Chapter 16

347 22 0
                                        

191 to 195

Alhaji sani ne zaune gaban desk din office din,
Shigowar doctor din yasa ya tashi " salamu alaikum" nan sukai exchanging greetings,
" Alhaji dama kaine da kanka daka sa ansar dani ae da ban bata maka lokaci haka ba",
Murmushi Alhaji sani yayi " Aa walh karka damu wannan ae ba wani abu bane dan najira",
Tashi doctor yayi yaje fridge dinsa yadauko glass cup tare da 5alive yakawo,
Yana shirin zubawa Alhaji sani yace " daka barshi Ba wannan ya kawo ni ba aiki nazo dashi",
Dakata wa doctor yayi yana dubansa " kamarya ko kazo check up ne ae kasha abu me sanyi",
Girgiza kai Alhaji yayi tare cire sunglass dinshi ya ajiye ya tsura ma doctor ido,
" nasan haryanzu kaine family doctor din mai rasuwa Alhaji Aliyu Ahmed me A Classic company ko",
Cike da mamaki doctor yake duban Alhaji sani " eh inafata wannan karon ba irin wancan bane",
Murmushi me sauti Alhaji sani yayi " Nasan kasan diyarsa na hospital din nan Aaliyah koba haka bane",
Wani irin zufa ne ke karyo ma doctor tuna abunda yafaru shekarun baya daukan handkerchief dinsa yayi yana gogewa,
" indai dan a cuceta ko kasheta ne gaskiya sai nace maka wannan karon bana ciki",
Dariya Alhaji sani yafara yana kallon doctor.

" doctor farin kenan I thought you are a wise man you know what in nine kai bazan refusing ba",
Tashi doctor yayi tare da hade face dinshi " Alhaji inaga kama iya tafiya tunda nace no deal",
Tashi Alhaji sani yayi tare da dialing din phone dinshi a speaker yana dariya baa dau lokaci ba akai picking,
" hello Oga inagun",
" yauwa sa munshi a phone yanzu",
" angama"
Tuni muryar yaro Wanda bai wuce 9 to 10yrs ba ya bayyana " dady! dady!! Yana tsoratani",
Tuni hankalin doctor yagama tashi zagowa yayi da sauri ya amshe wayar a hannun Alhaji,
" Khalil karka damu kaji ba abunda zasu iya maka calm....",
Alhaji sani ya fisgi wayar " ba right Dinka bane kace akwai deal ko no deal I call the shot",
Tsugunawa doctor yayi yana rike kafar Alhaji " dan Allah karku taba mun Iyalina duk abunda kukeso zanyi",
Sunkuyawa Alhaji sani yayi tare da dago doctor,
" good man karka daga hankalinka doctor bazan taba suba as long as kana abunda nakeso",
Sosai doctor ke sauke ajiyar zuciya " koma mazaunin ka mukarashe abunda yakawo ni",
Doctor bai musa mashi ba ya koma kan kujerar ya zauna tare da daukan glass din ruwan dake gabansa yashanye.

Kai tsaye suka shiga unguwar inda ake bin Faruk da kallo wasu ke gaidashi,
Mamaki ne ya rufe Alina kan " meya kawo Faruk irin wannan area din" ganin bata da amsa yasa ta cigaba da binsa,
Bai tsaya ko inaba yashiga cikin gidan kallon gidan tayi kamar bazata shigaba zuwa yayi yafara kokarin bude kofar,
Budewa yayi ya juya Tana tsaye bakin kofar yace " come in",
Shigowa tayi tunda bata da choice ya shiga dakin,
Binsa ciki tayi bude baki tayi ganin duka wall din banda pics dinta bakomai jiki,
" Faruk!"
Zata Kara magana ya nuna mata bakin katifar tasa,
" kizauna karki tambayeni komai zan miki bayan in komai a hankali",
Daukar wayar sa yayi yayi kira " kisamen dakina",
Ita dai Alina mamakine ya isheta nan Ina Faruk ya kawota meya kawo pics dinta nan,
Shigowar Khadeeja yasa Alina tashi suka kurama juna ido a hankali Alina tafara tuna khadeeja,
Da sauri suka rungumi juna " Khadeejat Ina kika shiga haka kawai nadaina ganinki a school gaba daya",
Nan suka gaggaisa bayan nan ne Khadeejat taje ta dauko masu abinci dasu ruwansha,
Sai da sukaci suka koshi kafin nan suka fara maganan abubuwan daya faru a rayuwar tasu.

" Khadeejat don't tell me Faruk shine brother dinki dakike ban labari a school",
Nodding din kanta tayi alamun eh kallon Faruk Alina tayi " so kasanni tun farkon haduwarmu dakai da Aayan",
Daga mata kai yayi " amma meya kawo ku nan rana guda akace barayi sun shiga gidanku,
" ankashe iyayenku amma ance ku ba'a ganku ba sam",
Girgiza kai Faruk yayi " Allah ne ya karemu shiyasa har yau bamu fito ba saboda suna nan suna yawo",
"Bazan taba manta meya faru a wannan bakar ranar ba dan kam dole a kirata da bakar rana,
" zaune muke a dinning Muna cin abinci dama ko a ranar yanayin mahaifinmu ba kamar yadda muka saba gani bane,
" Muna zaune aka kira mahaifinmu a waya bansan me a kace mai ba mukaga yatashi hankali a tashe,
" hakan yasa mahaifiyar mu ke tambayarshi lafiya naga yajatazuwa dakinshi inajin abunda yake fada mata,
" kan anturo akashe saboda matsalar dasuka samu agun aiki na rashin yadda nan,
"Yayi da ita ta gudu damu taki karshe suka fito suka hadamu da gate man dinmu Muna kuka suna kuka muka barosu,
" a lokacin yarinta tasa banfahimci komai ba bayan kwana biyu gateman dinmu ya maida mu amma sa mukaji,
" mummunan labari hakan yasa shima yabarmu inda me gidan nan shiga tsince mu ya kula damu",

"Tunda nayi wayoo nadau aljawarin daukar fansa"
Shiru Alina tayi itada Khadeejat dukansu hawaye ke fita idanunsu,
" amma meya hada ka dasu Aayan" nan yake bata labarin haduwarsu da yadda suka amsheshi da dalilin hakan,
Harma dalilin kidnapping dinta sosai abun yataba ta,
" Faruk Insha Allahu you are not on this a lone zantaimake ka bazan koma ga yan uwana ba nima sainaga karshen su",
sosai Faruk yaji dadin maganar tata harma Khadeejat din,
"Amma Faruk waye boss"
" Alina haryanzu bangano asalin fuskarshi ba amma Ina nan Ina kan aiki akan wannan,
" duk randa nagano shi it will be end for them for sure",
" Insha Allahu zan taya kai dan gano shi Insha Allahu",
Nan dai suka taba hira karshe ya musu sallama dan ko gidan bai shiga ba yau hansai ce kwance tsakar gidan,
Tana wake2 dinta sanda su Khadeejat suka shigo cikin gidan,
"To Munafukar Allah wato shine kuka ce karya shigo dan karna gansa to na dai gansa a waje",
Tafada tana kallon Khadeejat kobi takanta basuyi ba suka shige dakin Khadeejat din,
" wannan kuma WACECE Khadeejat" murmushi Khadeejat tayi,
" yar masu gidan nan ce dake bala'in son bro",
Zaro ido Alina tayi " tab da sauranta"murmushi Khadeejat tayi.

" aikuwa dan anjima da siye zuciyarsa" zama Alina tayi tana kallon Khadeejat " bangane ansiye ba,
" kina nufin bakiga zuciyarsa a bangon dakinsa ba ae wannan I tace a zuciyarsa yajima da kullewa",
Zaro ido Alina tayi " mekike nufi Khadeejat kimun dalla2 yadda zan fahimta,
" Asma'u inbaki manta ba tun Muna Js1 na sanar miki da yadda bro ke sonki kokin manta",
" amma Khadeejat naga anjima kina nufin haryanzu Faruk na sona Anya banajin hakan",
Zama Khadeejat tayi bayan takunna fitilar,
" hmm Asma'u bazaki gane irin sonda yake miki ba ni nasha ganinsa yana wahala cikin sonki,
"A dalilinki kadai bayan iyayenmu nake ganin hawaye a fuskar Faruk Wanda haryanzu nasan yana fama",
Gyara zama Alina tayi wani irin hawaye masu zafi ke fita a idanunta,
" na riga nasan bazai taba yuwuwa ba Khadeejat nariga na tabka baban kuskure a rayuwata,
" kuma nasan Faruk yasan da hakan ba abunda zaiyi dani Khadeejat soyayya nake da abokin Faruk sosai,
" Wanda najima da bashi komai nawa infact harda ganganr jikina Wanda Faruk witness ne kan haka to me zaiyi dani,
" na riga nayi kuskure batare da sanin Aayan KOREN MACIJI ne dake yawo under cikin KOREN ci yayi kaicona,
" sai daya gama dani iyayen sa suka batan rayuwa batare da nasan da hakan ba",
Nan dai khadeejat taita rarrashinta kan komai yawuce kuma Faruk nason ta haryanzu,
Karshe suka koma kan hirar bayan rabuwa.

Ayi hakuri da wannan short page din Insha Allahu will update soon,👏

KOREN MACIJIWhere stories live. Discover now