19 NEENA MALEEK

1.4K 98 2
                                    

love u oooo..this chapy is 4 u my Guys..Khadee and Rukayya TSR. Hajara and Babyn Niger..Sofy khadeeja..Mama..Sumy and Fatee sizzling 6
  
     19.
Fitowa tayi inda takara kallon gun amma wayam babu su hakan ne yasa ta d'anyi wani killer smile wanda yatafi da sauran manyan samarin dake kallon ta a haka suka shiga cikin jirgin sai Adamawa.
A cikin jirgin hira suke sosai tana bashi labari Maleek...Oh NEENA kuma dan kano kika samo amma ya yaje?, Uncle Maleek is good person baitab'a sanin wace ni ba amma ahaka yake sona...yanada kirki kowa nasu yanada kirki kakar sace dai problem d'in but insha Allah everything will be ok.
Kai kawai ya kad'a. A haka suka k'arasa garin. Kowa yai murnar ganin su NEENA ana tare dasu Baby da Halex sai Hajara dasu Sofy...khadeeja Mama..Sumy..Fatee  sun had'u anata murnar ganin Juna.
Kai NEENA wallahi a fili kinfi kyau kinga yadda yaran manyan garin nan suke zuwa kowa NEENA..dariya tayi tace ai ni nagama sirran tawa da Maleek...munga ma bawa juna mamaki amma fa baisan ni ba ce nan tabasu labarin sa...uhm amma ke kina ganin Dada zai yarda?..
Haba friends yarda kuwa. Maleek mutum ne kamar kowa ai a aure ana duba nasaba amma hali nagari yafi komai...please ku so Maleek mana yan uwa...dariya sukai sannan a tare sukace we love u Maleek. ..duka takai musu tace ai ba love nace ba....muku ma love zamu masa.
Ku wai babu harka ne naga bakuda abin sirrin tawa gashi yunwa nakeji....wayyo bara kiga murnan ganin kine yaushe rabo tun a Saudi da aka had'u...wallahi.
Lah bara kuga na kira Autar hajiya. Wace ita kuma?, k'awa nai mai kirki nan ta gayamusu komai...aha gaskiya mai kirki ce indai haka ne. Ina su Ya Farhan?, suna lafiya...kufa ina su Nazeer?, suma lou.
Kayan abinci aka dire mata tare suke ci..gefe guda kuma khadee ta nai musu snap amma video sai haukan ganin juna suke.
Tana posting akafara liking kowa wow wow...mts nifa wow d'in nan yafara isa ta ana posting kamar kai ake jira to ya aka iya.
Ku bara na kira mine. Kut kema zaki kirashi NEENA kid'an rage kada ya rainaki aini saurayi wallahi indai bai kirani ba bazan kirashi ba. Ku kuka ce amma ni idan naso zan kirashi lokacin da nake so....yanxu ma fa saboda nace masa bazan kunna waya taba ne sai 12 kuma 1 yanzu nasan yakira a akashe....ok ai mun zata wai ke kike kiran shi..shiyasa.
Kwaji dashi ni harkunfara isa ta. ...kema kin ishe mu..dariya sukai.
D'aki ta shige ta kirashi wanda shima dama wayar sace a hannun sa yanata trying number d'in ta amma baya zuwa...du yashiga damuwa Aslam har dariya yake masa...ko lecture bai bada kaf attention nasa ba kamar yadda yasaba. .
  Hello Mine" Only ina kika shige inata kira baya zuwa hankali na ya tashi. ..sorry Mine sai yanzu na kunna...hira suka fara..yauwa kinsan me?, nop. Hmm yau NEENA tazo yar President muna tsaye wai tace mun smart guy...I was shock fa at time d'in harda mana bye bye.
Mine kasan tane dama?, inafa yau nafara ganin ta kawai. Tab ita kuma daga ganin ka wallahi bata isa ba koma dai tana bibiyar kane ta ganka a wani gun...babu komai ita mai kud'i ce nasan watarana zata kwacen kai..dama kai a k'anwa ka d'auke ni.
Who told u this...wallahi Hajar   I love u...duk da bantab'a ganin ki ba amma I love u much...me too ya ba tun President girl?, forger her ni na kine Ya Minna?, Minna akwai dad'i naga family rashin dad'in ta kuma u are not around me.
Don't worry baby always we are together even if our body are not together our soul are together....feel am beside u uhm?, zanji take care zanje cikin gida..ok love u Hajar..love u Handsome d'ina.
Ihu Maleek yaji daga bayan sa yana waigawa yaga Yaya Aslam da Aunty Afrah suna dariya shima dariyar yai sosai amma fa kunya ce fal cikin sa jin yana kashe murya..
Shege wato Maleek har wata murya kake da wadda bamu sani ba..to kaida baka so ya akai kasancewa koda gangar jikin bata tare ruhin na tare da juna....Yaya Aslam naji yana fad'a wallahi...aa kada kamun sharri yaro kaikasani ina ka koya...ai dama nasan lokaci na zuwa yaro da zaka fad'a tarkon wata Aunty Afrah tafad'a tana dariya.
*****
  NEENA Uncle fa yana magana ba kije cikin gida ba...ai kune kuka saka namanta da kowa I miss u ne sosai...ayya we are together now ai sai mungaji da ganin juna...ku taso muje.
Alkyabba suka saka ita haka ganin sunyi kyau ne yasa..khadee cewa gaskiya ai waya a kirawo mana camera man yazo ya kashe mana selfei...ai kam dan munyi kyau..
Waya Baby taiwa Dora nan da nan kuwa tazo....fita sukai akafara musu inda har garken Dawakai sukaje nan kowacce ta hau aifa sai aka manta da wani kiran NEENA da ake suka fara wasa.
Saida aka k'ara ai kowa sannan suka sauka...tun a gun Dora tai musu sending pics d'in..sunyi kyau sosai.
Fadar sarki akaje..gaisuwa kowa yakai kana suka zauna daidai dake kakan su ne hira sosai suka fara yanata zolayar NEENA wai shifa yaga mata itakam dariya kawai take nan ma saida Hajar tace oya kaka Sarki gyara akashe mana sekfie.
Mr president ne yace wai kaima ashe haka kake fama aini tunda NEENA tadawo kuma fa ba sauk'i kullum cikin photo nake nace baxanyi ba axe Dada yana yi.
Kai Sarki ya kad'a yace aini ma ba sauk'i yazanyi..aikam babu yanda ka iya su Sofy suka fad'a.
Cikin gidan sukai nan ma dai sabuwar gaisuwa ce...sune can sune nan har saida suka gaji dan kansu.
Uncle yaso su tafi da NEENA amma tak'i tace saitayi kwana biyu takara ganin Dangi. Shima yanason tasan dangin ta shiyasa ya barta yatafi yace idan zata dawo saiya zo su tafi.
Ku ina Aunty Safeena?, ayya Momy tana gidan Baba waziri yanzu zance kutaso muje dan Nana nasan ta dawo kada tace mun ware ta...aikam dai kunsan we are good nida Nana.
Tafiya sukai nan sukaje gidan sosai suka gaisa kafin su suyi d'akin Nana itakam d'akin Momy Safeena ta tambaya nuna mata akai shiga tayi.. a kwance take amma idanun ta biyu.
Kallon NEENA tayi sosai gaban tane taji ya fad'i badan komai ba saidan wani abu data gani a fuskar ta....na kamannin Maleek. Kai har Aslam ma dasu Aunty Afrah dan kuwa ita tun da ta gansu taketa hasashen gaskiya suna kama dasu..amma jin da suka sak'o zance uncle basu ce d'an uwan su bane yasaka tayi shiru.
Allah dama haka yake ikon sa. Zama tayi hannun ta takai jikin ta da sauri Momy Safeena ta tashi tana zare idanu. Momy sannu ya jikin ki?, cak ta tsaya tana kallon NEENA ganin tana kallon ta yasa ka NEENA mata murmushi tace nice NEENA fa yar gidan k'awar ki Fatee ta London.
Murmushi taga tayi..hannun ta takama..yauwa kimun magana tun Ina can nake ta son zuwa gun ki sai yau Allah yayi.
Kimun magana naji dad'i kinji? Itadai murmushi kawai take...hmm Momy tunda ba zakimun ba bara na tafi da har ina cewa a gunki zan kwana...marairaicewa tayi irin kada ta tafi......to Naji daga yau ni babyn kice kinji zaki bini gidan mu?.
Kai ta kad'a mata....zata kwanta NEENA tayi saurin cewa a'a magreeb takawo bara kiyi alwala sai kiyi sallah koh?, fuska ta bata...itama NEENA fuska ta bata tace to kuwa zan tafi kuma ni ba babyn ki bace.
Zanyi kada ki tafi....abinda tajiyo kenan bakin ta ya furta..da sauri takara matsowa tace yauwa Momy na I love u..said u love me too.
NEENA ke wayace ki shiga ba'a shiga fa duka take wataran..mun shiga uku su Halex ne suke fad'a tare da yaran gidan wanda suka gayamusu cewa tana d'akin.

Auta ce

NEENA MALEEK     {COMPLETED}Where stories live. Discover now