Tundaga lokacin da suka samu wannan sabanin Maleek yake nan nan da Neena kalmar hakuri kam tashata har saidatace ya isa haka. Aslam kam dariya yaitai masa lokacin da suka hadu bayan sun fito a exam, hmm ai Aslam wallahi kagane kusan manta kaina nai dan ma Neena na sona wallahi da yadda tai fushin nan bazata hakura a time bba, ai shiyasa nace kamata haka, aikam
dai hakan shine mafita
shiryr shirye fa ya kankama, tako'ina amare ma badakansu suke rabon goron ba, sawa sukai akemusu, kuma kaf dinsu suna gidan NEENA inda anan ake musu gyaran jiki na gani na fada. dama ance lokaci saidai ba'asakashi ba amma ana sawa sannu zaizo, tun jiya aka musu saloon yau kuma kunshi ake tun safe daga India aka dauko mai kunshin, kaf angamamusu ja baki ne ake musu suna zaune duka anata hira. ku nifa nagaji wallahi gashi My Maleek najishi shuru kinga idan kungama samusu ku hawo samana zansaka akawoku dakin zanje nai bacci, tom Madam itace kalmar da masu kunshin suka fada. hmmmm gulma dai zata maidaki mene na gajiya kuma, wallahi Sophy nagaji sosai zaman ba dadi.......haka ne kam......kije,
wanka tai kafin ta baje a gado tafara baccin ta son ranta, Maleek ma a can nasa bangaren sosai yake missing din Neena dan sai magiya yakewa Aslam su taho amma shi kwallo tasaka ko jin Maleek ma bayayi, wayar ta ya kirawo yajita akashe, baijira Aslam ba yaiwa driver magana suka taho.
kodaya karasa gidan kamar yasan tana can shimma nan yai, murmushi yai ganin yadda kunshin yaimata masifar kyau kamar dorashi akai, kafar ta da hannun yaiwa kiss shima yabi bayan ta bayan ya kwakwume ta. basu suka farka ba sai la'asar inda ita tafara tashi jinta jikin sa batai wani mamaki ba illa peck data manna msa a kunci ta mike a hankali, ruwa ta watsa kana tai alwala ta rama sallolin ta kafin tasala hannu ta kirawo mai kunshin tace tazo ta sameta a parlon tsakiyan, kafin ma ta sauka ita mai kunshin har tazo, ina amaren suke, Madam sunfita tundazu, ok sauri kimun saboda yau zamu tafi Abuja amma sai dare banson azo ace ni ake jira, hakan akai cikin mintunan da basu wuce goma ba har angama mata ansaka fanka dan yai saurin yi, La'ilaha illallah biyar saura inata baccin asara Maleek yafadabayan yakai idanun sa ga agogon dakin, gefen sa ya kalla yaga Neena bata nan kuma yaji ba sautin ruwa da sauri yai toilet wanka da alwala yai yafara ramakon sallah. Akasa kam kunshi yayi har an wanke ana dan kuma mata gyaran jiki wanda a iya fuska ne kawai sai hannayen ta da kafa tunda ita kullum cikin yinsa take. sosai tai kyau kana akai mata turaren wuta na jiki. Masha Allah har angama basu dawo ba baran je na tashi Beb an kusa magreeb yanata bacci, hmmm ai bashi kikaci ace kina ganin lokaci yaja haka kiki tashi na....zan rama, ohh sorry beloved wallahi .......ba wani wallhi. idanun sa yaki gun kunshin , wow Beb kunshin yai kyau sosai wallahi zo nagani tsam ta mike ta shige jikin sa kamshi yaji wanda yakusan tafiya da tunanin sa nan yadan matsa kayar sa kafin ya kalleta yace Neena lets go and park our the most important things namu dan daga yau saidai muzo kano da yawo nakare exam banda wani sauran abu ko zanyi a Abuja zan, jikin sa ta lafe tana dan dariya tace inason kano amma gida kusa da yan uwa yafi. Hakane to yi hakuri ki dagani saina hadamana koh, oo nida kai zamu hada, tare suka fara hada abubuwan da suke bukata jaka daya ce kawai sukai kafin kuma suka jiyo hayaniyar amaren, kuna ina tantabaru Uncle President yace muzama ready jirgi yataso.....muma ai mungama ku muke jira ai, ok amma mudan ci wani abu kafin mutafi bah, eh. ASlam ne yace Dan smaall harna fara missing Kano wallahi, nima haka, to yaza'ayi ai komi lokaci ne wataran ma baza'a ganmu a duniyar ba, ranar da bata jira ajirata tazo ta dauke mu, haka ne Allah kaimana kyakyawa a duniya da lahira, Ameen. Ya Aslam wai kam kunajin labarin Baba?, wallahi Maleek kullum na zauna saina tuno Baba da mugwayen halayen ta, Aunty Saratu kadai tazama tagari cikin yaran ta gaskiya duniya abar tsoro ce kaf ita dasu andena jinta ko ina suke Allah a'alam?, aikam Allah shine masanin ina suka shige amma fah a lokacin ba'ance maigadin yazo yace sun zama wata hallita ba? eh haka ne to daga ranar ba'ak'ara ganin su ba. Kunga ana jiran mu kowa yai da kyau zaiga da kyau ga karan shigowar motoci ma goodbye kano abinda Neena tace kenan suka fice sai cikin motors.
Biki fa yayi biki fah domin gashi yau ake kamu amare sunsha kyau, ko'ina kagani agun hasken flash kawai ke tashi, Neena tai masifar kyau kamar ka saceta ka gudu shiyasa duk inda tai Maleek na bayan ta su Ya Taufeeq sunyi tsiyar amma ko a jikin sa saboda da maza kuma ganin sa Neena kawai kowa ke kallo shiyasa yazama duk inda tai yana biye da ita. Mama kam dadi hakan yaimata tasan Neena tasamu miji mai kaunar ta.
Aslam wai Neena gun MAma zata kwana yau ma, kagan fa jiya can ta kwana yau ma haka gaskiya zanje na kirata wayar tama taki shiga, ohhh Maleek kafiya hadama kabarta mana mu ba saimu kwana ba, ohhh idan na kwana dakai mai zkamin?, uwar ka zanmaka Aslam yafada da dariya sua cikin haka Neena tai sallama da gudu Maleek yai hugging nata missing u ba adadi Neena yanzu nace kinki kizo, sorry jiyama wallahi gajiya ce sai can dare dana farka nagan ashe a dakin Momy Safeena nai bacci, ayya I thought kina sane kika bar Maleek dinki yake zaman gwauranci?, ko daya bansane ina zaniya bacci ba'ajikin kaba jiyama haka naita juye juye wallahi, ayya sorry Ya Aslam bye acigaba da hugging en pillows nabar makamnawa ma ka kara /, pillow Aslam ya jefamasa nan kam suka fice suna dariya, ai wato Neena suna birgeni Mohd yafada wanda zai auri sophy,nima haka wallahi sauran angwayen da cousins ensu suke fada, ai yarinyar akwai tarbiyya anan sukiata yabn Neena itaam suna can da mijin ta a dakin ta dama tace kada abari kowa yai hanyar gun, so wanka sukai kafuin afada duniyar.....
Duk yadda zan fadamuku kawatawar bikin nan bakina yai kadan kawai kuyi estimating da kanku hakan saiyafi, bikine na yaran gata kwarai naira tai kuka sati akai ana bikin amare da angwaye da 'yan uwa kowa yai kyau babu baya a kyau kowa kagani tai kyau saika rasa wazaka dauka cikin su, a Adamawa aka daura auren wanda yasamu hallar tar manyan kusoshi na duniya bama Nigeria ba. Ana daurawa aka kara wani shagalin kafin kuma aka juyo Abuja inda aka gayara amare aka mika kowacce dakin ta, mudai fatan mu zaman lafiya agaresu baki daya.
Neena ma aranar ta koma gidan ta inda aka fara kaita bayan itama tasha nata kukan na kara rabuwa da Mama da Dadan ta.
2 months later
Kamar kullum zaune suke a katafaren dining table din dake gidan President tare yake da jikokin sa matan yaran sane dai basu nan hira suke dukkan su, Momy Safeena ce tace Ummi nifa narasa gane kaina wallahi harfa Dada yace wai ko cutar bacci takamani, ido Ummi ta bude tace wallahi nima haka naiwa President complain yace wai gajiya ce ga bacci da cin abinci kamar gara. Momy ce ta kallesu dukkan su wani abu tagani da sauri ta mike batae musu komi ba illa sama datai, waya ta dauka ta kirawo family doctor nasu cikin mintuna biyu saigata dama ita kullum tana zaune ne saboda haka, tana shigowa itama ta sauko Dr dubamin wad'annan bayin Allah yanzu kuma result yanzu shima. Ummi ce tace kai meke damun mu nidai ba wani dubani da za'ayi, President ne yai dariya yace aikam kinmin daidai wallahi nagayamata adubata taki yazanyi d ita rigimar ta ko Neena albarka, Ya Jameel ne yace ai Dady Ummi sam bata ganin ta girma wallahi, ina ruwan ka dan saka iadanu tafada tana hararen sa, Momy kam batabi ta kanta ba tace kuzo mushiga daki. MOmy Safeena batace komi ba suka shiga anan aka aunasu gwajin farko ya tabbatar da ciki na wata uku ba kadan ajikin su, lokacin d Mama tagani wata hamdala tai amma dai saidatace akra dubawa nan ma haka, ai da gudu ta fito tana hamdala nan ta gayamusu wayyo murna farin ciki president daukan Ummi yai yana juyi da ita ya manta da kowa a gun ranar dai saida yan uwa suka san abin farin ciki, Dada yai murna sosai yace Mama ke alheri ce bakida kishin irin na mata kema Allah yabaki kinmun albishir mafi dadi zanga yaron mu nidake da Sfeena masha Allah.
amare kam da sukaji ai gaba dayan su aranar sukazo dan tya iyayen su murna. Neema kqam tsalle takeyi tana murna tana zamuyi kanne, Maleek ma yai murna sosai. Su Ummi abin nema yasamu shagwaba sosai takewq president d Mama ita yau wannan takeso yau wannan ahakaa cikin su yashiga wata na uku.
Mama wai ke yanga babynmu bayafitowa ne saidai kin kara kiba komai ya zauna inda ya dace, uwaki Neena da wannan maganar, babynku yana nann lou kam, amma meyasaka kikaki fada?, lokacin danaso fada lokacin su Ummi nasu yazo kinga kam dole na danne nawa koda yanaminciwo na kula dasu, haka ne kam yanzu 5 months yake koh?, eh hmm zamusha suna kam, aikema zamusha dariya Neena tai tace Mama ya akai kika gane? ta yadda na raini Neena ta haka nagane. ashe wato Mama itama a cikin bikin Neena tasamu ciki amma bata yarda ba saidata kara dubawa da kanta sosai tai murna ta kuma roki alfarmar kada dr din tagaywa kowa, Neena kadai tagayawa iatama ta gargadeta lokacin tadanyi cuta amma taringa dannewa harta ware, da yawa mutane kowa zaice Fatee kinyi kyau kamar mai ciki amma hakan take sharewa take nuna jin dadi ne kawai, tana kula da kanta sosai haka gun mijin ta tundaga lokacin yake like mata saboda canjin data samu amma ko shi bata bari yagane komi ba, lokacin dataso sanarwa lokacin kuma suma nasu ya fito, daga ranar tagane Momy Safeena alkhairi ce a agaresu. Tana kula da ita sosai, Mimi ma na yawan zuwa dan duba lafiyar iyayen ta.
Neena ma kwana biyu tadanyi zazzabi Maleek a rikice yakirawo Dr itama agwajin farko aka gano dan baby na wata biyu, kunya ce ta hanasu fada ashe basusan Dr en tagayawa iyayen su ba. Suma sunyi murna sosai kamar ba gobe ba, President kullum saidai yadaga hannu ya godewa allah, dan yaimasa komai a duniya, dukiya, mulki, 'ya'ya ga kuma mata tagari.
Neena uwar biyu Dada yafada da dariya, Allah Dada Dr din nan ta iya gulma nifa so nai saidai agani shime tazo tafad, dariya sukai mata dukkan su, hmm aike yarinya ce idan ba'a kula dake ba yazakiyi ko kina dauka rainon ciki sauki gareshi Ummi tafda, hmm Ummi wallahi ba wuya fah kawai.....ke yimun shuru, to fa uwa sai raki, harara taballawa Abdul dayake kusan abokin tane suna yara.
Ni sha'awar ma faten tsaki ma nake wallai, jin abinda tafada ne yasa Mr President saurin mikewa aikam hannun sa ta ruko tace ai dakai za'asha tunda babyn ka ke so, wayyo Ummi kiyi hakuri ki barni, dariya Dada yai yace wato kagane ta wallahi haka Fatee kemin duk abinda sukaci wai sainaci, hmmm ya muka iya mun auro dangin juna, Mama ce tace aikuwa ba yadda zakuyi dukkan mu nan danjin juna ne babu bare, aikam zan auro bare, da kuwa ta gudu da kafar ta Neena tafda, Neena ai ....a'a uncle wallahi mun isa haka. To naji nasan inayi to kuwa tashiga million tarigashi fada Ummi.
Mama ce ta mike tace baran mana kooh?< a hanakali ta mike saboda yau jikin nata ba wani dadi kafar ta yau ta motsa kallo Neena ta bita dashi na tausayi, ganin ta shige kuma tasan a tsaye zatai itaaaama bayan ta tabi, Mama gaskiya kidena wahalar da kanki, haka kawai gaskiya zangayawa Dada kema kina bukatar hutu fah, komai ke zakimusu ina amfanin house maids din>?> Neena Ummi fa ni kamar uwa nake gunta, Safeena kuma kamar yaya nake gunta kinga nice babba dole na aje komi nawa na musu, gaskiya ban yarda ba kawai zangayawa Dada na, ban amince ba, mene ake b'oyewa ba'ason nasani zoki gayamin NEENA ta. da sauri suka waiga jin maganar sa. idanu Mama tazaro daidi nan ta rike kafar ta tana wash.share votes and......comments

YOU ARE READING
NEENA MALEEK {COMPLETED}
Historical FictionHere are some little part of NEENA MALEEK Book...the story of an orphan Boy called Maleek....and his father's Family....get inside the story .