Chapter 10

392 30 0
                                    

🅿️161 to 165

"Finally" tafada sanda tashiga motar " meye kike ajiyar zuciya kamar wacce kikai wani uban aiki,
" i know you wont believe me but aguna wannan aikine",
" why not kawae nakaiki gida uhm",
Juyowa tayi suka hada eyes " no sam muje kawae i need you very bad",
Dariya yayi me dan sauti yakara juyawa yana kare mata kallo,
" then you should get a husband very soon dan bazan iya da jarabarki ba gaskiya",
Maganar sosai tazo mata a bazata da sauri tadago suka hada ido,
" what"
Ta tambaya kamar wacce bata jinsa
"Yes get a man for yourself",
Sake wara idanunta tayi tsoro ne fal cikin zuciyarta "what did he mean is he really going to dump me",
Ta tambaya zuciyarta duk da ya kunna A/C amma zufa take,
Shikuma dagaske yake harcikin ransa he is done with her but ganin ta shiga wani yana yi sai yayi murmushi,
" oh my harna tsorata wata anyway let's go i am in need too",
Nan yaja mota suka bar harabar hospital din inda basu tsaya ko ina ba sai gidansu inda yayi part dinsu dake waje da ita.

Suna shiga ta rungumeshi kamar zata shige cikin jikinsa gaba daya,
Tana wani irin moaning tana rirrikeshi tuni ta riga tasa shi a wani irin yanayi ta rudashi,
Baisan sanda ya cigaba da biye mata ba dakin shiru banda motsinsu da nishinsu ba abunda kakeji sai sambatu,
Turo kofar da akayine ya dawo dashi hayyacinsa amma aisar tuni tagama shigewa sam bata san ma anshigo ba kokarin tashi yayi dan zuwa falon yaga waye amma ina Aisar sam takara jawo shi ,
Batare da ya ankara ba aka shigo dakin wacce yagani ne abun ya bala'in girgiza shi,
Da sauri ya janye ya ture aisar a jikinsa batare da ta tsayaba ganin abunda tagani taja musu kofa ta rufe,
" please kitsaya ki saurareni",
Abunda yafada kenan snd yatashi yake sa wandon shi,
Aisar da bataga shigowar kowa ba ranta inyayi dubu to ya baci tabbas ganin yafita yana rokon mace ta tsaya abun yakara bata mata rae,
" i am going nowhere zai dawo yasa meni" takoma ta kwanta gadon.

" please baby"
Yafada sanda ya isa gaban kujerar da take zaune wanda banda hawaye ba abunda take,
Kai hannu yayi zai tabata yana rokonta tamai tsawa,
" karka kuskura ka tabani mayaudari maci amana kawae ni deeja nayi dana sanin amincewa dakai",
" please deeja kiban chance namiki bayani please"
Murmushin takaici tayi " ba wannan zancen tsakanin mu nariga naga dukkan bayaninka,
" yakamata na fahimci kai din mayaudari ne tun sanda kafara zuwa gurin Aaliyah amma sam nakasa fahimtar hakan,
" a ranar da ka kahadu dani a bakin titi ranar da mukai exchanging no kusan a ranar Aaliyah tayi ciwo wanda naji dadi tunda nji dalilinka ne nazata dan ka sameni kabarta,
" a kauyanci irin nawa da rashin hankali ka kuma jani da dadin baki da irin naka soyayyar ta yaudara wanda har kamaidani abun neman ka duk sanda kaso nayi karyar kaauwa nabaka jikina komaina zuciyata amma kamun wannan mugun yaudaran,
" duka ba laifinka bane matsayina ta yar aiki yar talakawa yar kauye yAkamata danayi tunani kan Amince maka anma banyi ba dan haka kaje ba laifinka bane",
Tafi sukaji kafin wani cikinsu ya kara magana ta baya.

" Nafeesat kinga wannan matar bata da matsala sam danaje ganinta amma meyasa yarta ke baku ciwon kai",
Murmushi nafeesat tAyi " hmm she is young tasama wannan dukiyar so i dont think akwai wani explanation acikin wannan lamarin ma sam",
Murmushi yayi idonsa yana kan kirjinta duka ya kura idanunsa da alama baiji karshen abunda tace bama sam,
Bin kirjinta tayi da kallo dake dan bude taja mayafi ta rufe,
" malam snipe out of it mana iye"
"Uhm"
Yayi tare da hadiyar wani mugun yawu, kallonsa tayi ta girgiza kai,
" men are all the same walh"
"Wh.....what",
" tunda bakaji ba aito ya wuceka kai kam"
Tafada tare da jan spoon dinta taci gaba da cin abincinta,
Ganin haka shima ya maida hankalinsa plate dinsa har suka kamalla ba wanda yace ma kowa komai,
" Nafy i think yakamata yau kiraka ni hotel dinda na sauka musha hira please"
Kallonsa tayi tare da kyalkyalewa da dariya,
" tabdi ka zata bansan me kake nufi dana rakaka hotel bako hmmm haarun kenan kasan nasanka ko so kacire wannan a ranka dan har abada bazaka taba samu ba",
Kallonta yayi cike da mamaki " ya kike abu kamar baki wayeba dama haryanzu wannan mental din na nan ace mace kamarki ba miji amma kinki sakewa ki more rayuwa",
Daga mai hannu tayi cike da jin zafin kalamunsa
" kaga malam banda raayi bana daga cikin irin matan dake ba maza kansu ba aure ba komai bantaba ba kuma ba zan fara ba dan haka ka kama kanka ko kaga sauyi aguna kabari mucigaba da gaisawa ana mutunci kabi masu hali irinka shiyafi dacewa inaga"
" to ranki shidade anjanye kiyi hakuri banda fushi"
Nan dai ya lallabeta har suka rabu dan nafeesat akwai wayewa amma akwai stage dinda in ankai bata dauka bata yarda sam da iskanci sam.

Kwance yake tunda suka fita yake tunanin kiran yar uwar sa Khadijah dan yasan Tana cikin damuwar rashin jinsa,
" let me just call her"
Yajawo wayar a hankali "washh" Yafada sanda yaji zafi a kafarsa dalilin motsata da yayi,
Bai kai ga kira ba call ya shigo mai da sabuwar no Wanda baisani ba sam,
" waye wannan"
Yafada kamar bazai amsa call din ba saida ta kusa katsewa ya amsa,
" dan Allah ka taimakeni please save m....."
Dif yaji wayar tunda a kace dan Allah ya gane mai muryar Jin dif bakaramun daga mai hankali abun yayi ba,
"Alina!"
Take ya hau neman no din amma Sam taki shiga " oh my god" Yafada tare da dukan hannunsa,
"Ouch" Yafada cikin Jin zafin gun " Alina kina Ina please where are you",
Sam bashi da mai bashi amsa ji yake kamar zuciyarsa zata fito inama lafiyar sa kalau,
Take ya tuna wani abokinshi dake aiki a office din layukan waya hakan yasa direct ya nemo sa dan amai research kan no din.

" ke! Uban wa ya baki iznin taba wannan wayar"
Tafada tana kallon ta Alina kasa amsa mata tayi sai uban rawa da jikinta yake tana zaro idanu,
Sosai tayi baki tayi uban rama inka ganta bazama kace Alina bace tada,
" ba magana nake miki ba kinma mutane shiru kina ta wani uban zazzare ido",
" why are you asking her just check the phone metayi dashi first"
" yes you are right",
Duba wayar salma cike da tsoro ta zaro eyes "what!",
Tafada tare da zaro idanu " we are done for this fool just call Faruk with my phone",
Ak kaima Alina duka yayi " are you insane waya ce ki kira shi yau zaki sha mamakin abunda zan miki shegiya tunda kika shigo life dinmu make wahala".

" let her be musan nayi da sim din nan if not he will surely track us down",
Dariya yayi tare da cafko Alina wani irin mugun riko yamata Wanda yasa take kokarin kwatar kanta daga rikon yana shafa mata jiki,
With angry face Salma ke kallonsa " kasa ke ta na lura baka loosing opportunity na taba jikinta and bana so sam",
Smiling yayi tare da sakin Alina ya fita yabar dakin yana girgiza kai dan in akwai macen dayake needing bai wuce Alina ba,
Yana mamakin duk da ta lalace still jikinta na jan hankalinsa sosai a koyaushe ya dubeta,
Shiyasa baijin dadin yadda Salma ta tare ta hana mishi Jin dadi Sam " I have to find a way to get ride of Salma" yafada a ransa cike da nadamar hada aikinsa da ita,
Dan ya more da Alina yasa yaki kasheta amma Sam bai mora komai ba har wannan time din,
Kallon Alina tayi ta dake durkushe Tana kuka tabar ta dakin tare da kulleta.



Allah Sarki Alina gaban tausayi😭
Kobata bakuba? Muje zuwa taya zata fita a wannan kangi and when will that be?.

KOREN MACIJIOù les histoires vivent. Découvrez maintenant