96

430 23 0
                                    

💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫

*NA TSANI MAZA*

💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫

      
       *💫Na💫*

*💐Aysha Isa (Mummy's friend)💐*

_*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family*_

*I dedicate dix page to *NA TSANI MAZA NOVEL GROUP*

_*بِسْــــــــــــــــمِ اللَّهِ الرَّحْمَ الرَّحِيْم.......*_

9⃣6⃣

Hameeda na isa gida ta kwashe lbrn yanda sukayi da RAYHANA ta gayawa Zubair, zaro ido yayi had'i da fad'in “Subhanallah yanxu ya kike ganin zamuyi?”

“Yanxu ka kira RAYHAN d'in ka fad'a masa yanda ake ciki, sai munji ta bakinsa, daga nan sai mu san abin yi.”

“Ok,daman ya kwana biyu yana rok'ana wai ko zaki tayasa kafa gwamnatinsa gun RAYHANA.”

Murmushi tayi tace “nidai ka kira shi idan yanada time yazo yanxu muji ta bakinsa. ”

Numbar RAYHAN yayi dialing kira daya ya d'auka. Zubair yace “ hello RAYHAN kana ina ne yanxu?”

Daga d'ayan b'angaren RAYHAN yace “ Ina gida da ftn komai lfy?”

“In kanada chance inason ganinka yanxu.”

“Ok I will be on way now daman bbu abinda nake ynx.”

“Zan jiraka fa.”

“In Shaa Allah zan zo nan ba da jimawa ba.My regardz to ur wife, bye.” yace sannan ya kashe wayarsa.

Zubair yace “wifey RAYHAN yana hanya.”

“Ok Allah yakawo shi lfy.”

RAYHAN na kashe wayarsa ya d'auki key d'in motarsa, part d'in Ummamsa ya nufa. Ya gaidata sai ya zauna suka d'an yi hira sannan yace “ Ummee zanje gun Zubair.”

Ummee tace “ina ftn lfy suke? ”

“Lfy klau Umma, kwana biyu ne ban je ba shiyasa.”

“Hakan yayi domin sada zumunci abu ne mai kyau wanda yakamata kowani mutumin yayi koyi dashi,  Allah yabar zumunci. In ka isa gun ka gai min da matarsa da jiki.”

“Ok Ummee zata ji, sai nadawo.”

💐💫💐💫💐💫

Sallama RAYHAN yayi Zubair ya masa iso sannan ya shigo. Hameeda ta gaidashi ta d'auko masa drink daga fridge ta ajiye kan centre table ta xuba mashi cikin kofi ta mik'a masa had'i da fad'in “ sannu da zuwa U. RAYHAN yasu Ummee da ftn suna lfy?”

“Lfy klau, tana gaida ke da jiki.”

Murmushi tayi tace “ wlh naji sauki sosai.”

“Allah ya k'are ki da lafiya,ya raba lafiya.”

“Ameen” inji Zubair.

RAYHAN yace “ ya akayi ne Zubair ka tasoni gaba daddaren nan?”

Murmushi Zubair yayi yace “ sanin da nayi ne tuzuru kamarka bbu abinda yake warhaka shiyasa.”

“Mtsw pls be serious ina dai ftn ba sbd wannan shirmen ka tasoni cikin daren nan ba?”

“Hahahaha abokina maida wuka, daman maganar mutuniyar ne ya taso.”

Gyara xama RAYHAN yayi yace “ta yarda ne, Hameeda tamin hanya ne kodai……‘’

Dariya Hameeda tayi tace “ wani tambayar kake buk'atan a amsa maka ynx?”

“Hmmm sorry pls ya kukayi da itane?”

Labarin yadda sukayi da RAYHANA ta fad'awa RAYHAN.

Zaro ido yayi “Subhanallah wlh banyi haka da wata manufa sai sbd syyr da nake mata. Yanxu maye abinyi, Hameeda me kike ganin zanyi na wanke kaina wlh har yanxu ina sonta.”

Ajiyar zuciya Hameeda tayi sannan tace “ mai zai hana ka aureta tunda har yanxu kana sonta?”

“Kina ganin zata amince?”

“Gaskiya da kamar wuya sbd koda tana sonka faruwan wannan alamarin yasa ta k'ara *TSANAR MAZA*, amma ni a nawa tunanin kawai ka aika manyan a nema maka aurenta in yaso daga baya zaku daidaita xaman ku. Wlh nasan tana son ka amma sbd faruwan haka idonta su rufe yanxu bazata gane ba. ”

Ajiyar zuciya RAYHAN yayi yace “ nagode yanxu in na koma gida xanyi  shawara da Ummee duk yanda tace dai amma baki ganin zamu iya samun matsala daga gun ita RAYHANA in hakan ta faru?”

Hameeda tace “In Shaa Allahu koma an samu matsalat zai zo da sauki sbd yanxu zan gayawa Mami yanda muka yi daku and I knw RAYHANA najin maganar Mami bata son abinda zai batawa Mami rai ba.”

“Ok nagode Allah yabar zumunci. Ni zan tafi dare nayi.”

“Saida safe U.RAYHAN a gai min da Ummee.”

“Ok In Shaa Allah zataji.”

Taka masa Zubair yayi har gun mota sukayi sallama ya shigo cikin.

Wannan kenan.

*NA TSANI MAZA*Where stories live. Discover now