💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫
*NA TSANI MAZA*
💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫
*💫Na💫**💐Aysha Isa (Mummy's friend)💐*
*♻EXCLUSIVE WRITERS FORUM*
_(Home of peace,honour and super writers)__*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family*_
_*A kullum kaunarku karuwa take a cikin raina. Eloquence writers forum bazan taba mantawa da karamcin ku a gari ba. Tnx for the love.*_
_*Na'irah ke ta dabamce bazan taba mantaki ba mummy's friend na yinki irin sosai d'innan. Here is your page kiyi duk yanda kike so dashi.*_
_*I dedicate this whole page to Na'irah*_
_*بِسْــــــــــــــــمِ اللَّهِ الرَّحْمَ الرَّحِيْم.......*_
1⃣0⃣2⃣
Kimanin sati d'aya kenan da aurensu *RAYHANA* yanxu ba laifi su kan zauna suyi hira duk da babu abinda ya shiga tsakani ta auratayya asali ma tun ranar da yayi mata maganar bai sake bijiro mata dashi ba kuma. Ita ma kuma *RAYHANA* duk da ta tsarkake ko bata yarda tayi sallah a kan idonsa domin karda ya sake bijiro mata da zance, shi kuwa duk sanda ya gan tana ptetending saidai yayi murmushi kawai sbd yanada tabbacin ta tsarkake ko tun a kwana na uku, zuba mata ido yayi yagan iya gudun ruwanta.
Da misalin k'arfe biyar na asuba ta tashi, kitchen ta nufa ta fara kiciniyar had'a breakfast, irish ta d'ebo ta fare don chips and egg take son yi da breakfast. Tana gama farewa ta shiga a d'aki ta d'auro allola itama ta gabatar da sallan asuba zama tayi ta addu'a for some minutes tana iddarwa a gurguje ta nufa kitchen ta fara soya-soya ta. RAYHAN na dawowa daga masjid direct d'akin RAYHANA ya nufa don duba yanda ta kwana, akidarsa kenan tunda aka kawo ta gidab kullum kafin yaje masjid sai yaxo ya duba lafiyanta haka idan ya dawo, yau ma yaso zuwa ma sbd yaso ya makara shiyasa ya bari saida ya dawo, sallama yayi sannan ya bud'e d'akin ya k'araso daga ciki amma bbu kowa, yace “ inajin tana toilet ”, toilet ya nufa amma yaji shiru murda k'ofan yayi ya gan wayam bbu kowa ciki. Zaro ido yayi cike da tsoro “ toh ina zata tafi da asuba haka?” da sauri ya nufa hanyar kitchen hangota yayi tsaye tana frying, ajiyar zuciya ya sauke sannan ya nufa inda take tsaye, da isansa ya rik'e mata waist , wani irin ihu ta sake sbd bata expecting kowa a daidai wannan time d'in. Hannu yasa ya rufe mata baki, ido ta runtsa da k'arfi bugu zuciyar ta ya k'ara sauri, ganin haka RAYHAN yakai bakin shi daidai saitin kunnenta ya rad'ata mata yace “ sarki tsoro bud'e ido, mijin kine a kusa dake.” Nauyayen ajiyar zuciya *RAYHANA* ta sauke, ta gaidashi sannan ta ci gaba da aikinta.“ Wifey wai mai kike dafawa ne da wuri haka sai kace wacce zata tafi wani gun.”
“ Wlh ina son in shiga skul ne yau don……”
“ Babu inda zaki” RAYHAN ya fad'a kai tsaye sannan ya nufi hanya fita daga kitchen da sauri ta sha gabanshi tace “ test fa zanje na rubuta‘’
“ To hell wit d test daga cika sati d'aya da aure sai fita sai kace kin samu sakaran namiji?”.
Baki ta turo tace “ ai bakayi da iyayena zaka hanani kr2 ba don haka wlh bbu mai hanani zuwa.”
Murmushi yayi had'i da girgirza kai sannan yayi tafiyarsa, ita kuma taje ta k'arasa girkinta tana gama ta fad'a toilet tayi wanka a gurguje ta shirya cikin abaya sannan ta yane kai da gyalen abayan, wurin da ta ajiye makullin motar ta ta nufa don tafiya don bata jin zata iya tsayawa har tayi breakfast gudun karta makara amma ga mamakinta bbu makullin a gun ta duba kaf inda take ajiyewa amma bata gani ba, da sauri ta nufa falonta tagan RAYHAN yana brkfast hankalinsa kwana cike da muryan tausayi tace “ pls ka bani aron motarka banga car keys d'in tawa ba kuma in nace zan tsaya nima zan makara.” Murmushi yayi yace “ bakiji nace bbu inda zaki ba ne?.”
YOU ARE READING
*NA TSANI MAZA*
RandomLabari ne akan wata budurwa da ke ikiranin ta tsani maza, wannan dalilin ne yasa bata kula ko wani saurayin. Ko meye dalilinta na tsanar maza?. Ku biyoni cikin wannan labarin don sanin wannan dalilin.