Bayan shekara biyar.
Abubuwa dayawa ya faru kamar haka-habibah tayi aure ta haife twins Islam da aslam.hafsat ta haife ɗan ta masir.yasmin ta haife er ta fina.maryam ta haife ɗan ta arham.nana tayi aure ta haife er ta rehana.arwa ta aure Habib da ɗan su zahir."Yauwa kamata kamata". Khadija ta faɗa tana bin ahana dake gudu a cikin parlour.ahan yana zaune yana kallon su.ahana ta tsaya tana dariya tace"mami shikenan".zuwa wurin ta tayi ta ɗaga ta tana cewa"wana kama".dariya tayi tace"Ni".Nasir ne ya shigo da sallama da sauri yaran suka gude wurin shi suna daddy,yayi hugging nasu sannan ya wuce wurin Khadija yayi perking na goshinta yana cewa"sweetheart I miss you so much". murmushi tayi ta rungume shi tana cewa"me too sweetheart".suka zauna akan kujera ahana tazo ta zauna kusa da Nasir tana cewa"daddy I want ice cream". murmushi yayi yace" like mother like daughter,ok I'll buy it for you". gwaɗa kai tayi se Khadija tayi dariya se tace"oho dai kayi wanka se kazo ka ci abinci ko". gwaɗa kai yayi ya tashi ya rike hannun ta yace"come". murmushi tayi ta tashi ta bishi suka shiga ɗakin shi yace"kinsan dai tare muke yi kullum se ki ce naje nayi Ni kaɗai". Tayi dariya sannan tazo gabanshi ta fara cire mishi riga ahankali tana kallon cikin idonshi, murmushi yayi yana kallon ta itama harta gama cire mishi se ya jata jikin shi yace"tell me something". murmushi tayi tace"em em zo muje toilet zan faɗa maka".janshi tayi suka shiga toilet ɗin.
Bayan sun gama wanka ta cire mishi kayan sawa sannan tasa Mishi,janta yayi jikin shi daidai lokacin ahan ya shigo da sauri ta tashi daga jikin shi suna kallon ahan, murmushi yayi yazo yace"mami I'm hungry". murmushi tayi tace"sorry ahan muje in baka". gwaɗa kai yayi yaja hannun ta suka fita Nasir ma ya bisu a baya.sun zauna akan dining ta zuba wa kowa abinci sannan suka fara ci.bayan sun gama suka zauna a parlour suna taya su assignment.wayar Khadija ya fara ringing ta ɗauka tana cewa"Maman masir ya gida".hafsat ta cikin wayar tace"lafiya lau mami,ya ahan da ahana". Khadija tace"lafiyan su kalau ya masir yake?".hafsat tace"lafiyan shi kalau gobe ma muke shirin zuwa". Khadija tayi murmushi tace"Masha Allah se kunzo".hafsat tace"ki gaishe da baban su ahan"."ze ji kema ki gaishe da baban masir".tace toh sukayi sallama sannan ta katse wayar tana cewa"gobe masir ze zo".sukace yhhhh.murmurshi tayi ta kalle Nasir tace"sweetheart me ze hana mu haɗa picnic wa yaran nan tunda sun daɗe basu haɗu ba". murmushi yayi yace"gaskiya kam se ki kira su ki faɗa musu". gwaɗa kai tayi ai kuwa ta kira kowa da kowa ta sanar da su.bayan sun gama assignment ta musu wanka ta sa su bacci a ɗakin su sannan itama ta shirya bacci ta wuce ɗakin Nasir, tana shiga taje ta kwanta a jikin shi tana cewa"sweetheart bacci".ta faɗa tana rufe laptop dake cinyarsa.murmushi yayi yace "ok let's sleep". gwaɗa kai tayi suka kwanta.
Tun safe ta tashi ta fara shirin picnic ɗin dan yau basu da school suma suna taya ta hira,Nasir ma ya sauko suka shirya wurin a gaden nasu.hafsat ce ta fara zuwa da masir da baban masir waton yusuf.khadija tayi hugging na hafsat tana cewa"an daɗe ba'a haɗu ba fa". murmushi hafsat tayi tace"gaskiya kam". suka gaisa da Yusuf sannan suka zauna,ahan da ahana suka sauko suka haɗu da masir se murna suke yi.bayan minti kaɗan Habibah ma tazo da baban su Islam dasu aslam ɗin,haka dai kowa ya haɗu suka fara picnic.
Maza suna hira a gefe mata ma haka,yaran suma suna wasa.nana tace"alhamdullilah for everything". murmushi sukayi Yasmin tace"indeed,yau gamu dukka da iyalan mu". Khadija tace"wallahi fa kamar lokacin baze zo ba". Habibah tace"gamu da yaran mu,Allah ya albarkace su gaba ɗaya"."Ameen".suka ce dukkan su.suka gama picnic gaba ɗaya kowa ya koma gidan shi.khadija ma ta shirya yaran bacci sannan as usual itama ta shirya ta tafi bacci.
ahankali ta shigo tana tafiyar daukan hankali ta zauna a kusa dashi tace"sweetheart I have something to tell you". murmushi yayi yaja ta jikin shi yana cewa"all ears". murmushi tayi tazo kunnen shi tana cewa"I'm one month pregnant".zaro ido yayi yace"are you serious". gwaɗa kai tayi yayi hugging nata sosai se tace"sweetheart kayi a hankali". murmushi yayi yace"I'm so happy,thank you for everything,thank you for being my wife,thank you for being the mother of my children,I'm so lucky to be with you.murmushi tayi tace"I'm incomplete without you sweetheart,I love you so much".janta yayi jikin shi ya haɗa bakin su.This is the end of khadeejah,thank you so much for reading my book.i have a new story called BABBAN GIDA Please check it out.
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️