*MUTUNCIN 'YA MACE....!*
_{Babban jarabawa agareta..}_
*NA*_Hafsat Hafnan_
*DA*
_Zainab Chubad'o_*Labarin daya ƙunshi Cin zarafi, cin amana, k'eta, illar k'awa da kuma zazzafar soyayya mai fuzgar zuciya❤*
*26*
_____✍️"Yanzu shifa akaramin tunaninsa sabida waccan jememmiyar tsohuwar tasu zan koma Bauchin, be san da cewa wannan tafiyar da nake shirin yi akan Hajiya Safara'u bace..." Saurarawa ta danyi can Sumaiyya taji tace"kedai karki damu goben i warhaka ina kan hanya, dan Allah ki kira ki sanar da ita ta soma shirin tarban babban bak'uwa..." sake sararawa tayi can ta sake ji tace"yauwa tawajena wallahi shiyasa nake jinki har raina Hafsat, billahil azim ko uwar data tsugunna ta haifeni bazata gwadamun irin k'aunar da ke kike mun ba, akullum burinki kawai kiga nayi gaba arayuwa, Hafsat Allah de ya saka miki da mafificin alheri..." daga haka sukayi sallama, bushewa tayi da wani irin dan iskan dariyan daya dan firgita Sumaiyya tana fad'in"oh ni shegiya Asmy me farin baya, kudi kudi kudi! Na taraku iya yadda nakeso don ayanzu bani da kasa da miliyan biyar acikin akawunt d'ina, jijiya kuwa ina karbanta yadda nakeso awajen wanda ya amsa sunansa da d'a namiji, yanzu kuma sabuwar harka ta samu, ina fatar Allah de yasa akwai taste me tsayawa arai acikinsa kamar yadda Hafsat ke kuri kansa, Allah sarki ko ina labarin Bashir mutumina ?, kai meyasa ma nake tunashi ai wannan past d'ina ne, ayanzu kuwa ina da zabgegiyar jijiyar data fi nashi dad'i....puhahaahaha bari ma in k'ira Alhaji maduguna nayi kewar abun nawa, Allah de yasa in samu koda round daya ne Kafin in tafi, so nake kawai in jini asama ta uku tsabar dad'i..." haka tayi ta Zuba kuma duk Sumaiyya na sauraronta har ta k'ira Alhaji madugun suka tattauna yace ta sameshi agidan gonarsa, agurguje ta Fara shiri, hawaye ne kawai ke sauka bisa kundugugin Sumaiyya tana furta Innalillahi wa'inna ilaihi rajiun, ashe dama Asma'un rashin tsoron Allahnta har yakai tana muamala da wasu mazan awaje da aurenta ? tana cin amanar Sulaiman ba tare dashi ya sani ba ? Ya salaammm...! Kuma wacece wannan hajiya Safara'un da har take kokarin komawa Bauchi dominta ? Kenan ta shirga masa k'arya ne har tayi nasara ya bata izinin tafiya koyaya abun yake ne?......."Mayaaaaa...." Firgigit! ta dawo hayyacinta ta waiga sai ganinsa tayi tsaye daga bakin kofar shigowa ya kafeta da ido, sosai abun ya bata mamaki da ganin nasa, mutumin da be wani dad'e da Fita ba to meyake yi anan kuma ? kodai imagination take yi ? Murza idanunta tayi duk da hakan shi d'in ne dai take gani ba wani ba, hannu ya ware mata, da gudu ta isa gareshi ta rungumeshi tsam! amma hug d'in yau daban yake, sai take jin kamar ba jikinsa ba don amugun sanyaye yake, dagowa tayi tana kallon k'wayar idanunsa wa'enda suka kad'a sukayi jawur dasu, gabanta ya fad'i ahankali tace"Man lafiya kuwa ? yanzu aka maka rakiya har ka tafi sai kuma gaka ka dawo ko dai baka da lafiya ne ?" Lumshe idanun yayi yace"mantawa nayi bamuyi sallama ba shiyasa na dawo da baya " dariya abun yaso bata tace"kai Man akan wannan dalilin ne yasa ka dawo da baya ? to ai ni banyi Fushi ba " tsareta yayi da ido tare da lakatar karamin hancinta yace"kin tabbata ? in ba fushi kikai ba meyasa na ganki akofar dakin yar'uwarki ? Maya kibi asannu kar kishina yasa ki tafka kuskure watarana amma bamu fatar hakan "
Sosai kunya ya rufeta ganin ya ganota, suna nan tsaye sai ga Asma'u ta Fito ansha wanka sai wani baza fitinannen kamshi kawai take tana taunar cingam kaskaskakass irin yadda karuwai suke yi, tun daga nesa take jifan Sumaiyya da harara har ta karaso kusa da ita, ta tsaya ta kwasheta da kallo tun daga sama har kasa sannan taja tsaki ta fice, abunda yafi daurewa Sumaiyya kai be wuce yadda Asma'un tasa kai ta fita ko kallon Sulaiman batayi ba balle asa ran zata ji tsoron Fita ba tare da izininsa ba, kai kwata kwata ma batayi mamak'in dawowar tasa ba...."in dai Asma'u ce bakiyi mamaki ko akanta ba, ki rabu da ita asannu duniya zata koya mata hankali, muna nan dake sai Allah ya saukar mata da aya " ajiyar zuciya ta sauke, ta gamsu da jawabinsa amma abun da daure kai, shin dama yasan abunda Asma'un take aikatawa ne abayan idonsa ko kuwa dai yadai fad'i wannan maganar ne sabida rashin girmamashi da batayi ne ?....yace"karki takura kanki da tunane tunane don ba lallai ne ki fahimci komai ayanzu ba .." kallonsa takeyi kawai don yau Man d'in sai acting so strangely yakeyi, kwata kwata ta rasa gane masa....saukar lips d'insa taji asaman nata, ya shiga tsotsansu dazafi zafi, jikinta ne ya shiga rawa sosai, tuni sak'on ya isa ga kwakwalwarta itama ta shiga maida masa da martani har suna k'ok'arin fadiwa, da sauri yayi mata kariya ta hanyar zagayeta da hannunsa, suna jin sanda Asmy ta tada mota tabar gidan, su kuma sai kokarin faranta ran juna suke kawai, suna har saman wani three seater don tsayuwar gagararsu tayi....yau dai Man sai mamakinsa take kawai don ko awannan b'angaren ma ya canza sosai, komai da zafi zafi yake yinsa yana kokarin nuna jarumtarsa, Nonuwanta ma wani irin sucking nasu yakeyi wanda yasata jin zafi zafi da kuma dad'i dad'i.....abun mamak'i yau wai Man ne ke kokarin Shigarta, ganin pant d'inta zai bata masa lokaci yasa kawai ya yageshi, bayyanar zabgegiyar sandar girmansa yasa ta runtse ido jikinta ya shiga rawa sosai, wannan shine karo na biyu da take ganin kaciyar baligin namiji, Na Muntasir wanda tsautsayi da kaddara ya jawo hakan, sai kuma na mijin aurenta, ji tayi yana goga mata abar tasa yana shirin shigarta, da sauri ta tureshi ta mike tana gyara siket d'inta daya bi ya tattare, Kuka ta fashe masa dashi tace"Man kayi hakuri nima d'in ban shirya ba...." cikin wani irin hali na jaraba yace"Maya karkimin haka, wallahi abukace nake dake sosai ki tausaya ki bani hakkina..."....cikin dan daga murya tace"Nima d'in alokacin da nake rokonka ai baka saurareni ba sai cewa kake baka san meke damunka ba in akazo bangaren kwanciya ta auratayya sai kajika so weak, to nima am also weak ka rabu dani.... "ohkay tanan kika bullo ? " ya furta yana saka botirin gaban rigarsa, ransa ya baci sosai ba kadan ba, Kafin ta sake cewa wani abun ya kwashi keys yabar Falon, kamar zata bishi ta lallasheshi amma sai taji kamar wani abu ya rirrike mata kafafu, Fashewa tayi da kukan bak'in ciki, ba ita ta sami kanta da motsawa ba sai bayan minti kamar biyar haka, kasa kunnuwa tayi tun dazu ko zata ji karar tashiwar motarsa amma shiru shiru, da gudu ta nufi taga ta daga labule amma abun mamaki bata ga motarsa a compound ba, hakan yasa tayi tunanin watakila awaje ya pakata sannan ya shigo tunda ba dad'ewa zaiyi ba...
YOU ARE READING
MUTUNCIN 'YA MACE
Action"Sumaiyya ki sani wallahi sai an buga sabon kafce! Koda ni Muntasir zanyi yawo tsirara acikin duniyan nan ne saina tabbata na lalata miki rayuwa ta yadda nan gaba bazaki moru ba ko agidan aurenki!." Muntasir na tsaneka!na tsani duk wanda ya sanka! n...