🅿️141 to 145Ganinta jikin mutum bakaramun daga mata hankali yayi ba kokarin fara kwatar kanta tayi,
" dan A..." bai bari takarasa ba tuni yasa bakinsa cikin nata,
Hannayensa kuwa suna kan dukiyar fulaninta inda yake ta faman juyasu yana wasa,
Wani irin wasa yake mata da halce wanda Sam bata taba sanin dasu ba a rayuwarta,
Lokaci guda yagama kashe mata jiki cikin ikon Allah taji wani karfi yazo mata wani irin hankada takai mai,
" sakeni!" Abunda tafada kenan da karfi Wanda ya Aisha dake kwance saida taji,
" Asiya karki mun haka dan Allah najima Ina kwadayin kasan cewa dake"
Tashi tayi da gudu tafice dakin tabar shi komawa yayi kan gadon yana juyi,
Wani irin abu yake ji game da Asiya Wanda baitaba jiba game da wata macen,
Tana fita dakinsu tashige jikinta na bari neman guri tayi tazauna ya Aisha da ke kallon gaba irin kwanciyarta,
Bata ganin Asiya amma tana Jin yadda yar uwarta ta ke ajiyyar zuciya alamun tana kuka." tabbas haaruna kana son cutar mun da yar Uwa Insha Allahu bazatai nasaraba",
Abunda take fada a ranta kenan wasu hawaye masu zafi nafita idonta,
" sai yanzu nagane meya fitar da Asiya gidan nan ranar fatana Karka taba samun dama" duk wannan zancen zucine datake jitake kamar ta tashi,
Amma Sam bahali " ya Aisha inama zaki tashi kuma da lafiyarki kiga abunda mutumin nan keson mun",
Tafada a fili a tunanin ta bacci yar uwartata take ba taji komai ba,
Jin motsin sa yasa ta tashi da sauri ta rufe kofar ya Aisha naji tasa sakata,
Rufe idonta tayi ta bude " Alhamdulillah tunda da yasamu da ba haka ba",
Ranar kaf dinsu bawanda ya rintsa bata bude kofar ba saida gari yawaye tas,
Koda yashiga dakin bayan Asiya tafita ganin ya Aisha idonta biyu rasa yadda zaiyi yayi fatansa ace bata ji komai ba,
" sai kika ga Asiya ta kwana walh zafi akayi cikin dare kinata bacci kawae nafita,
" tsakar gida nakwana bansan sanda Asiya tashigo nan ba" dan murmushin yake ta tsiro tamai tare da lumshe ido,
Ajjiyar zuciya yayi Wanda har saida taji lokacin takuma San dalili " Allah yaban lafiya" Tafada a ranta." Aayan please go to work tun dare kana abu daya walh I am fyn now" hararshi Aayan yayi,
" sai dai dad yakoreni aiki but I can't leave my friend" murmushi Faruk yayi,
" but Aayan kasan kana da aiki na musamman agaban ka" kallonsa Aayan yayi cike da mamaki,
" wani aiki kake magana" Dariya Faruk yayi " au don't tell me kamanta aikin daka fara da daddare wanda na kat...." jifansa Aayan yayi da filo,
"Ouch" Faruk yafada alamun yaji zafi,
" wai am sorry kaine da tado zance mara amfani anyway nalura da sauki,
" gwanda naje na zauna ma zakaita annoying dinane amma zan dawo yanzu",
Murmushi Faruk yayi " wow thank god zaka barni nahuta da sai wani babysitting dina kake kamar yaro" yakarasa yana cinno baki,
Dariya Aayan ya kwashe dashi harda tafawa,
" wow at least someone is showing sign na baby ne shi if not yakamata kafara neman mata"
Jifansa da filo Faruk yayi da gudu Aayan yafita yana "bye am going owk".Baiyi 1mins da fitaba akayi knocking kofar "waye" Faruk ya tambaya,
" kana bukatar wani abune" murmushi Faruk yayi " Aa" yafada,
Harya tafi yakara mai knocking " ko mata bakaso nama" tashi zaune Faruk yayi,
" Aayan! Please go" Dariya Aayan yayi yafice ba'ayi 5mins da fitar sa ba yakara Jin wani knocking din,
" ya rabbi Aayan yafiya yarinta shigo" kafafunta idanunsa yafara cin karo dashi,
Wandone jeans jikinta blue a hankali yake Kara kallonta ganin cibiyarta yasa yayi sauri ya juya,
" subhanallah Aayan baya nan" murmushi yaji tamai,
" but bagun Aayan nazoba" Jin muryar wacce yaji kamar daga sama yasa shi tashi zumbur,
" Salma!" Murmushi tayi mai tana dan girgiza jikinta " yes Salma ce",
Kallonsa tayi ta watsar direct bakin gadon taje ta zauna,
" are you shocked to see me" mamaki ne yarike shi sosai,
Tunawa da Alinarsa da yayi yasa yataho tare da sa hannunsa biyu ya dagota,
"Inatake" murmushi tayi " Salma just ki amsa banso nayi hurting dinki",
Still nan ma murmushi tayi tare da turesa,
Cike da bacin rae ya rike wuyanta yayi baya da ita har saida ya hada ta da bango,
" inatake!!" Ya tambaya da karfi cikin daga murya tari tafara idon nan sunyi ja tana kokarin yin numfashi hannayenta na kokarin cire nasa a wuyanta,
Da karfi aka bude kofar " saketa indai kanason Alina da rae" juyawa yayi dan yaga Ak amma me kan ya juya aka maka mai abu a baya,
Take ya zube yafara gani dishi dishi sama2 yake jinsu,
" ga wannan next assignment dinka kenan inji boss" suka wurgo mai takarda daga nan sai duhu yafara gani daga nan ya sume.Will update tonight

ESTÁS LEYENDO
KOREN MACIJI
Ficción GeneralA story about twins sisters who got separated during birth but later got reunited in strange way.