5 NEENA MALEEK

1.8K 118 0
                                    

Da sauri Seema ta matsa kusa dashi tace dan Allah kayi mun rai ka taimakan ka sa keshi wannan itace last opportunity da nake dashi akan Maleek.
Please sir help me...tell ur Boy to.....shiiii nifa bance kiyi kuka ba ya fad'a a sanyaye...kawai nace indai kinyar da da haka...to ki amince.
Aunty ki bari kawai...don't do anything da zaisaka kiyi danasani..I know many people said opportunity came once in life....but sometimes came twice....Allah is the one that can do anything for his Servants.....no one can do something for us without Allah's know....so clean that tears....am  by ur side at any time..days...and everywhere.
He's the one that make possible to became Impossible....Aunty I believe in my predestination..good or bad....u have lecture right now I think...go and take it..Don't miss....I love u my sister duk maganar dayake a hawaye yake yin ta. .saboda yasan tabbas rayuwar sa is in dengerous... a da yafara tunanin samun mafita amma a yanzu kuwa...yasan maganar su Kaka tazama gaske da sukace shida babu duk d'aya.
Khaleed shine sunan sa...shine babban d'an principal...tun da yadawo daga karatu yaga Seema yaji duniya babu wadda yake so sai ita..a hankali yafara bibiyar ta...har yasamu information akan ta na rashin kula kowa...yara sa yadda zaiyi kwatsam kuma yau ya ganta shiyasa yace mata haka.
Dan har Abban sa ya gayawa....shima maganar da yai masa yai hak'uri Seema ta ajiye aure saboda wani kudirin ta..Koda Abban sa yaji yasaka zance aure bai magana ba saboda yasan maganar kuma yasan yadda yaron sa yake zuwa akan ya taimaka masa akan yana ta soshi.
Cikin tausayi Khaleed ya dafa kafad'ar Maleek yace "Maleek nifa bance ba zakaje ba...inason ka inason kai karatu sosai...Kuma kaga sauran 5 minutes afara exam tunda kunce anfara rabawa kafin ku taho?, kai YA kad'a. Yauwa to inaso kai sauri ka shiga toilet d'ina kai wanka...kazo kai break koda kunun gyad'a ne kasha kawai...ni dakai zan kaika school d'in.
Ke kuma kije kada kiyi missing lecture d'in. Nifa....shiiii do what I said...idan ba haka ba bazan fito dashi ba.
Zamu kai sa tare da Abba. Murmushi tai wanda ya k'arasa fuskar ta kyau tace tnq so much.
Never mind love....hararen sa tai kana ta wuce.
Masha Allah Maleek sunje kuma anyi nasara dan an bashi tasa paper d'in. Cikin yardar Allah akai aka gama. Duk wani shiri da yaran sukai na murnar happy candy shi yana gefe yana kallon su.
Yammata anci gayu....Aslam yai kyau shima dan ana gamawa wani kaya suka saka black and pink sunyi kyau.  Kai dallah matsa kazo ka wani zuban idanu kamar zaka cinye ni?, ayya Aslam ina murna ne kagama school shiyasa...Kuma kayi kyau dan duk babu wanda ya kaika kyau a gun. Jin ana yabon sa nan da nan yafara blushing harda cewa taho muje ka amma fa waya ta kawai da Comb d'ina zaka riken dan bazakai tafiya a banza ba.
Ta bayan sa yaji an talle masa kai..Yana waigo wa Aunty Seema ce...murmushi yai yace Aunty dama zaki zo?, Eh mana Aslam k'anina na graduation guda ai dole nazo....ido suka had'a da Maleek..jinjina yai mata itama haka.
Oya kuzo muje mana..naga anfara tafiya ina zaku?, ball zamu fara a Indo...da maza da mata...daga nan zamuyi Polo..by 6 kuma za'a je Afficent nan zamuyi part.
Ok zani duka ku taho..haka suka jera duk inda sukaje sai ance Aslam waye wannan kuna kama very handsome...nan mutane sukaita shecking d'in hannun sa....Aslam dai ko ba komai yau ya gwada wa Maleek kirki. Dan komai dashi sukai har pics dasu Video. Anci ansha sai bayan Isha'i aka tashi.

********
Ya Taufeeq gaskiya bakumin mutunci ba..Kamar ni ace ina graduation amma babu kowa nawa a gun?, sai Yaya Seema kawai...a gun ku ai ba haka naimuku ba a naku.
Haba Aslam kamana uzuri mana...jiya fa muka dawo daga school kuma kasan zaman jirgi dai...wallahi mungaji ne amma kai hak'uri ga gift naka dai.
Hmm ni ban karb'an wani excuse naku. Ai kinkusa kuma yin graduation nan da two years ba..bazani ba. Haba broth afwaan mune fa?, to shikenan.
Masifa....ko kuwa jaraba Wana ke gani kamar Maleek?, shine mana kaka...yau dai yad'an ji dad'in duniya..dan tare dashi mukai komai. What garin yaya ba yana cell ba?, kai d'an uban uwar ka gudowa kayi komai?, wato maganar da ake ta tabbata koh?, kana haura katangar tunda gashi ka iya gudowa..sabida haka tashi mu koma sai anbimin hakki na nason keta min mutunci da kake.
Kai naga masifa...Kaka me yai kuma suka tambaya a tare?, haddina yake son ketawa..nan ta gayamusu komai...aikafin ta dire sun rufu akan sa suna jibga kamar me?, nan da nan suka taramasa gajiya...Seema kam kuka take tana kare shi amma ina k'arfin maza uku ba wasa ba.
Aslam dai yana gefe yana tunanin to Maleek shida ma baya fita ta ina zaisan wani ana amfani da mace?.
Gaskiya fa ana cutar da Maleek..anan Aslam ya mike cike da tausayi.gefen Amma ya kalla nan yaga wuk'a d'aukan ta yai  yace....Wallahi duk wanda ya k'ara dukan sa saina kashe shi da wannan wuk'ar...wallahi wallahi saina kashe shi haba...bant'aba jin son dan uwa na ba..Sai yau...Maleek bai tare mana komai ba...Bai tare mana ci ba bare sha..muna fita outside a k'alla sau biyar a shekara....mota bata mana six months ake canjawa....suttura sai wadda muke so..sometimes ma idan mukaje Dubai k'eramana ake...But Maleek she didn't get anyone at all those things that I co unt...why u guys do this for HIM?.
Maleek fa is our brother u know kuma...his Mom deid...she didn't do anything harmful for us...why did u treat him like that?.
Mama he look at his Mom..u hate Maleek abi?, tell me one reason da ya sa kika takura masa?, u put too much eyes for his movement...why Mama?. He's nice wallahi Maleek..for me I will be  kind for him insha Allah.....Yana gama fad'a yai gaba yana share hawaye....saboda a yau yaji wata nutsuwa da son dan uwan sa ya kamashi....duniya yaji bayada kamar sa baran dayaga yanda yake masa biyayya kamar wani ubangidan sa.
Kai.....Aslam baka isa ba..waye kai da har zakace haka to indai nice uwar ka wallahi babu kai babu Maleek...yaron da ba'asan dangin sa ba?, baki ya tabe yace ai baku barshi ya nemo dangin sa ba..da ku kyalesa zai nemo dangin sa.
Mama wait...wai ma menene dalilin da yasa baku son shi. ..menene dalilin  daya saka baku kaishi dangin sa ba tunda ku bazaku iya rike sa ba.....shout up ur dirty mouth...Aslam...am I ur mate...am talking u ar talking...I swear if I see u with Maleek again wallahi sai naci uban ka. Kai
Kuma come tell us ya akai ka fito?, kuka Maleek yasaka wanda ya k'ara Harzuka Kaka saboda gaba d'aya kanta ne taji yana neman kwancewa....yaushe tayi sakacin da har wani zai furta mata dangin Mainasara?,...tabbas saita k'ara shiri.
Mts koma waya fito  dakai da sannu zaka koma..indai har na cika k'awar Shema.
Aslam ne yaja hannun sa yace Maleek taho daga yau kadawo d'aki na da zama...jansa yai suka tafi. Kayi wanka kaji mezaka ci a dafa maka?, Maleek idon sa taf da hawaye yace kome Aslam d'ina zai ci shi zanci...kansa ya dungure yace nifa Indomie da kwai kawai zanci sai green tea. Shima dungure masa kai yai yace I will enjoy it...just go and give order adafomana....murmushi Aslam yai.
  Wayar intercom ya d'auka ya danna kira kitchen..nan yabasu Order na abincin kana ya juyo...kallon Maleek yai sosai..a hankali hawaye yafara zubo masa na tausayin sa...da tausayin rashin karatu da yai.
Aslam why are u crying?, Maleek I can't forgive my self..I teat u...am not good brother. ...plx Maleek forgive me all what I did for u.....Aslam wallahi koda yafi haka abinda kamun na yafemaka...nan suka rungume juna sosai suna kuka.

Auta ce

NEENA MALEEK     {COMPLETED}Where stories live. Discover now