🅿️21 to 25
" who are you talking to about me" tafada fuskarta a hade, murmushi yayi irin tasu ta mayaudara,
" baby baby haba don't tell me kina kishin Aaliyah" kallon sa tayi tajuyar da kanta "meye tsakaninku",
Ajiyar zuciya yayi " thank god zai zo da sauki" yafada a ransa,
" kace me kama lips dinsa yayi tunanin ko maganar tafi to,
Rungumota yayi " mekike zargi do you think akwai mace da zata iya rabani da my sweet baby",
Yafada yana kashe mata ido, tureshi tayi a tsorace " what are you doing a cikin mutane muke fa",
"Sorry baby kinsan in Ina gaban ki komai ma manta wa nake, but i will tell you the truth if you promise me something in return"."What was that" ta tambayeshi tare da kira mishi ido " kayi shiru kana kallon tell me",
Killer smile dinsa yamata " baby pls inaso kiboye ma Aaliyah relationship dinmu pls",
Kallon sa tayi tare da zaro ido " why do you love her too" yarfa hannunsa yayi " what" yafada tare da zaro ido,
" haba baby kinsan I am not that type of guy I am only made for you" murmushi tayi tare da juya ido,
"Is alright baby I trust you tafada,
Hango fitowar Aisha yasa sukaja,
Tunda ga nesa take hangosu tana murmushi harta karaso "babe baki fadamun wannan ne guy din dakuka hadu 2days ago ba a club".Gaban Aayan sosai ya fadi amma jin amsar da Alina taba ta yasa yaji dadi,
" no he is not",
Alina tafada tana kallon Aayan signal yamata ta gefe tare da killer smile dinsa,
" to kuzo muje ciki jinku shiru that why nace late ne check so guys lets go",
Tafada tare da riko hannun Alina sukai gaba, sa hannunsa yayi a lips dinta ya tura mata sakon kiss murmushi tayi ta kada kai,
" oh my god this useless Alina will fuck my work" yafada yana kama kai, " are you coming" muryar Aisha yaji,
Tana fada tashige ciki buga tayar yayi da leg dinshi sosai yamai zafi amma ganin mutane yasa ya dake dole yawuce ciki." Asiya yanzu ae kyayi farin ciki tunda yau bazaki mana tallah ba",
Dariya sosai Asiya ta kyalkyale dashi " haba umma ae walh zanje nibana tsoron katime Al'qur'an",
Bude baki umma tayi tana kallon Asiya " Toni kam walh inatsoron bala'in wannan matar kibar shi kawae dije inta dawo tafita dashi",
Bata fuska Asiya tayi " kai umma" tafada tana buga kafafunta a kasa,
" wae Ana sallama da Asiya" umma dagowa tayi daga wankan datake " injiwa",
"Ashiru" yaron yafada jifa Asiya tayi da mufificin dake hannunta,
"Kambu walh kace masa bana nan" yaron juyawa yayi zai koma umma ta dakatar dashi,
" kai kaje kace tana zuwa kaji ko" "to" yaron yafada hajiya da gudu."Umma nifa gaskiya bazan jeba walh" bude baki umma tayi tana tafa hannu,
" yo yau kaga mun 'ya maza kitashi ki wuce kiba ce mun da gani",
Tashi tayi tana kunkuni tana girgiza a dole ita anhanata abunda takeso gyalenta dake igiya ta fisga tagice,
"Ikon Allah" abunda umma ta iya fada kenan tacigaba da wankinta,
Ashiru yana hangota yafara lasar lebukansa " maraba da gimbiyata" yabada tare da maimaitawa harta karaso inda yake,
Tana zuwa tajuya mai baya " A'a gimbiyata lafiya" yafada yana kara gyara hularsa wacce tasha datti kaca2 kamar ankwato bakin kare."Tab wae gimbiyar ka tanbdi Allah yasawake mun" kallonta yayi cike da mamakin kalamanta,
Batun yau tasaba wulakantashi ba kusan wannan dalilin yasa,
Yake ta kara bibiyarta " wae Asiya meyasa kike irin wadan nan maganganun ne Sam bana son jin irin wadan nan batun a bakin ki walh",
Dariya ta kece dashi " wannan kuma kaita matse ma kaga ni malam kazo ka isheki da surutu inada abunyi" tafada cike da kosawa,
" amma Asiya kinsan anzo maganar aurenmu ko" tafa hannu tayi tare da yarfarwa,
"Inaga walh Ashiru mafarki kake , inba haka ba kaduba kaf unguwar nan kataba ganin mekyau na aciki",
" aa" yace da ita batare da ta saurareshi ba tashige gida abunta, shiko abun Asiya sosai yake damunshi wannan yasa yayi alwashin koya mata hankali kada kai yayi yabar gun."If you guys don't mind you will have to excuse for now",
Murmushi Aaliyah tayi "why not it most be urgent"murmushi shima yayi,
"Yeah you got me" yabada yana nuna ta yana murmushi,
" bye guys" yafada tare da juyawa",
Sosai Alina ta Shaka kishi sosai especially special smile dinsa dataga yana ma Aaliyah,
" he is so nice and cute" Aaliya tafada tana kallon Alina, Sam Alina bata amsa ba,
" isn't it Alina" still shiru Alina dan touching dinta Aisha tayi tana dariya,
"Alina it seems guy din nan yatafi dake duka" kallonta tayi a dan tsorace kafin ta gane me suke nufi " no no what you guys are so unblieveable",
Tafada tare da juyawa dariya sukai suka bita dan basu gama shopping dinsu ba.

BINABASA MO ANG
KOREN MACIJI
General FictionA story about twins sisters who got separated during birth but later got reunited in strange way.