💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫
*NA TSANI MAZA*
💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫
*💫Na💫*
*💐Aysha Isa (Mummy's Friend)💐*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_(Home of peace, honour and super writer's)__*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family & Exclusive Writer's Forum*_
_*Bani da kamar ku a social media, kun zama ni na zama ku, wlh ina son ku irin sosai d'innan😍,Allah yabarmu tare🤝. Ina yinku irin totally. One love to all members of EXCLUSIVE WRITERS FORUM mu gudu tare mu tsira tare, ana mugun tare dearies😘.*_
_*Ummie Xeey thanks for the correction I really appreciate ina yinki irin totally❤*_
_*Real mai dambu muma muna alfahari dake. Hatta new members din EXCLUSIVE WRITERS FORUM sun san da zamarki. Thank for the dedication muna yinki irin sosai d'innan*_
_*Wanna know yhu more real mai dambu*_
_*I dedicate this page to REAL ME DAMBU*_
_*BIMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*_
1⃣1⃣➡1⃣5⃣
*2 months later*
" *RAYHANA* ce zauna a gidin bishiyar dake facing hall din faculty dinsu tana duba wani handout da alamu bata gane abinda take karanta bcoz is written all over her. Tsinkayar murya mutun tayi akanta.
"Sannu Maths guru har kin fito daga examz ko?"
Ajiyar zuciya *RAYHANA* tayi tace "wallahi Hameeda har kin ban tsoro wasn't expecting yhu. Hmm wani irin guru nadai yi wanda na iya kinsan next paper zaifi wannan zafi. "
"Haka nefa wallah bana son fill in the gap dinnan sai ka rasa daga inda zaka fara karatun, kuma gashi sai ka hada da cramming and am not good at that. "
Tana cikin magana Maryam ta iso " washh wallah exams din yau sai a slow gaskiya wannan combination din bai yiba maths & anatomy fa.. "
Murmushi *RAYHANA* tayi tace "wannan surutun bazai fiddamu ba let revise kafin time yayi".
Zee ce ta iso wurin da isarta ko zama batayi ba tace "cuties don Allah ku tashi muje muci abinci yunwa nake ji. "
Hameeda tace "kowa da ya fito maganar next paper ya keyi amma ke da fitar ki sai maganar abinci, acici kawai ai shiyasa kullum sai kiba kikeyi."
Zunb'uro baki Zee tayi tace "ai toh gwamma naci in habibina yazo d'aukana in that bridal way da akeyi yajini da dan nauyi ba kamar wata da take ji kamar karan kad'a miya ba 😜."
Murmushin yak'e *RAYHANA* tayi domin tasan da ita Zee keyi kuma yau maganar yai mata ciwo amma still yet bata ce mata kala ba illa tashin da tayi tace "masu guyz am off to the library. "
Bin ta a baya Hameeda tayi tace "bestyna please don't be angry nasan wasa take maki kinji habibatyna. "
"Banyi fushi ba ai."
"Amma gashi is written all over you nidai kice kin yafe."
" Toh na yafe are yhu ok with that?."
"Yap I'm, ina sonki bestyna."
*RAYHANA* tace "ina sonki nima habibatee."
"Off to the cafeteria bcox nima yunwa nake ji."
"Ok bye…ki siyo min my favourite choco."
"Ok.. " Hameeda ta fad'a a takaice.
Su *RAYHANA* na barin wurin Maryam tace "Zee gaskiya abinda kike wa *RAYHANA* ya fara isa na, wani irin wasa kenan kullum sai kin bata mata rai inma ba don tanada hak'uri ba ai da kullum cikin fada kuke da ita."
Zee tace "wallahi banyi bane don in bata mata rai, nayi ne don in sata magana amma saboda tsabar miskilanci still bata ce komai ba but In Shaa Allahu daga yau bazan k'ara yimata irin wannan wasan ba."
Maryam tace "better for you."
Suna cikin haka Hameeda ta dawo tace "muje cuties is almost time."
💐💫💐💫💐💫
Zubair ne parlour tare da wasu abokansa Ahmad da Sadiq suna planning yanda bikinsa zai kasance.
Ahmad yace "Zubair nifa tunda aka fara shirye-shiryen biki banga *RAYHAN* ba kuma shine best man karfa yazo yayi disappointing d'inmu."
Zubair yace "In Shaa Allahu bazai yi disappointing d'inmu ba bcos d'azu ma nayi waya dashi kuma ya shaida min zai zo amma in kira... "kafin ya idda maganarsa sai ga *RAYHAN*ya shigo da sallamarsa. Amsa masu sukayi a tare.
Ahmad yace "dan halak yanxu haka zancen ka mukeyi sai gaka ka iso."
*RAYHAN* yace "am sorry dude for keeping yhu waiting."
Sai a sannan Sadiq yayi magana "longest time no see, *RAYHAN* kana nan kuwa?."
Murmushi *RAYHAN* yayi yana mai susa kai alamun baida gaskiya yace " wallahi ina nan just that nayi losing contact d'inka ne am sorry."
"Ba damuwa. Back to business, why not ayi dinner kawai ranan da aka kawo amarya?."
Zubair yace "eh hakama yafi, ayita ta k'are kwana daya the next day kowa ya tafi gidansa ya huta gajiya."
*RAYHAN* yace" kai dai fadi gaskiya kana dai son a barka da matar ka kwashi gara dai😜."
Zubair yace " ai matata ce ba ta wani ba gwamma ni, nafi wani da har yanxu shiru ko buduwar baya da. Bari in kira sahibata musha love."
*Muje zuwa*
_For any correction, advice and comments contact me on this number_
*08146960525*Ina mai baku hak'uri fans d'ina yanxu baza ku d'inga jina akai- akai ba sabida wasu uzurori da suka sha min gaba.
*Taku ce*
_*💐Mummy's friend💐*_
YOU ARE READING
*NA TSANI MAZA*
RandomLabari ne akan wata budurwa da ke ikiranin ta tsani maza, wannan dalilin ne yasa bata kula ko wani saurayin. Ko meye dalilinta na tsanar maza?. Ku biyoni cikin wannan labarin don sanin wannan dalilin.