42 NEENA MALEEK

1K 53 2
                                    

  MY Neena wai duk saurin na menene kinbi kin hanani jin dumin jikin ki yau, sai wani sawa kike ana canja  tsarin gidan halan wani abune, fuska ta bata tace Ya Afrah ce fah zasu zo su duka hardasu Ya MIMI da Aunty Seema kuma ma naji sunce harsu Ya Taufeeq za'azo kagan kam dole nai gyara 'yan uwana zasuzo koh, hmmm masu ''yan uwa kenan, amma dai baraki ki kula dani ba dan ban iyawa babu ke kusa, wace ni da manta rayuwa ta, yauwa mata ta, amma kinsan basu gayamin ba , to dama mezasu gayamaka yan uwan waye, naki ne ya fada. Dariya tasaki kwarai takeson Maleek domin akwaisa da kawaici. sosai aka gyaran gidan duk da kullum cikin gyara yake amma na yau ya fita daban, misalin shabiyu da rabi na rana jirgin su ya sauka a airport na Malam Aminu Kano inda motoci sukai layi da securities aka debosu, Aunty Mimi itada Aunty Seema suma tare suke a haka suka Karasa gidan Maleek.
Ihu Neena tasaki ganin Aunty Mimi da sauran yan uwanta, rungume juna sosai anata murna da raha, Ya Amrah ce tace Dan small da mata ikon Allah kuma ka iya kula da ita, Aslam wanda shigowar sa kenan yace tab, Ya Amrah wallahi inda kikasan tattalin mace Maleek ya koya a makaranta, kinsan wani abun ma bansan dashi ba amma idan naga yaddayakemata sai naji kunya kona bar wajen, ai dan small yazama dan big kansa ya waye yasan dadi da madaci yasan dawafi da shan yoghurt yasan kiss da lalatacciyar rungumar da zata zauta Neena.......duka Aunty Seema takai masa tace to dan saka idanu magulmaci abinda yake kawoka kenan, yo idan bai kula da ita ba kai zai kula dakai ko idan bai sata farin ciki ba kai zai saka......dariya sosai sukai . Aunty Mimi ce tace Maleek yadai nagan kana sunkuyar dakai Aslm yasaka jin kunya ba, tab wallahi na munafurci ne sam ya zubda kunyar a gadon Neena....lahaula dan uban ka  Aslam ya ishemu haka ba abinda mukazo ji ba kena, Aunty Afrah tace. Hmmm halin Aslma sai shi Ya Tuafeeq yafada da dariya .
kwarai sunyi wunin dadi, anyi hira sosai wadda aka dade ba'ayi ba, Neena tasake sosai cikin dangin mijin ta duk da suma dangin tane, kuma duk da hira da shantakewa hakan baisaka tabar Maleek yai rashin ta na wasu lokaci ba, dan abinci kansa yadda suka saba ciyar da junan su haka sukai tunda suma yayun su kowacce soyayyar ta takesha da mijin  ta. Aslam ne dai yaketa harare harare wai sun maidashi bare kowa bashi abinci ake a baki amma shi sun barshi da ci da sspoon ai nima na kusa auren dai, haba dan kanina Amrah tafada da tsokana zoo nabaka....harara ya wulla mata yace kingama bawa mijin ki da hannun nima kiban, impossible yace cikin jin haushi aikam dariya k0wa yai agun.
bayan kare cin abincin su kuma haramar sallar sukai domin anyi kiran sallah, kwarai Maleek yaji dadin ziyarra da yan uwan sa suka kamasa har Isha'i suna nan inda Aunty Mimi  da Aunty Seema suka wuce gidajen su sukuma su Afrah suka zauna nan zasu kwana saboda naci da magiiyar da Neena ta musu, nan ma raba dare sukai suna hira kafin nan sukaiwa junan su sallama kowa yatafi makwancin sa,
wanka Neena tai, kayan data cire cikin wani daki ta ajeshi inda injin saukar da kayan yake, ma'ana inji ne a dakin suna aje kayan shikuma zai  saukar dashi kasa nan masu aikin gidan zasu dauka a wanke saman su daga su sai su, security mata ma da aka kamusu duk sun sauyamusu waje saidai su shiga su share su wanke amma zaman jiran bude kofa ko tayasu cire takalmi dasu daukewa duk sun yafe musu, shima wankan yai ko kayan sa baijira yasanya ba suka baje a gado dan sun gaji kuma gashi sun raba dare, rungume matar sa kawai yai suka lula duniyar bacci.
kwanan su Afrah uku suka juya sosai suma suka yaba da matar dan uwan su duk da sunsan wace ita amma basu zata kirki ta yakai haka ba. a kwana atashi na Allah yanzu su Maleek sun kusa kare jarabawar su ta karshe a fagen masters a jami'ar , Bayero Uni kuma a lokacin baifi sauran kwana goma bikin dangin su ba, shirye shirye sosai akeyi kowanne part kama daga Abuja zuwa Adamawa, Sokoto, Kano duk fadar bikin akeyi. amaren ma gashi ayau kwanan su daya a Naija bayan suma kare karatun su duka a Cairo wasu Cyprus. dukkan su suna Abuja suna shan gyara wajen Momy Safeena dasu Mama. Ya Aslam ma suna fitowa daga eam yatafi yagano tasa amaryar, SOPHY, HALEX, BEB, KHADY, MARYAM, MAAMA, FATEE, RUKAYYA dukkan sudai kowacce nata saurayin yana kusa da ita Beb ce ma sai yau yatafin wato Ya Aslam.
KANO.
Kwance Maleek yake yayi matashi da cinyar Neena a cikin garden en katafaren gidan su karatu yakeyi na Al'qur'an mai girma itama shi din take biyawa, sun dauki lokaci suna bita kafin sukai addu'a suka shafa. cikin kwantar da murya Neena tace Baby na dama inason tambayar ka Allah yasa ka barni, dan muskutawa yai yace go ahead Madam why all this affraid is ur Maleek feel free ask what u want, anythuuing fiir my Neena. murmushi tai tace dama inason gobe zanje Abuja naiwa su KHADY sannu da zuwa.....zuciyar sa ce ta buga duk zaton sa bai zata zata tambaye shi zuwa gida ba. Yanaji kai shuru ko......noo Neena to be honest i can't leave u to go anywhere, so dont ask me again kinga ina exam kuma amaren naga dai dole zasu zo miki koh, amma dai yakamata naje musu gaskiya ai ba dadi ni sukai min, plx Neena kiyi hakuri wallahi ican't spend a minutes without u try to underestand me mana, gaskiya nidai sai naje wallahi kafiya son kanka ai dai kwana daya kawai zan ko biyu, kuma gidan mu zamu sauka fah, ni kuma nai yaya da tawa exam en, ko Aslam gobe zai dawo fah ki bar wannan maganar muda mun kusa komawa can ina gamawa fah saidai muzo kanao da yawo karatu nane yakamu kuma ina gamawa zaman me zamuyi, hmmm gaskiya zanje fah zanwa Dada magana yakamin jirgi ai ba shekara zanyi acan ba da zaka ce ban zuwa. nagan kai kwanaki kaje sainice saniiyar daure zaakce bazani ba naga yan uwana wallahi sai naje ko yau ma yakama zantafi bance ka kaini ba, inaiwa Dada waya zai aikon da jirgi tana fada ta mike, Maleek ransa ne ya baci cikin fushi yace dake kece mai auren  kanki ai sai kije, banice ba amma sainaje, ga fili gamai doki ai, hmmm ko baka ce ba, tab lallai na yarda d magnar hausawa da sukace daidai ruwa daidai tsaki, kada kasaka hular da ta maka yawa, ko a aure haka ne ka auri daidai kai shine zaman lafiya, ba yar masu dashi ba wadda bazata daukeka a bakin komi ba.
A tsayen da Neena take batasan lokacin data kusa faduwa ba jin maganganun Maleek, cikin kuka tace ni...ni...ni kake gayawa haka Baby menamaka da zafi da zakace haka nataba batamaka nagode insha Allah koda son unguwa zai kasheni bazan kara tambayar kaba, kaban mamaki meyakawo maganar haka, i thought kaima yan uwannkane shikenan tana fadae haka tafice da gudu tana kuka sosai......Innalillahi na shiga uku meyasaka nagayawa Neena haka.....da sauri yatashi yarasa ya zaiyi saman su yahau yaga bata nan duk inda yake tunani ya duba bata  nan, kansa ne yafara juyawa to ina Neena ta tafi na shiga uku. Wayar sa ya janyo cikin tashin hamhaki da dacin zuciya yafara magana Ya Aslam nashiga uku na lalace, cikin wata irin murya, shima acan a firgice yace Maleek whats wrong with u hearing ur voice some how and mene na kashiga uku talk to me is their anything wrong around u ne, yes Ya Aslam Neena tana kuka i don't means to hurt her is not my fault, hey whts wrong with  Neena, Ya Aslam Dadan tane ya kirani yace kar nabari tazo Abuja tsarin su bazata fara fita yanzu ba idan ta fiti kuma abin zaiyi hauka tunda ankusa biki, she asked me nabarta ta tafi gobe narasa yadda zan shine nagayamata magana plx Ya Aslam do something i asked all our securities they said basugan fitan taba kuma i checked every where shes not around, relax mana be a man kaga go and check her again idan kagan ta kabata hakuri sosai u know  her weakness ba, i dont know , me i know. U, what me, i mean u are her weakness she love u and barata so taganka kana cikin wani hali ba kawai kaje kabata hakuri kuma ka  kyautata  kalaman ka idan har kun kara samun missunderstanding. tnx Ya Aslam  zanbi maganar ka.
wayar ya aje da sauri yai wani daki wanda shine baishiga ba, aikam yana karasawa yajiyo sautin kukan ta tana Maama kizo .....da sauri  yakarasa ya bude dakin......a kwance take cikin sauri ya karasa kusa da ita yafara magana a hankali, My Neena Im sorry plx kada kiyi fushi da maleek din ki wallahi banson kukan ki ki gafartamin kece rayuwa ta wallahi Dada ne yace karna barki kije amma kin wuce komi aguna, ki yarda dani na tuba plx Neena talk to me Is ur Maleek fah can't u appolagys ur husband ohh my love my beloved try and understand me muryar sace tafara karkarwa jin sautin kuka a maganar sa ne yasaka Neena saurin dagowa da gudu ta rungumeshi tace plx don't be upset, i don't want u to cry leave me to cry for both. sosai suka rungume juna daga shi har ita kukan sukai saidaya ishesu kana tai lamo a jikin sa, plx Neena kada ki kara fushi dani Allah kuma ya shiga tsakanin mu da makiyan mu da shaidan la'ananne, ameen hubby may our soulmates be with us forever, ameen love u....love u too my Kankana....dariya sukai inda suke a kasan bacci yatafi dasu.

tnx oll my fans, insha allah nakusa gamawa just 2 page yai remaining, tnx again for waiting. plx dont forget to vote and leave comments ..........auta ce.

NEENA MALEEK     {COMPLETED}Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang