Chapter 8

406 27 0
                                    

  🅿️151 to 155

"Wow look at this" yafada yana kallon kirjinta murmushi tayi tare da nuna shi da yatsa,
" oh Allah lallai Baka sauya hali ba sam haarun" dariya su duka sukai,
" but Ina matar ka naji ance yar kauye ka aura I am surprise a guy like you" girgiza kai yayi tare da dan taba keyarsa,
" who told you that" murmushi tayi tare da yarfar da hannunta " hmm haarun kenan zancen duniya bai buya bare who doesn't know waye kai a school so is obvious a bincika ya life dinka yakare" murmushi yayi zaiyi magana phone dinta yayi ringing,
Zaro ido tayi waje ganin me kiran nata " oh shit walh I forgot tana office ganinka yasa nafito da sauri" cike da mamaki yake kallonta,
" wae zancen wa kike" kallonsa tayi tare da daukar wayar batare da ta bashi amsa ba,
"Hello" tafada murya a sanyaye shiru tayi na wasu lokuta tana sauraren bala'inda Aaliyah ke zuga mata duk jikinta rawa yake,
Kallonta yake cike da mamakin Wanda yasa ta shiga cikin wannan yanayin take,
" sorry ma'am yes I will be the...." kanta karasa ankatse wayar " oh no Aaliyah" tafada tana rike kanta,
" wae keda waye ban fahimci yanayin nan da kika shiga 1 time ba" kallonsa tayi tare da tashi,
" zaka San wacece tunda kazo already" ta karasa fada tana sa wayoyinta a jaka,
Tashi yayi shima " please waye" murmushi tayi tana kallon shi,
" Aaliyah our CEO" murmushi yayi " tab to sai aji tsoron ta just like that nuna mun pic dinta nagani",
"Kaga kake masaukin ka gobe inkazo zaka ganta",
"Please show me" Ciro wayar tayi daniyyar nuna mai ita amma me wayar tayi Kara ta mutu,
" oh no battery low walh namanta bansa caji ba yau" murmushi yayi " bakomai ma hadu goben.

" dad me doctor yace kan abunda keda mun Faruk" Aayan ya tambaya murmushi dad yayi tare da riko dan nasa,
" my son you shouldn't worry yourself he will be fyn doctor yace komai normal ne karka damu Kaji",
Sosai Aayan yaji dadin maganganun dad din nashi dan da hankalinsa yatashi tunda yaji doctor nakiransu,
Dad kuwa banda zufa ba abunda ke karyo mai hakan yasa ya musu sallama yabar hospital din direct gun Amininsa Alhaji sani ya dira,
" bakaramun sa'a kayiba yanzu nake shirin fita naji kiran ka shiyasa natsaya jiranka dan kayi sounding urgent what is chessing after you",
Zama dad yayi yana Jin maganganun abokin nasa,
" lafiya ba lafiya ba sani" kallonsa da sauri Alhaji sani yayi yana kuma nazarin aminin nasa,
" ban fahimci me kake nufi na lafiya ba lafiya kamun bayani" girgiza kai dad yayi,
" sani I think yakamata muyi kokarin fara plan B dan ba shakka yaran nan nason failing dinmu",
Zaro ido Alhaji sani yayi sai kuma yayi ajiyar zuciya,
" inafata ba abunda nake tunani kake tunani ba" kallonsa dad yayi cike da mamaki,
" kashe Aaliyah mana" tashi dad yayi tare da girgiza kai " Sam bazan iya kashe yar yar uwata daya tilo ba" murmushi Alhaji sani yayi tare da kada kai,
" na nawa kuma karka manta ae ba ita kadai ta Haifa ba ka kashe dayar ko ka manta ne" girgiza kai dad yafara " No! No!! Ban kashe ta ba" Dariya Alhaji sani yayi,
" yo inba kasheta kayi ba ya kayi da ita" girgiza kai dad yakuma yi " tana raye kuma zan nemo ta she will be the one to carry out our plan",
" fine Bashir tunda kada he kai kasan inda take amma kasan we have to act fast ko" murmushi dad yayi wannan karon tare da amsawa,
Amma Sam ba zancen daya kawo saba kenan amma saiya kasa fadi ma aminin nasa,
Amma tabbas yasan bai kashe twins din Aaliyah ba " she will be found kota kaka" yafada a ransa tare da murmushi nan suka dan taba hira daga bisani suka fice.

A kofar shiga company sukai kicibis da Aaliyah wani irin mugun kallo Aaliyah ta watsa mata,
" ma'am! ma'am!! Please kisaurareni" daga mata hannu Aaliyah tayi alamun ya isheta,
Batare data saurareta ba takara sa gun motar driver ya bude mata tashige tabar gun,
Takaici da mamakine suka tarun ma nafeesat sosai wulakancin da Aaliyah ke mata yake damunta,
" shegen girman kan tsiya zan baki mamaki I will teach you a lesson you will never forget someday Aaliyah",
Tafada tana ciza lebe shigewa cikin company tayi direct,
Zuwa tayi tashige office din Aaliyah dan hada takardu phone dinta ne yayi ringing ta picking ganin me kiran nata is important,
" hello" tafada tana saurar abunda ake fada daya side din,
" No karka damu indai wannan ne it has being taken care of dan guy din ma nasan shi I know he won't reveal the real reason behind the company situation",
Shiru takara yi tana saurar abunda ake fada can saita tace " owk bye",
" haarun bazai taba revealing din secret din nan ba especially yashafeni for now everything will go smoothly" tafada tare da murmushi,
" oh I am so forgetful bari nakira wannan mutumin",
Tana fara dialing baa jima ba aka picking " hello kayi kokari amaida komai normal for now a cigaba da producing kamar da for now kaga ne is an order" ,
Batare data saurare shiba ta katse wayar tacigaba da hada files din tana sabgoginta.

" OMG" tafada tana tabe baki " baby bazaki gane bane walh Faruk is in a very terrible situation right now",
Kallonsa take tana murmushin yake amma Sam abunda yake fada baya mata dadi Sam,
" Allah yabashi lafiya please calm down baby" tafada tana murza mai hannayensa,
Ganin yayi shiru na mins yasa tasa hannunta tafara dan shafo wuyansa da bayansa,
Ganin bai nuna alamun komai ba saima rufe eyes dinsa dayayi tare da ajjiyar zuciya,
Yasa tadan juyo da fuskarsa saitin ta dan tadan matsa gab dashi har suna Jin numfashin juna,
A hankali takai lips dinta kan nasa kamar antunkureshi ya bude idonsa take suka hada ido ture ta yayi da sauri,
" oh stop it Aisar dama saboda shirme kika biyoni hospital a Daren nan alright kije saida safe",
" no please Aayan walh ba haka bane I am worried about you da komai daya sha....",
Sa hannu yayi yadakatar da ita " it was useless and waste of time arguing with you kawae kije I don't want to see you now",
Bai saurari abunda zata ceba yafice daga motar sosai in ranta yayi dubu tabbas yabaci dan ko waiwayen ta baiyi ba,
" mtsw fuck you" tafada tare da dukan stearing " Aayan you will regret this tabbas zakai daka sanin abunda kamun",
Tafada tare da tada motar ikon Allah ne kawae yakai Aisar gida dan irin driving din da take akan titin,
Kicibis sukai da yayarta a bakin gate din wacce da alama itama shigowar ta harabar gidan kenan gidane kato Wanda yasha kayan alatu sosai.

" Hye! Hye!!" Sam bata saurare yar tatan ba tashige cikin gida abunta a falo ta tarar da dad dinta da auntyn su zaune,
" Aisar bazaki tsaya ba magana fa nake miki" muryar yayarta kenan dake biye da ita a baya,
" ke dakata ba kiranki yar uwarki take ba" tabe baki tayi tana kallon aunty no nasu,
" bani take kiraba" tafada tare da kokarin shigewa ciki harta kai kofar tadaka Jin muryar dadynta,
" Aisar baki ganni bane are you blind ko sannu bazaki iya fada ba" turo baki tayi tare da cewa " sannu" kamar wacce akama dole,
Dai2 lokacin yayarta tashigo falon " nafeesat do you see that" aunty su tafada tana nuna Aisar,
Murmushi nafeesat tayi ta nema guri ta zauna Aisar ko tuni tashige ciki abunta " ke wai baki ma yar uwarki fadane sam nafisatu ki duba kiga yarinyar nan abun nata kullum sai gaba yake baya baya",
Girgiza kai tayi " walh Sam abba I am doing my very best kan ta a koda yaushe amma Sam tana son gagarata",
Tabe baki Autynsu tayi " kaima kamar bakasan taurin kan Aisar ba walh",
" to fatima ya zanyi nifa tagado a wannan taurine shiyasa wani lokaci nake raga mata walh",
Dariya aunty fatima tayi " hmm hakama zaka ce walh duk laifinka ne dan Jaime bakason laifinta sam badama amata fada sam ko nafy",
Murmushi nafeesat tayi " aunty kunfi kusa keda Abba walh I have a very long day at work yau bari naje nadan watsa ruwa",
Murmushi Abbansu yayi " hala wannan shegiyar yar me girman kantsiya ta baki wuya",
Dariya tayi tare da daga kai " well karki damu ni Alhaji sani jinina yafi karfin wulakanci nida Alhaji muna kan aiki kan lamarin Insha Allahu zaizo karshe",
Murmushi tayi tare da tashi har kullum mamakin Abbansu take mutum ne very silent amma he is very cunning from inside girgiza kai tayi,
" anyway is good if he continues I will have my way soon no problem" ta fada a ranta tare da shigewa,
" hmm ae Abba komai laifinka ne inaga inda kabi shawarata ae da...",
Tamai nuni da wuya alamun yanka Dariya yake ce dashi " hmm mata kenan yanzu ke fatima har gani kike kinfini tuni ni,
" karfi kimanta tun kafin na aureki muke dashirin nan nida Bashir so kibar mu komai zaiyi daidai",
Ba taji dadin hakan ba amma saita ce " Ameen" sanin waye mijin nata shiko Kara volume din BBC news dinsa yayi tare da Jan carbinsa.

Tassssssss abunda taji kenan tare da wani irin mugun zafi daya ziyarce ta acinya,
Tashi tayi zaune tana kallon nafeesat dake tsaye fuska a murtuke,
" what on earth was that mena miki malama kawae zakizo ki mun wannan mugun makar iye",
" an makeki inbakiyi wasa ba kuma zankara make kin sai muga abunda zaki iyayi",
" gaskiya niban son abunda ake mun a gidan nan haka kawae duk antakura mun ntsw",
Murmushi nafeesat tayi " kika dai takura kanki inba iskanci ba Ana miki magana kina share mutane,
" Abba ma yana miki magana ko kallonsa bakiyi ba mekike nifi Aisar what on earth do you want to become iye",
Komawa Aisar tayi takwanta " please sis I don't want to talk about anything now dan bana cikin mood din nan kibarni zuwa anjima ko gobe mayi magana",
" to shikenan sai goben dama zan baki labari ne naga wannan guy din haarun" ae tunda tace haarun Aisar ta tashi zaune,
" are you serious" tabe baki nafeesat tayi " sai gobe not in the mood" tashi tayi tafara rage kayan dake jikinta,
" please tell me nadaina" murmushi tayi nafeesat tana kallon Aisar,
" look sis kikwanta bawani special abu bane dan bamu magana sosai ba amma yadawo office dinmu gobe zamu hadu ke kullum ma zakiji komai",
Tabe baki Aisar tayi " hmm gashi banson zuwa gun aikin ki saboda wannan boss din taku me sunan ta ma"
Tafada tana so ta tuno " Aaliyah!" Nafeesat tafada,
Sosai sunan yadaki zuciyar Aisar kardae ace wannan yarinyar data gani da Aayan a club,
" oh no she can't be" tafada batare da tasan maganar tafito ba,
" mekikace" nafeesat ta tambayeta " bakomai" nan dai suka dan taba hira kowa yakwanta abunsa.

Oh ya Haarun zai kare idan yaga Aaliyah......kuma shin Dady wacce ce bai kashe ba dazai nemo meye plan B dinsa ? ..... follow me for more.

KOREN MACIJITahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon