💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫
*NA TSANI MAZA*
💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫
*💫Na💫**💐Aysha Isa (Mummy's friend)💐*
_*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family*_
_*Nagode da addu'aku gareku masoyar kwarai. Don haka wannan shafin tukuici ne ga dukkan masoyana a duk inda kuke.*_
_*Kuna raina;*_
_*Aunty Aisha ( maman Akram) my sis and abokiyar fada*_
_*Aunty Samira ( Ummu Humaira)*_
_*Fatima Ahmad (Nasiha ga mata group)*_
_*Munary ( sarkin tsokana). Banada kamar donmin kufi kowa son cigaban wannnan littafin. Ina sonku irin sosai dinnan . Allah yabar zumunci yabarmu tare🤝🏻.*__*بِسْــــــــــــــــمِ اللَّهِ الرَّحْمَ الرَّحِيْم.......*_
1⃣0⃣0⃣
Washagari da misalin takwa safe Inteesar da Kamal suka kawo masu breakfast. Da sallama suka shigo d'akin tare da RAYHAN. Daidai bakin gabon RAYHAN ya zauna yace “ kin tashi lfy, ya k'arfin jiki? ”.
Cike da kunya tace “ alhamdulillah da sauk'i.”
“Da ftn bbu inda ke maki ciwo ynx ko?”. Girgiza kai tayi alamar bbu. Murmushi yayi domin yasan ba gsky take fada ba sbd idanuwanta sun nuna da abinda yake damunta yace “ Allah ya k'ara sauki.” “Ameen” kamal da Inteesar suka fad'a a tare.
Gaida ita sukayi kamal ya had'a da fad'in “ anti daga zuwa sai ciwo, ko duk kewan gida ne?”. Murmushi kawai tayi.
Inteesar tace “ anti kar ki sami damuwa In Shaa Allahu zamu maye maki gurbin su kuma ya RAYHAN zai rik'e ki da amana ko ba haka ba ya Kamal?”, “ hakane Intee”. Zata sake wani magana kuma, RAYHAN yace “ parrot ya isa haka , ki xubo mata abinci .”
Tashi tayi had'i da turo baki ta zuba ma RAYHANA abinci a plate, tana iso gunta tace “ anti wai ni parrot ce?”
Murmushi RAYHANA tayi had'i da girgiza kai. “ Wai ke anti baki magana ne?”. “My Intee ina yimana bana jindd ne shiyasa.”
“Ok, nayi feeding naki ne ko na ya RAYHAN kike so?”.
“ No!, I cn do dat myself ai na jiki sauki, ta mik'e daga kwance ta zauna tare mik'a hannun ta amsa abincin.”
Kusa da ita RAYHAN ya k'ara matsowa ya amsa plate d'in abincin, yace “ lemme help you”, harara ta ban ka masa ta gefen ido. Murmushi yayi sannan ya fara bata da fari k'in k'arba tayi daga baya ta fara amsa sakamakon k'amshin da ya bige hancinta yayi sanad'in kaduwan 'yan hanjin cikinta sukayi. Shi kam hakan ba karamin dad'i ya masa ba.
Bai jima da gama bata abinci dr. ya shigo d'akin dubata yayi. Yana shigowa Kamal da Inteesar suka bar d'akin ya rage daga Dr., RAYHAN da RAYHANA ciki .
Dr. yace “ya jiki?”.
“Da sauki”.
“Ina da ina ke maki ciwo yanxu?”.
Girgiza masa kai tayi tace “ bbu.”RAYHAN yace “anya kin tabbatar?”
Harara ta banka masa tace “ ina ruwanka.”
Murmushi dr. yayi yace “ who is she to you?.” “ My wife RAYHAN ya fad'a a takaice.”
“Subhanallah shine ka zuba mata ido tana wahala haka baku nima taimako ba, wlh I tot budurwa ce ai.”
RAYHAN yace “ eh a matsayin buduwar take sbd jiya aka d'auran auran.”
“ OK, madam kiyi magana in akwai inda ke maki ciwo har yanxu.”
“ Marana ” ta fadi a takaice.
“ Hakan ya saba yimaki?”. Girgiza kai tayi tace “ a'a inzo yakan rage ciwon amma wannan karon ciwon yakaru kuma yayi daban da wancen din.”
Murmushi yayi sannan ya yace ma RAYHAN ya shafa mararta don ya tabbatar zaginsa. Zaginsa kuwa ya tabbata domin RAYHAN na fara shafa mararta ta lumshe ido wani irin abu taji wanda bata taba jin irinsa ba sai taji dama ya cigaba da abinda yake mata, shima RAYHAN hakan yakasance a gunshi.
Gyaran murya Dr. yayi sannan ya masa nuni da hannun alamar ya tsaya hakan yasamu abinda yake bukata ko. Murmushi dr. yayi “ watoh madam ciwon naki ya kasu gida biyu ne, akwai ciwon mara na al'ada, dayan kuma sha'awa ce wanda bazai rasa nasaba da abinda ake ta baki da sunan gyara ba nasan ku hausawa ba'a baraku da wannan. Amma karki samu damuwa idan wanda akayi donshi ya fanshi abin sa ciwon zai daina In Shaa Allah” ya k'arashe maganar cike da barkwanci. Dan rubuce-rubuce yayi a folder d'inta sannan ya mik'awa RAYHAN “ wannan maganin su zaku siyan, in kun siyan zaku iya tafiya gida daga nan na sallemaku.”
“ Mungode sir” RAYHAN fad'a. Dr. na barin d'akin RAYHAN yakoma kusa da RAYHANA wacce idonta yake lumshe har ynx, hannunta ya rik'e yana murzawa yace cikin wani irin murya “ sweetheart open ur eyes, ya tafi ko.”
“ Hmmm ” abinda ta iya fad'i kenan sbd wani irin kasalan da taji ya sauko mata had'in da kunyarsa da takeji. Muryan Inteesar da taji ne yasa tayi saurin bud'e idonta da suka canza kalla, kusa da ita intee ta matso tace “ antee ya dai,ko jikin ne? nagan idanuwanki sun cnza launi. ”
“ Am ok lil. sis, yama sallame mu ko” RAYHANA ta fad'i a sanyaye. Tashi inteesar tayi ta had'a kayaki daman zaman asibitin ya isheta. Kamal ne yayi driving d'in su gida, suna isa kafin sukai daidai kofar parlour zasu shiga kenan kiran ya shigo wayar RAYHAN.
YOU ARE READING
*NA TSANI MAZA*
РазноеLabari ne akan wata budurwa da ke ikiranin ta tsani maza, wannan dalilin ne yasa bata kula ko wani saurayin. Ko meye dalilinta na tsanar maza?. Ku biyoni cikin wannan labarin don sanin wannan dalilin.