanci ba baya ba, ayau zan gwada maka salon nawa rashin jin, don ka sani a barikin ma akwai wanda ake kira oga, kuma ina tsammanin daga rana irinta yau ko kallon banza akace kayiwa wani bazaka iya ba balle takai har kaci zarafinsa, Queen me ake jira ne dan Allah asoma aiki.... "wallahi karya kake Lukman kai baka isa kaja dani ba, duk yadda kake tunanin nakai kuma na isa toka sani nama wuce nan, ban san abunda kuke shirin yi ba amma ku sani baku isa kumin komi ba "...."haka kace ? da gani fa guy d'in nan be san inda aka kawoshi ba shiyasa yake yab'a maganganu son ranshi amma karka damu yanzu wa'enda suka amsa sunansu da 'ya'ya mata zasuyi maganinka, sai mun tabbatar da ka gurzu har baka iya mik'ewa akan kafafunka sannan zamu kyaleka!, honey rider had'a mun kan yaran aiki " Wannan 'yar budurwan dake shan giya ita ake kira da honey rider, mik'ewa tayi tana layi tace"an gama Queen... "yar iska anya zaki ma iya tabuka abun kirki yadda naga kinyi tatul dinnan kuwa ? kodai in canzaki da wata ne ? " acewar Queen, dariya ta saki tana bubbuga kirjinta tace"haba de Queen ya kike abu sai kace kin manta ko wacece honey rider ?, ke kanki kin san ko awani irin yanayi nake ciki hakan baze hanani tuk'i daqyau ba " Tabbas itama de Queen din tasan da gangan ne ta tsokaneta in ba haka ba acikin gidan barikin nan babu ta biyun Honey rider dan ko ita da take shugabansu bazata nuna mata kwarewa afagen harka ba..
YOU ARE READING
MUTUNCIN 'YA MACE
Action"Sumaiyya ki sani wallahi sai an buga sabon kafce! Koda ni Muntasir zanyi yawo tsirara acikin duniyan nan ne saina tabbata na lalata miki rayuwa ta yadda nan gaba bazaki moru ba ko agidan aurenki!." Muntasir na tsaneka!na tsani duk wanda ya sanka! n...