1-5

2.3K 89 0
                                    

💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫

*NA TSANI MAZA*

💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫


_*💫Na💫*_

_*💐Aysha Isa (Mummy's Friend)💐*_

*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_(Home of peace, honour and super writer's)_

_*YABO*_

_Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah subhanahu wa ta'ala da ya bani ikon rubuta wannan littafin, ina fatan zai zama wa'azi da fad'akarwa ga masu irin wannan halayen da kuma dukkan musulmai baki daya._

_*SADAUKARWA*_

_Na sadaukar da wannan littafin ga Iyalen *Alhaji Isa Ndalile da members din Exclusive writers association* ina yinku irin sosai😍, Allah ya barmu tare._

_*JINJINA*_

_Gareku 'yan uwana marubuta kuna raina koda yaushe_

_*Pretty Zahrah (Rashin kulawa)*_ da dukkan members din *TIME WRITERS DA WRITERS ONLY*


1⃣ ➡ 5⃣


Wasu 'yan mata hud'u na hango zaune a wurin shakatawa suna hira.

Hameeda, Maryam, Zaynab da Rayhana, suna hirar su irin ta kawaye.

Hameeda tace "cuties an fa saka rana da Zubair."

Zaynab tace" Woah congrat wallahi na tayaki murna Allah ya nuna mana namu muma haka."

Dukkan su suka amsa da "amin."

Maryam tace " gaskiya nima idan Khaleel yazo hira yau zance ya aika manya gida domin ina son da an gama bikin ki sai nawa ko ya kuka ganin?."

"Ai hakan yayi kyau" inji Maryam da Hameeda.

Hameeda tace " besty ya naji kinyi shiru ne?. "

*Taku ce *

*Mummy's friend*

*NA TSANI MAZA*Where stories live. Discover now