💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫
*NA TSANI MAZA*
💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫
*💫Na💫*
*💐Aysha Isa (Mummy's Friend)💐*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_(Home of peace, honour and super writer's)__*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family & Exclusive Writer's Forum*_
_*Ina mai baku hakuri akan rashin jina kwana biyu. In Shaa yanxu zaku ta jini amma shima ba kullum ba da fatan zaku min uzuri.*_
_*Maman Ihsan nagode da soyayyar ki nima ina sonki❤.*_
_*Ban manta ki ba Fatima Ahmad (Nasiha ga mata grp) tnx 4 the love and care*_
_*BIMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_
6⃣ ➡ 🔟Murmushi tayi sai tayi shiru nasu d'an lokaci.. "am sorry it's my secret that I can't share with anyone."
Zaynab tace "har da mu kawayenki ma bazaki iya fada ma ba, do u trust us at all?."
Parking tayi daidai gaban hostel din su, shiru sukayi ko wacce su ta baza kunnuwa tana jiran amsar RAYHANA. Jin shirun yayi yawa kuma bbu wacce tayi yunkurin fita daga motar yasa tayin magana tace "toh cuties ai sai ku fita koh domin ina da abun yi in baku da."
Maryam tace "ai amsar ki muke jira game da tambayar da Zee ta maki."
"Toh ai sai ku bari muje daga ciki ko." Mik'awa Hameeda car keys din tayi tace "gashi in kun fito zaku iya kullewa in kuma kun ga dama zaku iya kwana aciki" sannan tayi ficewarta.
Zee ta fashe da dariya tace "ke da ta raina zata yiwa haka ai, nima kun ga tafiyata."
Maryam tace " zee jirani mu tafi tare." Hameeda itama ta fito ta rufe motar sannan ta rufa masu baya.
Hameeda na isa dakin ta cimma RAYHANA kwance jefa mata keys din tayi tace " dix shouldn't repeat itself again ehee."
Zaynab tace " dat a side please answer my question first."
Murmushi RAYHANA tayi tace "zee kenan; eh har da ku, do u knw why?"
Girgiza mata kai zee tayi.
"Bcos no 1 is to be trusted even ur parent at time aren't to be trusted talk less of a friend. Baki gani irin kusanci da ke tsakanin Ihsan da Husna a novel din mai suna *KAWARTA CE SANADI* but still yet Husna d'in ce one time enemy d'inta. Mugu fa baida kama but bana nufin ku din zaku cuceni amma kuyi hak'uri wallahi bazan iya fada maku dalilina da yasa *TSANAR MAZA* but time shall tell. Nagode da irin soyyayar r ku gareni " tana cikin magana ta fashe da kuka (nidai banga abin kuka a nan ba). Rugumeta Hameeda tayi tana rarrashinta jikinta yayi sanyi.
"Please RAYHANA kibar kuka nasan ko menene wannan dalilin naki to lallai ba abu bane k'arami amma ina son ki zaman mai imani da k'addara domin *KOWA DA KADDARARSA* ki kaiwa Allah kukanki domin maji rokon bawa ne amma please ki soke wannan akidar na tsanar maza sabod abin so ne su kuma anyi mu ne domin su. Please kinji RAYHANA."
Gyad'a mata kai RAYHANA tayi.
" Maza goge hawayenki and give me that your cutie smile."
Goge hawayen tayi sannan tayi murmushi 😊 sai da dimple din ta lotsa.
Sai a sannan zee da maryam sukayi magana "please we're sorry never mean to hurt you."
Murmushi tayi tace " I know it was just a coincident. Ai nasan after Mami na kunfi kowa son farin cikina."
Hameeda tace "please that a side muyi maganar aurena. RAYHANA kece best lady saura kiyi disappointing d'ina."
RAYHANA tace " indai events dinki ladies only ne I will surely be there In Shaa Allah. "
Maryam tace "tab wani irin mata zalla, ni tare da masoyina zani ko ya kika gani Zee?. "
Zee tace " wallahi nima da prince charming d'ina zani, wacce ba ta dashi ta sha haushi 😜."
Ajiyar zuciya *RAYHANA* tayi though tasan da ita Zee keyi amma bata ce komai ba domin bata son yawan magana.
💐💫💐💫💐💫
RAYHAN na isa gida d'akin sa ya nufa direct yana shiga ya fada akan gado. Murmushi yayi saida fararen hakoransa mai wushirya suka bayyana "have got a wife, she's damn beautiful and calm."
Firgit ya tashi zauna yace " meyasa da nace ina sonta dey were all suprise, anyway inna gansu next time I will face her myself" sannan ytashi ya shiga toilet.Wannan kenan.
_*Kuna gani RAYHAN zai iya facing RAYHANA kuwa, ko RAYHANA zata saurarashi?.*_
Ku kasance da 'yar mutan Niger domin jin wannan amsoshin.
*Taku ce*
_*Mummy's Friend*_
YOU ARE READING
*NA TSANI MAZA*
RandomLabari ne akan wata budurwa da ke ikiranin ta tsani maza, wannan dalilin ne yasa bata kula ko wani saurayin. Ko meye dalilinta na tsanar maza?. Ku biyoni cikin wannan labarin don sanin wannan dalilin.