agurguje plx....karatu yasha gaban mu....fatan nasara yan uwana.....love u ......... no editing adai karan ta ayi hakuri da errors da spelling mistakes....
Ko da fitowar su karkaso Kagan yawan adadin mutanen da suka tsaya kallon su, kama daga yara zuwa manya har lecturers suma saboda ganin su a haka.
My Maleek shi kallon na mene da ake mana?, dan murmushi yai kawai amma baibata answer ba ahaka suka karasa cikin class din inda security suka zagaye ajin sosai.
Inda yake zama as usual nan yauma ya zauna agaba kenan, Neena kusa dashi ta zauna sosai ta nanikeshi kamar wadda zata shiga ciki.
Shagwaba take masa akan ita zafi ga shi anata kallon sa." Ohh Neena ni banyi Kishin ana kallemin ke ba sai kece zakice ana kallona?.
Allah My Lion yammatan duka kallon ka su keyi, ni kuma ido na baiganin kowacce mace da gashi da kyau sai Neena na so stop that jealous I'm urs ke daya.
That's my Man love u much and more, me too.
Hy Maleek congrats Happy marriage life maganar kenan da take tashi a ajin wajen abokan karatun sa. Sosai yake murmushi yana amsawa har kawo lokacin da Malamin ya shigo.
Kwarai kowa ya nutsu, dan kallon Maleek yai wanda hannun sa na cikin na Neena tabi ta kwakwumeshi basarwa yai yafara rubuta musu Test en.
5 good questions ya rubuta kafin yabada 40 minutes. Neena na jikin sa a haka Maleek yafara rubutawa harya kare inda Aslam shima yai tasa kwarai abinda suka karanta shiya fito shiyasa basuji wahalar taba.
Aslam ne yafara bayarwa sannan Maleek wanda Neena na jikin sa a haka yatashi. Kunya sosai yakeji Amma ya ya iya Neena ce koya ce tai breaking hands en su bazatayi ba.
Maleek" Aslam yai kiran sa. Ina zakaje bayan yau Test daya kawai mukeda?, Neena ce wai zata zagaya, ok baran tsaya sai kundawo.
Sosai sukai zagaye inda security a bayan su sunyi ashirin a hakan suka zagaye BUK ba wai duk ba most important place nan ya nuna mata sosai school din tamata kyau building din kwarai yayi.
My Maleek inajin yunwa fah? Hasbunallah sorry laifi nane taho maza mu koma gida sai kici daga nan saina kaiki yawo koh?. Oo ni hira zakamin kuma ajin ku akwai zafi sosai kamar zan mutu and wai student haka sukeda yawa? Eh mana ai 9ja din kenan.
Tab harna kare school just 20 students suke ajin mu. It's depend da yanda tsarin school din yake and da yanayin kudin ta. Baki ta tabe dai dai nan aka budemusu motor.
Koda komawar su gida Maleek da kansa ya debi abinci liquid one yakai dakin su yafara bata a baki harta koshi, My Neena yayah? I'm ok Baby kasan yanzu nafara ganewa. Sorry laifin Maleek ne I will took note next time.
Murmushi tayi masa kawai. Shuru sukai na dan wani lokaci kafin Neena tace Amma school naku akwai masu gulma yau nasha kallo kamar zan gudu. Dariya Maleek yai sosai Yace sabon abune suka gani And wadda suke gani a photo sungan ta real da wanda basu zata ba dole su shiga mamaki.
Hmmm Allah ya kyautamusu kam. Gobe me zakuyu? History Daga ita sai exam. Allah yabaka saa. Ameen.
Bacci nakeji Neena tafada cike da shagwaba domin idanun ta sun nuna har wani la uni suka koma, Amma zan kirawo Maama da Momy Safeena naji ya suke? ok.
amm ya Maleek kagan ko za kazo mu kwanta nagaji sosai kamin tausa bacci nakeji ga jikina ciwo yakeyi, dan murmushi yai cikin kankanuwar murya yace ur wish is my command yar gidan dady. jikin sa tabi ta kwanta shikuma yanamata tafiyar tsutsa akan ta, dariya tafara tana sweet Maleek ba dadi fah kanason hanani bacci kenan jikina yafara wani yummmm, ido ya bude yace waih dama akusa kike kenan kice gara da akamana aure, fuska ta bata tace kamar ya akusa nake, kansa ya sunkuyar yace nifa ba komi nake nufinba, amma da zan samu da ankara d'awafin nan dan kuwa akwai dadi, plx my Neena kece rayuwata kinga .......dariya ta kyalkyale da ita tace ohhh wato dawafi koh, aikam ba dani ba bangama warkewa ba, ka kara d'oran wata salon su BEB suzo su ganni akwance, haba dai ba wani kwanciya, kefa jaruma ce kuma indai ta sanadina zaki shiga aljannah nikam na daga miki kafa tun daren jiya... cikin mintuna kadan ya lallaba kayar sa suka koma ruwa wanda bashi ya barta ba saida yaji ana kirana sallah shima wayar Aslam ce ta tadashi.
kwarai rayuwa akwai dadi idan allah ya hadaka da wanda kake so zuciya take kauna ruhi ya aminta dashi, Neena gani take anya akwai wanda yai sa'ar aure a shekarar irin ta, domin kauna zallah maleek ya nuna mata.
My Neena yadai kin shige cikin bargo kin kasa motsi, tanaciki tace Baby green tea nake so cikina juyawa yakeyi wallahi ka wahaldani, sorry nima shinake sha'awa fah, baran hada mana. yana fita ta tashi da sauri tasaka kayan ta dama kunyar mikewa take dan koma cikin toilet saida ya takurata da wai sai yasha yaghurt....abin dariya she did not expect wai Maleek nada magana haka, all she knows about him he's so quite amma daren jiya ya nunamata waye shi. bayan ta taji a kama cikin wata murya yakai kunan sa yace Allah miki albarka kinji, u make my day, can't spend a moment with out u, i don't think a life with out u. i love u to the each and everythings..yanagama fadamata haka ya mannamata kiss mai zafi kana yai kissing forehead nata. Ajiyar zuciya tasaki hade da lumshe idanu, itama cikin wata murya tace I love u more and i wann be with u for the rest of my life, we shall never part throught smile no throught tears, thats my Neena yafada da zumudi cikin murna da farin ciki....ohh Beb
zamuje unguwa fah da Ya Aslam so muyi sauri dan zani masjeed, gira tadaga masa, kan cinyar sa ya dorata abaki yake bata sunayi ana dan shafa juna...
suna kare shan shayin da yake cikin wata buta sak ta buzaye sai wani abu wanda ni kaina bazance ga sunan sa ba amma a circle yake kamar bones kamar yamballs cikin wani dan bowl haka. masha allah mazema kiyi sallahr ki before na dawo.
Hmm nifa babu inda zakaje haka kawai muna zaune zakatsiri fita salon wata tasacemaka zuciya domin ku maza halin ku sai ku....dariya sosai yai cikin fita daga dakin yace ohh Neena kudai mata kullum maganar ku kan kishiya ne, indainine bake ba kishiya ke daya ce, ni mijin Neena ne ita daya yana fada yai gaba domin yaga tanashirin tashi ta rungumosa....idan kuwa hakan ta faru dole ya canja alwala domin shi kansa mamakin kansa yakeyi ada can ba ruwan sa amma yanzu.......
murmushi ta saki dga inda take domin tasan dalilin gudun nasa kafin ta gyara domin gaisuwa gamai kowa da komi. daga indatake bata motsa ba har saida akayi sallahr isha'i kana tai addu'oin ta ta shafa. wayar ta ta janyo Mama dasu Dadan ta ta kirawo sosai ta shagala da hira dasu har ta manta da wata fitar maleek, suna gama waya nan ma ta kirawo Yayar ta Aunty MIMI sai AuntynSeema kwarai tai zumunci domin har u Halex dasu Baby ta kirawo inda suka fara shakiyan su irin na kawaye kafin hiran bikin su ta biyo baya.
A bangaren Maleek yadawo amma jin tana waya kuma yasan idan tana dasu Dada tana manta kowa shiyasaka yai maza ya fice zasuje dubiyar wasu abokan sune da kuma gidan sunn mijin Aunty SEEMA.
ABUJA.
Mama ce zaune itadasu MR PRESIDENT gaba dayan su dai, Ya Farhan ne yace mama Neena fah nakirawota bata dauka ba shuru, anya kuwa may be tana bacci lokacin amma kuma yanzu da ita muka gama waya, har tana ta kusa zuwa wai tunda bakuje ba, yauwa kai Jameel tace fah wai matar ka bata rakata ba , hmm barta tsokana takeji ta kirani har nabata kuma sun gaisa,, ok.
Momy Safeena ce tace Maman Neena wai yaushe yaran zasu dawo mun zauna shuru ba'afara hada kayan biki ba, wallahi kamar kinsan abinda ke raina kuwa Ummi tafada, aikam dai a motsa domin sun kusa dawowa kuma sati daya kawai zasiyi ashiga biki Mr President yadafa. kajika wai a motsa yo aikaine zaka motsa Ummi tafada tana hararen sa, dariya Ya Abdul yai yace Ummi da Dady sai abarku allah yakara nisan kwana, dariya mutan gun sukai. sosai Momy Safeena ta sake dasu dan sunjata ajiki sosai, itada Mama kamar ba kishiyoyi ba, Dada yana alfahari da samum Mama matsayin mata domin tazamo abar kwatance kwarai. ind suke basu tashi ba sida suka saka lokacin biki a daren kuma akaiwa sarkin Adamawa waya aka gayamasa, kuma har ila yau a daren mR President yasaka Mama dasu Ummi aikin bada umarnin hado lefe kowa set biyar yace kuma mai biyar biyar . kwarai rayuwar maleek da Neena rayuwa ce mai tsabta domin suna kula da junan su sosai babu wanda yake barin dan uwan sa yai maraicin dan uwan sa. Anytime suna jone, school tare, wanka...komi dai.
Neena tazama mace tamkar da dubu gun maleek, tana sauke duk wani nauyi dake kanta akansa, duk da hausawa sukace rayuwa wataran akwai dadi wtaran akwai mad'aci, to gunsu Neena dad'in ne. Girki sunada masuyi musu ta kowanne parts, gyaran gida gasu nan birjik, aikin ta daya ne zuwa biyu kan na uku, gyaran bedroom dinsu, sai kula da maleek da kuma kula da kanta. tana gyara jikin ta sosai dan kuwa kullum cikin gyaran jiki akemata shiyasa koda Mama tagan ta saidatai tasbihi ga Allah yadda Neenan ta ta koma lokaci guda, batada kasala gun saukewa Maleek hakkin sa. 'yan uwan sa kam kaf natane, dan Aunty Seema kullum yadda zatayiwa su Mama waya haka take mata, su Aunty Afrah da Aunty Amrah suma haka. Aslam kam tana jinsa kamar uwa daya uba daya shiyasa Maleek yake kara ganin darajar ta.auta ce yar gatan hajiyan ta.
sorry na rashin post insha allah zuwa jibi zan gama shi.
tnx
vote
sharing
comments and together don't forget to put smile on ur nice and beauty faces .
DU LIEST GERADE
NEENA MALEEK {COMPLETED}
Historische RomaneHere are some little part of NEENA MALEEK Book...the story of an orphan Boy called Maleek....and his father's Family....get inside the story .