35
Votes plx...Zama tayi kusa dasu kafin ta gaishe dasu Ya Afrah da Ya Aslam. Amaryar mai kayan dadi ya kwanan bakun ta?, lafiya lou Baby uwar magana Neena ta fada da dariya ya gajiyar biki?, ke akwai fa dan wallahi gajiya ma sai mun koma school. Wai yau zaku koma Neena ta tambayi Baby?, kedai bari wallahi jiya muna komawa Abba yace anmasa waya ya bamu koma ba kuma fa already tun last two weeks akai resuming shine yace yau ba fashi sai mun koma.
Yayi hakan ai kun kusa Allah ya taimaka. Ameen kam, Neena wai mene sirrin daga kawoki jiya zuwa yau kinyi wani fresh. Dariya suka kwashe da ita sannan tace Baby wai kaji mene sirrin?, yo sirrin dai bai wuce kaji biyu da zabbi yan Daura sai danshila uku dataci inaga sune sirrin?, dariya sukai eh lallai dole kiyi kyau irin wannan abubuwa haka da kikaci?, fuskar shagwaba Neena tayi tace Baby ni koh?, yaushe naci?, sorry Neena ta wasa ne koh?, kai ta kada.
Tab amma Maleek anyi shege dama ka iya rarrashi da kallon love?, saika ke nuna kaidin wani salihi me?, Aunty Afrah ce tace mena gayamuku duk wannan sunkuyar da kan da yake wuyar ta yajishi jikin mace yanzu zai ware, idanu Maleek ya rufe yana girgiza kai....Aslam kam dariyar shakiyanci yake masa. Suna cikin haka saiga Aunty Seema dasu Aunty Mimi suma sun shigo.
Aa Ango ya nagan ka da rufe fuska?, Aunty Seema ji mukai bakin Dan small ya bude yana zance shine mukace dole bakin sa ya bude tunda yajishi jikin mace. Idanu Seema ta zaro tace kufa banson iskanci zaku samin yaro a gaba da salon rashin mutunci Boy ba ruwan sa baisan komai ba .
Ina wallahi Aunty na yarda da baisani ba amma ajiya dai yasan Arsenal da Manchester United hadi da liver pool. Daga kan Aunty Mimi zuwa Sofy dasu Maama saida suka kwanta saboda dariya...Amrah ce tace mene Arsenal kuma?, Ya Amrah anbarki a baya ai Arsenal kayan snacks kenan...,Maleek jiyayi Ina ma kasa ta tsage ya shiga saboda kunya daga shi har Neena.
Aslam banson rashin kunya kai wa yahanaka sanin Arsenal din?, dariya suka karayi ranar dai nan suka wuni anayi ana shafta sosai Maleek ya sake akaita raha sai wajen magreeb suka fara shiri nan fa Neena idanun ta suka raina fata saboda kaf kawayen nata tafiya zasuyi Autar Hajiya tun safe ya tafi ga uwa uba family friends nata da suka shaku.
Alolo kanta mijin ta uncle Mjay yazo sun wuce gida abin dai ba dadi.
Sunyi kukan rabuwa sunagani suka fita daga gidan yar uwar su masoyiyar su suka wuce gida daga can sai airport inda zasu wuce Cairo.
Aunty Seema kadai ta zauna ita da Mimi inda nasiha sosai sukaramata kafin suma suka wuce gida.
A zaune take a parlor tana waya da Dada dasu uncle sai dariya take tana cikin nishadi a haka ya shigo, da ido suka kalli juna dan murmushi tayi nuni taimasa da kusa da ita baiki ba zama yai yana amshe wayar a kunnen sa yasaka yace Dada baka tambayen ni sai yar ka kawai?, Daga can dan murmushi yai yace Maleek na tambaye ka tace katafi sallah ya kuke Allah yabaku zaman lafiya Allah ya kare ku kuma..Ameen Dada. A gaida uncle da Mama da Momy Safeena...zasuji take care...insha Allah Dada bye.
Ohhh Banfa gama magana ba kai hanging off. Inyee to yi hakuri, ya zanyi da kai Dan damalmali na....cakulkuli yafaramata yana waye dan damalmali? Bakaine ba wayyo.....murmushi sukai a tare baisan kokacin da ya rungume ta ba sun jima a haka kafin ya saketa amma hannun su na tare da juna habarta ya dago yana kallon ta, itakam kunya ce takamata ta rufe idanu kura mata ido yai cikin husky voice yace I love u Neena...love u too baby.
Idanun ta yaiwa kiss kana yanata peck aside...kankame jikin ta Neena tayi.. ganin yadda tayi ne yasashi kara matse hannun ta oshhh zafi fa zaka ballan hannun, I will not break ur hand fa yafada a kunnen ta. Sun jima suna tare da juna kafin Neena tace Baby ba dadi fa su Sumy sun tafi, don't worry ai gamu a tare zan mayemiki gurbin su. Anything for u. Anytime? Yeah. That's my baby itama peck tabashi a side, Gobe Ya Aslam zai tafi fa. Saboda school nima haka bansan ya zan ba. Oh God kaiwa Uncle bayani?, nop ban fada ba inadai tunani ne. Feel free ai koina zaka tare zamu abu mai sauki sai a mu koma gidan Dada dake GRA kusa da gidan Aunty Mimi bai taba shiga ba ya saka angina masa ne kawai, hmm Neena bara dai zanwa Aslam da Aunty magana sai muji yadda zaayi.
Ok Allah ya taimaka amma dole ba gobe zaka koma ba sai wani week din kagan ka dan huta kuma an gyara inda zamu zauna da dan wasu abubuwa. Duk yadda kikace Neena haka zaayi. Dariya tayi tadan doki kirjin sa tace wace ni?, Kaine maigidan ai...ni kuma nabaki sarautar. Ni kaza sai ace kazama mijin tace ai?, indai akan kine kafin kice ma nayi wallahi...u are good so anything for you Habeebty....love u.
Kaje gida yau?, banje ba fa. Wobil nazata kaje da nayi maka kuka, yarinya gobe zani kam...,oo kada kaje kabari saimuje tare, naki i miss Momy Safeena me?, me too I miss my Mama and Momy too.....ayya yarinya ai aure kikai ba yawo. Mene aciki indai zanganka ai komai mai sauki ne. See u kin iya magana da wayo.
Hira sukaita yi abinsu kafin wani lokaci suka mike waya Neena tayi kitchen nan da nan kafin wani lokaci aka zagaye kan dining din da abinci kala kala da abin insha.
Baby food is ready, ok tashi yai kafin ya mika mata hannun sa kamawa tai ta mike, jerawa sukai a parlor din na kasa suka zauna nan tai serving nasa a plate guda ta zuba musu komai tare nan sukaci suka gama.
A inda suke basu tashi ba saida sukaji cikin su yai low then sukai upstairs.
A dakin ta sukai masauki, wanka tafarayi inda shima ya shiga abin sa.
Duk inda akace akwai kwanciyar hankali to fa komai minus ne. Zaman su zama ne na kauna da yarda da juna. Kwarai Neena ke bawa Maleek girman sa, shima a matsayin sa na yar uwar sa kuma mata yana bata girma da kulawa. Iyayen su kuwa kullum saisun yimusu waya sun gaida su. Yayun sa da yayun ta ma haka. Aunty Seema da Aunty Mimi sun koma gidajen su Ya Taufeeq ma haka.
Su Umma da Amma ma haka sun koma kano. Amma Uncle Mrs president kenan yace kaf din su suyi shiri amma Abuja zasu dawo. Mazajen su Ya Afrah ma dasu Ya Tauheed yace kowanne yai shiri Abuja zaa dawo.
Maleek da Neena kam kyau kamar a rasha suke rayuwa baa Nja ba.
Tare suke kwana su tashi tare sun shaku sosai da juna duk da babu abinda ya shiga tsakanin su amma babu inda basu sani ko su gani na juna ba.Auta ce
Sorry
Sorry
Sorry
One love put us together #Anatare sosai sosai❤️❤️💯💯.
Plx votes and comments ❤️
Need ur votes and comments 💯
Eager to see ur votes and comments ❤️
Abeg votes and comments 💯

ESTÁS LEYENDO
NEENA MALEEK {COMPLETED}
Ficción históricaHere are some little part of NEENA MALEEK Book...the story of an orphan Boy called Maleek....and his father's Family....get inside the story .