khadeejah 💙 1

279 3 0
                                    

Sunana Khadijah,mu ƴan Maiduguri ne,babana yana da mata uku ya rasu da yara goma,matar sa ta farko sunan ta hadiza yarin yar ta ɗaya  sunana ta Hauwa kuma tayi aure a Kaduna da yara huɗu.matar sa ta biyu sunan ta zara,ya ranta guda bakwai,mama na kuma sunan ta A'isha tana da yara biyu.yayuna shida akwai Hauwa se Fatima se Abdul se Yasmin se Tahir se hafsat.kwanne na kuma su uku akwai Nana se taslima se sadiq.ni da Yasmin ne mamar mu ɗaya.da baban mu ya rasu shine kowa ya canja gida kuma muna zaman lafiya.baba na yana da rufin asiri sosai dan kuwa yanar gida da har ya ishe mu.

Khadijah yarin yace kyakkyawa sosai gata fara ga gashi,tana da ido manya manya ga bakin ta karami hancin ta da tsimi sosai,gata da farin jini kuma tana son mutane,akwai surutu kuma.ta samu haske ne daga mamar ta dan maman ta er Yola ce Fulani ne aure ne ya kawo ta maiduguri.baban su Khadija kuwa baki ne amma yana da kyau shima iya gwargwado.

Kuma suna zaman lafiya da don juna sosai duk da basa gida daya.

Khadeejah💙Where stories live. Discover now