💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫
*NA TSANI MAZA*
💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫
*💫Na💫*
*💐Aysha Isa (Mummy's Friend)💐*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_(Home of peace, honour and super writer's)__*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family & Exclusive Writer's Forum*_
*Sisters dinna abin alfaharina sonku daban yake a cikin ruhina domin kuwa jini ya wuce wasa*
_Aunty Hauwa (maman waleed)_
_Aunty Aisha_
_Aunty Hauwa (maman rayhan)_
_Aunty Fatima_
_Zee_
_Hajjo_
_Hafsah da_
_Amina_*Ina sonku sosai da sosai, Allah ya hada kawunan mu (Ameen)*
*UⓂMIEY XEEY ina tayaki murna kammala littafinki mai taken A DALILIN MATAR UBA hakika kin fad'akar, kin ilimantar kuma nishad'ar a cikin wannan littafin, Allah ta kara basira, hazaka da karfin. Kar ki/ka bari a ba ki/ka labari. UP!! UP! UⓂMIEY XEEY kina k'amshi ina biki da humra.*
_*This page is dedicated to my sister*_
_*BIMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_
2⃣1⃣➡2⃣5⃣
Abba ne kwance kan wata akan three seater daga shi sai boxers ita kuma yarinyar kuma tunbur take kwance haihuwar uwarta sai murzarta yake, ba abinda kake ji a parlour sai gurnanisu. Maimaita addu'ar tayi wannan karan da karfi take karanta addu'ar ko Allah zaisa su farga da ma'ashar dasuke aikatawa amma ina sunyi nisa. Hanyar da zai sadata da dakinta ta nufa tana juya suka hada ido da Abba ya yana kokari cire wandonsa, da sauri ya maida wando ya dukar da kai cike da kunga. Da gudu *RAYHANA* ta isa daki ta fada akan gado sai ta fashe da kuka. A zuciyarta kuma tana mai kara jin tsanar maza, take abinda ya faru da ita shekarun baya ya dawo mata sabuwa fil kamar a lokacin abin ya faru.
*2 years back*
Gidan shiru yake kasancewar ta Monday Abba ya tafi wurin aiki, Mami kuma tayi tafiya zuwa k'auye su bikin yarinyar Yayatar amma itama tana hanyar dawowa.
Da misalin karfe 4:00 pm *RAYHANA* ta dawo daga skul d'aki Mami ta nufe ta bud'e kofar" Mami kin dawo shiru ba'a amsa mata ba" tace " Ashe ma bata dawo ko ba. Dix house is damn boring."
Dakin ta nufa ta ajiye bag dinta akan bedside drawer, toilet ta shiga ta watsa ruwa sai ta dauro alwala d'ayani tana fitowa ta gabatar da sallah. Rigan shan iska ta sa sannan ta jika cornflakes ta dauki littafi ta nufi balcony ta zauna tana duba littafin exam din da suke da ita in few days time, tana yi tana shan corn flakes, d'agon da tayi zata kai spoon din cornflakes baki sai ta hango Abba ya fito daga parking lot yana tangad'i da alamar a buge yake. Tashi tayi cikeda fargaba gaban ta na fadi ta isa inda yake ta karb'a briefcase dinsa ta sakaya hannunsa kan kafad'arta ta kaisa falo tana isa ta zaunar dashi a cushion. Ruwan sanyi ta dibo masa a kofi risinawa tayi ta mik'asa ruwan gabanta na cigaba da fadi.
Amsar ruwan Abba yayi ya dan sha sannan yai mata nuni da ta tashi da dawo kan cinyarsa.
Tashi tayi daga durkuson da tayi ta nufa kujeran dake nisa dashi ta xauna.
Girgirsa mata kai Abba yayi sannan ya kara mata nuni da inda yake nufi.
Kin tashi *RAYHANA* tayi ta basar dashi.
Wani irin tsawa ya daka mata sai da hanjin cikinta suka kad'a yace a cikin maye " watoh laure kin raina ni ina maki magana baki amsa min ba, inma saboda kin gane manufata ne kika basar dani toh wlh kisani yau sai na karbe hakkina koda karfin tsiya kuma a yanxuba sai anjima ba".
Tuni idon *RAYHANA* ya ciko da kwalla domin ta san babu mai kwatanta yau sai Allah. Tashi tayi da niyyar gudu amma kafinta ankara har ya iso inda take, kuka ta fashe dashi tace " Abba ba mami bace fa wlh *RAYHANA* ce don Allah kayi hakuri karka cut…" shiru tayi sakamako saukan marin da kaji a kuncinta.
Abba yace "amma Laurat kin maidani mara hakanli *RAYHANAR* ce bazan gane ba." Jawota yayi da iya karfin yasa hannu ya b'arka rigan ya rage daga ita sai bra. Ture shi tayi da iya karfin amma ina ko gazau bai yiba illa kwasheta da yayi da zube kasa, hannu sata tana kare kirjinta, kuka take tana majiya amma ina Abba ya riga yayi nisa domin kallon mami yakewa *RAYHANA*.
Mari ya kare kifa mata sannan yayi kanta. *RAYHANA* na gani abu da gaskene ta fadi wurin summiya. Daga nan bata sake sani idan kanta yake ba sai farkawa tayi ta ganta a dakin Mami kwance kan gado rufe da bargo bbu komai jikinta.
*RAYHANA* na dawowa daga duniyar tunanin da ta lula ta fashe da kuka tana fadin " Abba ka cuceni, kasa *NA TSANI MAZA* domin dukkan jinsin ku kallonsu nake da iri halinka, mai zan fadawa mijina in ya sameni ba a matsayin buduwarba?, abinda kunya ince wai mahaifina ya min fyade. Amma a hakan ma wannan bai sa kadaina aikata zina ba. Kaicona , Ya Allah ka shiryarda Abbana Kasa ya gane kafin lokaci ya K'ure masa." Tashi tayi ta dauro alwala ko zata ji dan dama a zuciyata.
💐💫💐💫💐💫
Ummi ce kofar dakin *RAYHAN* akalla tayi sallama yanxu ya kai sau uku amma shiru ba'a amsa mata, bude kofar tayi ta karasa ciki dakin tana fadin "ina *RAYHAN* ya tafi da wuri haka ko gaisawa bai tsaya mu…"turus ta tsaya sakamakon ganinsa da tayi rashe-rashe kan gado idanuwarsa na kallon silin da alamun bai ma san da shigowarta ba, gefen gadon ta zauna takira sunan shi tare da taba shi.
Firgit ya tashi daga kwance yana zare ido👀 tamkar wanda ya gan abin tsoro ,ganin Ummi yayi zaune gefe gafonsa kallonta yake cikeda mamakin lokacin da ta shigo.
Ummi tace " kana mamakin shigowa tane?. "
Sunkuyar da kai yayi cikeda da kunya sannan yace " Ummi ina kwana".
Murmushi Ummi tayi tace " an tashi lfy amma da ban zoba yau da bazaka zo gaida niba kenan?, *RAYHAN* wai mai ke damun ka ne kwana biyun ga duk ka canza, kasan dai a duniya ynxu ba kada wacce tafini kuma kasan dai kai ka maizame wa k'annanka tamkar mahaifi yanxu , pls ka fada min abinda ke damunka."
Ajiyar zuciya yayi sannan yace "Ummi ba komai bane illa…"
_*Muje zuwa*_
_*Taku ce*_
_*💐Mummy's friend💐*_
YOU ARE READING
*NA TSANI MAZA*
De TodoLabari ne akan wata budurwa da ke ikiranin ta tsani maza, wannan dalilin ne yasa bata kula ko wani saurayin. Ko meye dalilinta na tsanar maza?. Ku biyoni cikin wannan labarin don sanin wannan dalilin.