💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫
*NA TSANI MAZA*
💐💐💫💫💐💐💫💫💐💐💫💫
*💫Na💫**💐Aysha Isa (Mummy's friend)💐*
*♻EXCLUSIVE WRITERS FORUM*
_(Home of peace,honour & super writers)__*Dedicated to Alhaji Isa Ndalile's family*_
*GAISUWA TA MUSAMMAN GAREKU 'YAR UWA ABIN KAUNARTA, WALLAH KAUNAR JINI NA TAKE.*
Momma na (my mum like no other)
Aunty Hauwa ( Big sis)
Aunty Aisha ( Maman Akram)
Little Hajjo
Hafsat.*BAN MANTA KUBA 'YAN UWA WANDA KODA BAN SANKU BA KUN ZAMA MASOYAN KWARAI GARENI NA, INA MAKUTAR GODIYA DA KAUNAR DA KUKE NUNA MIN, LOVE YOU WHOLE HEARTEDLY😘😘*
Pretty Zahrah
Bilkisu Z. Yau ( BK)
Hawwa M.U (Smasher)
Khadijah Saleehu ( Dota)
Aunty Samira
Habeeba Idris (Hubbeey)
Hauwa (Mumcyna)
Munary
Halissa Adamou
Fatima Ahmad
Cutieey…… washhh yawa agareku baku ambatuwa amma kusani kuna raina.*KUNA RAINA 'YAN UWA NA MA'ABOTA KARAMCI, KUN ZAMANI NA ZAMA KU, UBANGIJI YA KAREMU DAGA SHARRIN SHAIDAN. GIDAN SO, KARAMCI, TAUSAYI……… WASH BAKI BAZAI IYA FURTA YANDA NAKE JI DAKU BA EXCLUSIVE WRITERS FORUM ,MUGUDU TARE MU TSURA TARE, DUK RINTSI DUK WUYA ANA MUGUN TARE🤝🏻. YAZAMA DOLE NA AMBACI SUNAYENKU*
Bilkisu Z. Yau
Ummiey Zee
Aisha Muh'd
Aishan Umma
Real khady
Aysha Momin twins
Khadija G
Hawwee
Soffie
Halissa Adamou
Fatima Ibrahim ( Muneera)
Marahmad
Asiya (See see)
Meelat (Jay Ahk)
Jeedda Tijjani
Amal
Sardy Bash
Ameemee
Miss king
Mareeyah
Ummie*Masoyana wannan littafin duk inda kuke nima ina sonku donmin da bazarku nake taka rawa. Tnx for the love dearies😘😘.*
_*بِسْــــــــــــــــمِ اللَّهِ الرَّحْمَ الرَّحِيْم.......*_
🔚🔚🔚
*1⃣0⃣4⃣ END*
“Yau tsawon sati uku kenan yake jinya.” shiru Mami ta k'ara yi.
“Mami don Allah ki fad'a min abinda ke damu abba ……” k'asa k'areshi maganar tayi sanadiyar kukan da yaci k'arfinta.
Abba ne yafara magana da k'yar yace “ Rayhana nasan na cutar dake da abubuwa da dama, ban kasance cikin uba nagari a gareki ba, asalima ban tsaya iya nan ba har saida yakai har maki fyad'e ni da kaina na b'ata maki rayuwa. Rayhana ina son ki duba girman Allah ki yafe min ko zan samu rahma daga ubangijina.”
Kuka sosai Rayhana ke yi had'i da girgiza kai tana son yi magana amma ta k'asa.
“Ni shaida ce akan cewa baka yiwa Rayhana fyad'e ba, ubangijina ya kare ta daga sharrin ka don haka kaje ka min gafaran 'ya'ya mutane da ka bata wa rayuwa ” tana magana tana share hawayen da ke zuba daga idanuwanta.“ Kuma kasani kadan kenan daga cikin azabar da ubangiji ya tanadarwa mai zina ” inji Mami.
“ Abbana na yafe maka nima ka yafe nin zarginka dana yi wlh ba ka min fyad"e amma sbd zargin ka da nayi na fad'a halin rayuwa” lbr su TJ ta basu sannan tace “ Mami nayi da nasani rashin bin shawaraki domin idan ba don Allah ya kiyaye ba da har abadan zan rayu cikin kunci da zargin mahaifina akan abinda bai aikata ba, nayi da sani d'aukarwa kaina wannan akidar *NA TSANI MAZA* .”
YOU ARE READING
*NA TSANI MAZA*
РазноеLabari ne akan wata budurwa da ke ikiranin ta tsani maza, wannan dalilin ne yasa bata kula ko wani saurayin. Ko meye dalilinta na tsanar maza?. Ku biyoni cikin wannan labarin don sanin wannan dalilin.