Baba daga gun Cancanbi bata zarce koina ba sai Jigawa WURMA wajen la'anannen Allah cancanke..batasha wahalar zuwa ba..a gefen titi tace wa Driver din ya tsaya nan ya tsaya yana sauketa ta galla masa harara dake shima ta shanye shi babu yanda za'ayi yai mata musu ko ya gayamata wata magana.
Da rarrafe tashiga cikin dajin tana zuwa tsakiya ta kwasa a guje sai kan dutsen Rimin da ke cikin dajin....tana hawa kum a ta cire d'an kwalin ta a haka ta haura har ta samu ta shiga kuma taci sa'a babu layi agun sa da baya tashiga bukkar tasa.
Gafarai tsinanne....algungumi uban shirka da sab'o...tsinanniya kinsan shirkar nake kike zuwa gaba dai wadda tayi nesa da rahamar Allah zauna nan tsohuwar makira. Wannan shine kad'an daga abinda Boka cancanke yake furtawa wad'an da suka zo gunsa.
Tsohuwar alak'ak'ai kinaso a kulle bakin mutane game da san su san dangin Maleek?, ki naso rayuwar Maleek ta k'ask'anta koh...to burin ki zai cika yama cika kece kika lalata komai badan komai ba sai zuwa gidan mutuwa da kika yi a tsarin aikina ba'a ziyarar mara lafiya ba'a taimako ba'a kuma zuwa gaisuwar mutuwa.
Boka amun afuwa ina duk aikin da is ce itama gaisuwar dole ce tasa naje amma ba za'a kuma ba.
Idan kikai haka kin hutawa kanki tashi ki tafi....da baya baya ta juya ta tafi bayan ta ajiye masa kud'in bakar saniya da bak'in zakara shekararre. Uban ka ka tsaya kalla nashiga mota amma bazaka ja ba...yi hak'uri Hajiya nashiga tunani ne....tunanin uwar ka shegu masu bin diddigi....tanata masifa shidai yaimata shiru a haka suka k'arasa gidan.
*****
Maleek ne da Aslam a d'akin su suna hira bayan sun gama cin abinci...tunani Maleek ya tafi na rayuwa da yadda take juyawa da ace a baya za'a ce masa zaiji da dad'i da Aslam bazai taba yarda ba amma gashi komai tare suke hatta waya irin tasa ce da shi.
Mota ma iri d'aya Accord 2018....Aslam ne ya tab'oshi...firgigit ya farka daga tunanin kallon juna sukai na wasu lokaci kafin Aslam yace Maleek broth what are u thinking about?, hmm Yaya Aslam I just think how my life change ne...from this to this ....to be honest Aslam u are a good brother and nice , from last week to this week my life change....even my skin became so smooth I feel inama na mutu a haka ko yaya naji dad'in rayuwa.
Maleek are u crazy?, wake zancen mutuwa yanzu?, Please stop this bad thinking is not good ma..
But Maleek I have a certain things about u?, for what broth?, yes for everything the way u pronunciat English is like kamar d'an university bayan even primary one bakai ba balle Secondary.
Trust me am not here to hurt u..we are desame fa..can't u share some to me...I think ma u are staying with two heart ?, Yaya Aslam sorry Im not staying with two heart wallahi trust me...u didn't ask for anything about me that's why I didn't tell yuh
Hmm don't take me as a baby fa...even if am not asking u....if u trust me u can tell me something about u and what u like and dislike...ur hubbies everything dai.
Ya Aslam forgot all this am sorry....see me on my kneel fa.....Aslam look at me mana we are one.
Ok lemme tell u....u know am not going any school and even friends I don't hav....u remember since we are kids am ur bodyguard?, every whare u guys go aIm with u....I learn something from u...good the bad things I just through it....In not take it and if ur teacher are in class I just pay all my attention to listen what he do for u, even ur Islamiyya teacher.....kafin yaci gaba Aunty Seema ta d'ora masa daga inda ya tsaya dan basuji shigowar tab'a.
Bata rage masa komai ba har jamb d'in da yai....Aslam i need ur assistance....we don't hav any options now to go to Maleeks university what we can do about this.
Chaii this na big problem...Allah will find us a way...don't worry every thing will be fine.
Kallon Aslam Maleek yai...dariya yai yace tab amma kayi karatu da wuya...sannu dariya suka kwashe da ita..Ya Aslam wai da Aunty Amrah da Aunty Afrah waye babba?, Amrah ce ok...I love them duk da basu min magana amma ina jin dad'i idan nagan su kyawawa ace yayu nane wad'an nan.
Ayya they love u too..anya ba saka kallo na when last ma da Aunty Afrah ta kalle ni na manta.
Trust me suna son ka sosai baran Afrah ma tsaya kaga ni...wayar sa ya d'auko ya bude masa shafin ta na Instagram nan yaga pics nasa da yawa wani yana aikin bawa shuka ruwa sai yai kamar gayu yake da hakan...wani kuma yana budewa su Ya Taufeeq mota....wani kuma yana parlor a zaune ya sunkuyar da kansa...OMG I have never seen my pictures haka saidai Idan Aunty Seema tayi mun shi ashe Aunty Afrah na sona. ...can't wait to see her back....so much love u and missing u Aunty Afrah..
Dariya Seema tayi tace enye kaga su Boy...Afrah ce fa ba budurwa ba?, ido ya zaro yace Aunty Rufan asiri I know she's my sister kawai dai saboda murna ne..Ayya lemme call her.
Wayar sa ya d'auka bugu d'aya ta d'aga cikin karad'in su tace Aslam boy ya kake kaida Maleek broth?, naga yanzu dashi kake...kasan Umma har k'ara takamun wai kadena kulata sosai akan Maleek....hmm ..we are fine....bashi wayar yai karb'a yai a hankali yace Aunty Afrah....cikin wayar ne tace waye?, cikin karkarwa yace is me. Is u who?, kuka yasaka saboda ko babu komai yau yaji muryar yan uwar sa....Amrah ce ta kalli Afrah tace waye ne kika tsaya da waya a kunne haka yana miki kuka?, I don't know...before naji kince Aslam...eh naji Aslam yace gashi so bansan waye ba.
Bani amsa tayi cikin dan fad'a tace waye ne?, Aunty Amrah nine.....ido ta zaro bata saurari komai ba tasaki wayar bayan ta kashe ta.
A can kuma Maleek bawa Aslam wayar yai yace ta kashe nagayamaka bazasu soni ba. Don't mind ooo zasu soka indai har kana tare da Aunty Seema da kuma ni namaka alkawari.
Suna zaune Aslam yajiyo iPad d'in sa na k'ara...d'auka yai ganin Afrah ce ta video call....Hy Aunty Afrah na kiraki kuma saika ka kashe?, is not me na Aunty Amrah.
Yauwa where is Maleek d'in?, dariya yai yace ya akai kika gane?, No Aunty Amrah ce tace shine...shine ta katse tace ayi video call.
Ihun murna Aslam ya saka nan ya basu Maleek d'in...kallon juna sukai daga nan fa sukai tamasa hira saiga mai kuka yana dariya...Seema kanta kuka ne ya kwace mata bata zata wanann ranar zata zo ba....hira suke ba kama hannun yaro har saida akai kiran Sallah sannan Afrah tace kai d'an small kafa kira mu da number taka.. dariya yai yace insha Allah Aunty ki kula da kanki...oh D'an small nifa?, and U Aunty Amrah murmushi sukai a tare kafin sukai hanging off.
Wow Aslam nagode Aunty Seema keta daban ce. Dariya tai kawai kafin tace Aslam kaji wani suna da Afrah tasawa Maleek?, naji kuma wallahi yai dad'i D'an small aikam haka ma zamu ringa cewa.
Nidai banso....aikam sai mun fad'a....kataso muje masjeed muyi addu'a a can.Auta ce
Please vote and comments....please I said......#ina k'aunar ku ❤
ESTÁS LEYENDO
NEENA MALEEK {COMPLETED}
Ficción históricaHere are some little part of NEENA MALEEK Book...the story of an orphan Boy called Maleek....and his father's Family....get inside the story .