3

44 1 0
                                    

*MUTUNCIN 'YA MACE....!*
           _{Babban jarabawa agareta..}_

     
            *NA*

   _Hafsat Hafnan_

                *DA*
   
        _Zainab Chubad'o_

*Cin zarafi, cin amana, k'eta, illar k'awa da kuma zazzafar soyayya mai fuzgar zuciya❤*

     

        *03*

___✍️Kallonta kawai yakeyi tana ɗaure da Ƙaramin towel wanda be gama rufe laps ɗinta ba tana busar da gashin kanta wanda ke ɗigar da ruwa kadan da hand drayer,   harɗe hannunsa yay a saman ƙirjinsa still yana kallonta be dena ba sabida yanda ta masa masifan kyau  babu abinda yafin jan hankalinsa a tareda ita kamar ƙugunta wanda yaga ya ƙara mishi faɗi da tudu gwanin ban shi'awa,  cikin dakakkiyar muryarsa wadda ke ƙara masa haiba a idon jama'a yace "Assalamu'alaikum.   Tsayawa tayi cak da motsa gashin kan nata datake  lokaci guda kuma ta juyo da wani irin sauri tana kallonsa, ƙirjinta ne ya buga da wani irin ƙarfi wanda hakan ya haifarwa da kayan cikinta juyawa  kallonsa take a kiɗime wanda shi kuma Sulaiman dake tsaye sam be fahimci halin furgicin da Asma'un ke ciki ba, murmushinsa ya ƙara faɗaɗawa sosai tareda takowa har zuwa gabanta still yana kallonta be dena ba   kasa ce mata komai yayi sabida yasan shiɗin me laifine a gareta haka wajibi ne a wannan karon ya sauke duk wani nauyinta dake kansa wanda ubangiji ya ɗora masa, hannunta ya kama tareda zare hand drayer ɗin ya kashe ya ijiye akan dressing mirror ɗin dake gabanta sannan ya janyota ya haɗata da faffaɗan ƙirjinsa yanajin yanda ƙirjinta ke wani irin bugawa da mugun ƙarfi,  sam be kawo komai a ransa ba se alkhairi sabida shi be kasance a cikin jerin maza masu ɗora zuciyarsu akan ɗanba ta tsananta zargiba, a hankali cikin tattausan muryanshi wanda kesa mata dayawa sakin mayafinsu idan yana magana yace "I'm so sorry Asmy. Nasan nayi hurting ɗinki ta ɓangarori da dama amma inaso ki sani nima ba laifina bane idan har zanci gaba da gudanar da aikina tareda companyn danake ƙarƙashinsa wajibi ne a garemu dani dake muyi haƙuri kuma mukai zuciyarmu nesa, Asmy nasan kina fishi dani kuma babu shakka nima nasan ni me laifi ne a gareki but I'm sorry  please, don Allah kada kisa hakan a ranki ya dameki nima mutum ne kamar kowa bawai banida shauƙi ko shi'awarki a taredake bane Asmy hasalima wllh matsalata ta shallake taki, some times har abincin danakeci Nake canzawa sabida kada ya janyo min matsala sakamakon baki kusa dani sam banaso na afkama zinah da matan banza sabida kare haƙƙin addini na da kuma naki haƙƙin, idan har nayi hakan tabbas na zalinci kaina kuma kema na zalinceki Asmy! Sannan kuma ina me tabbatar miki da  cewar inshs Allah daga yau komai yazo ƙarshe sannan kuma next komawa na dake zan tafi my baby hope hakan ya miki?

Tunda ya fara magana Asma'u ke wani irin kuka cikeda zargin kanta tabbas tasan bata kyautama kanta ba akan masifar data jefa kanta na bin wani a waje ba, haƙiƙa Allah yayi mata ni'imomi masu tarin yawa tunda ya bata Sulaiman A matsayin mijin aurenta amma kuma kash se gashi ta kasa yima Ubangiji godiya bisa wannan alkhairin dayayima Rayuwarta, Allah sarki Sulaiman ita yanxu ma wllh tausayinsa takeji sabida har yanzu shi me tsafta ne saɓanin ita   data riga ta gama lalata damarta tareda  watsar da kimarta da *_MUTUNCINTA NA ƳA MACE_* a banza sabida rashin haƙurinta, yanzu da wani ido zata iya kallon Sulaiman idan ya gane tanacin Amanarsa da wani a waje?

A hankali yake shafa bayanta alamar rarrashi ba tareda yasan abinda take saƙawa da warwarewa a cikin ranta ba,  zarota yay daga jikinsa yana murmushi wanda hakan ya zame masa tamkar ɗabi'a yana kallon fuskarta yace " madam ke haka ake tarban miji a garinku babu tattali babu soyayya?.  Kunyace ta kamata don haka ta sake shigewa jikinsa tana ɓoye ɗuskarta a faffaɗan ƙijinsa  still bata dena kukan datake ba

Ajiyar zuciya ya ɗan sauke kadan sannan yace "babe barinyi wanka ko inyaso senazo naji matsalanki. Be jira cewanta ba ya zareta daga jikinsa ya faɗa toilet donyin wanka, safa da marwa Asma'u ta shigayi a ɗakin tanakaiwa tana komawa  gbaaɗaya zuciyarta a jagule take  babu abinda ke mata yawo a saman zuciyarta se  Bashir, yanzu ya zatayi dashi kenan tunda Sulaiman ya Dawo? Taya Bashir ze iya bacci shi kaɗai bayan ta gama sabar masa da wata irin Rayuwa wadda take da tabbacin cewar zuwa yanzu Jaraban Bashir ɗin ya zarta nata nesa ba kusa ba. Dafe kanta tayi wanda ke barazanar sara mata ta zauna a bakin Gadonta tana  yatsina fuska cikesa dason samun mafita.     Sulaiman da tunda ya fito daga toilet Asma'u ke binsa da wani mayan kallo murmusinsa me ƙara mishi kyau yayi yace "babe yadai?   Shagwaɓe fuska tayi tareda miƙa masa duka hannayenta biyu alaman yazo gareta, ba musu ya nufeta tareda janyota jikinsa a karona biyu yana kallon fuskarta,  kasa ce mata komai yayi illa kallon tsakiyar idanunta dayakeyi wata irin kunyarsa da nauyinshi takeji wanda sam batasan daga ina suke fitowa ba,  a hankali taji saukar soft pink lips ɗinshi a saman nata  wani irin lunshe idanu tayi sabida wani irin baƙon lamari dakebin sassan jikinta, tabbas Sulaiman yacika a kirashi dana musamman  sabida komai nashi is special se yanzu takejin ta raina alfarmar kanta dana bashir da taji irin salon da Sulaiman ke kasheta dashi.  A hankali yake motsa lips ɗinsa cikin nata with so much love and emotion wanda hakan ke barazanar haukata Asma'u can ƙasan maƙoshinta tace "ya salami. Rasa inda zata sa kanta tayi sabida yanda yake wani irin sarrafa lips ɗinta  wllh zata iya rantsuwa cewan Sulaiman is the best kisser data taɓa gani a rayuwarta, ganin yana nema kasheta da salonsa yasa ta zare bakinta tareda fashe mishi da wani irin kuka batajin cewar a yaudai zata iya barinsa ya shigeta don bata shirya karɓarsa ba,  tasan muddin ta bari hakan ta faru to wllh setaci uwarta Talatu a hannunsa sabida wata goma ba kwana 10 bane. Ɗazu da sukai sex da bashir ba ƙaramin ciwo gurin ke mata ba idan tabar Sulaiman yayi ai tanajin mutuwa zatayi sabida Azaba ƙiri-kiri haka ta hana Sulaiman haƙƙinsa amma babu yadda ya iya haka ya barta, amma dake shaiɗaniyace ta iya bariki cikin salonta tasashi yay realising ba tareda ya shigeta ba.

MUTUNCIN 'YA MACEDove le storie prendono vita. Scoprilo ora