🅿️156 to 160
" Aaliya!"
Tafada sanda take yaye labulen dakin tuni haske ya mamaye,
Juyawa Aaliyah ta kuma tashige bargo " Aaliya!!"
Da sauri ta bude idonta " ki tashi Ina kiran ki zamuyi latti oya",
Tabe baki Aaliyah yau " please mom sai gobe zani I am not feeling fine Allah",
Murmushi mom tayi " to Allah yabaki lafiya",
Abunda tafada kenan tabar dakin inda Aaliyah takara baje kumatukanta taci gaba da hura hanci,
" ya kintashe ta",
Granny ta tambaya tana zaune kan kujera rike da carbinta tana ja tana kallon news,
" walh A'a wai bata Jin dadi"
Girgiza kai granny tayi " eyya ae tana ma kokari a barta yau ta hura din",
Dariya mom tayi tana kallon granny " to ae nabarta nasan tunda tace nadage ma shigar mata zakiyi shiyasa nabarta nima abuna",
Dariya sukai su duka inda mom ta nufi dinning dan duba komai koya kamalla,
" deeja!"
" na'am"
Da gudu tabar abunda take jin kiran Ogan nata,
Tana karasowa taga mom rike da murfin foodflask din a hannunta harara ta maka mata,
" mtsw meye wannan Ina Chris maza ki wuce kikirashi",
Jiki na bari deeja tabar gun inda tashiga kiran Chris,
Yana dakinsa sarae yana kwance yana wake-wakensa dan koba a ce mai ba yasan yayi laifi yau.Harta kai bakin kofar Tana kiran shi amma yana jinta ya basar knocking tayi still bai tanka ba,
Komawa tayi jikin window dinshi suka hada ido tube yake bako Riga jikinsa hakan yasa tayi saurin dauke kanta,
" what was that",
Ya tambayeta batare da ta kalleshi ba tace" maza kataso hajiya ke nemanka oya",
Cikin hausar sa me tsami da batai kwari ba yake mata magana,
" good ai dama nasan zata kirani dankai nayi wannan abu",
Bata fahimci me yake nufi ba yasa tajuya yake Kara tambayar sa,
" danni kuma Chris why",
Murmushi yayi " kafi kowa sani ae tunda nace kazo dakina da dedare kaki yanzu kaga zan rama",
Bude baki tayi cike da mamaki " tirkashi me kuke cewa ne ma good fa bid",
Dariya ya sheke dashi " simple broken English bazaka iya yiba walh kashi kunya anashewa god forbid",
" ohon maka kai kasan wannan amma Allah ya shiya seni narasa dawa zanyi iskanci sai kai tab kama cuceni yasin",
Tafada tana kama kanta,
" hmm haka kashe......",
" deeja!!!"
Mom tasake kwala mata kira har saida ta tsorata " Kaji ko",
Tana kaiwa nan tabar shi gun dagudu shima yadau riga yabi bayanta sai kace masu rige2 haka sukai." tab yanzu wannan nishin da kuke fa kuma kunje kun kada hira inata jira oya,
" where is your shirt",
Da sauri ya zura rigar yana zazzaro ido tura mai foodflask din tayi gabansa,
" oya explain this",
" uhmm uhmm ma....madam is not my fault ooo is this girl fault",
Yayi pointing din deeja dake tsaye gefe mom kallonsu tayi su biyun,
" walh karya ya...",
"Shhhhhh" ta masu tare da masu alamar suyi shiru,
" saida na fada muku ni banga amfanin wannan katon a gidan nan ba amma kundage saikace dole kisamo mace kunki"
Granny tafada tare da yin Dariya Chris sosai yake Jin haushin yadda tsohuwar bata rasa opportunity na kokarin rabashi da aikinsa,
" how many times have warn you about making such mistakes",
" I am sorry ma'am it won't happen again",
Sosai yaji zafi da plans dinsa ya baci dan inyayi musu tsohuwa zata sama chance a lissafin sa,
" kar akuma soya mun bread da Kwai a matsayin abun kari take note",
" olright ma'am"
" you can go",
Tafada suka wuce banda gwalo ba abunda deeja ke mishi abun ba karamun cimai rae yayi ba,
Bai kulata ba dakinsa ya koma direct ya rufe deeja sai taji duk ba taji dadiba.Kwance yake yana kwasar bacci yana juyi kan bed dina mommotsa baki har wani matse kafa yake,
Ringing din wayarshi ne yadan farkar dashi saboda vibration din da wayar take akan bed side table din,
Bude fuska yayi yana yamutsa fuska yakara danna kai cikin pillow din sai dai banda juyi ba abunda yake dan yakasa komawa mafarkin,
Yadau lokaci me tsawo a hakan can dae yatashi ya jawo wayarshi ganin 9:00am yayi,
" wayoo nashiga uku"
Wayarshi ce ta hau ringing ganin nafisat ce yasa yadanyi murmushi,
" hello baby"
" don't baby me kayi maza kataho kayi late already what on earth are you even doing haka",
Murmushi yayi tare da dago wayar ya kallah screen din yayi nodding kai,
" I am dreaming of my princess"
" what! Like seriously oya kayi maza before CEO takaraso be quick please",
" right away ma'am"
Ya ajiye mamakon ya fara shiri sai yafara murmushi yana tuna yadda ya hadu da Asiya a mafarkinsa Wanda yaji dadin mafarkin sosai,
" Insha Allahu I will make it come true baby" Yafada tare da shiga gallery wani pic dinta yayi viewing Wanda yadauke ta da uniform batare da tasani ba,
" Asiya ke tawace nikadai" hugging wayar yayi tare da lumshe ido." oh no",
Yafada da sauri tare da fadawa toilet nan da nan yayi wanka ya shirya,
Sai dai me yafito abun hawa Sam ya gagareshi sai da kyar yasamu machine,
Baa dau dogon lokaci ba ya isa office da gudu2 yashiga ya tarar da nafisat kan kujerar ta Tana aiki dagowa tayi ta kalleshi ta kau da kai,
" finally the king is here"
Murmushi yayi tare da washe baki " inafata bata karaso ba hajiyar",
Wani kallo ta watsa mishi tare da maida hankalin ta kan aikin da take,
" kayi sa'a yau bazata sama shigowa office ba"
Zaro ido yayi
" kamarya bazata sama zuwa office ba what about me dama ganin dama take",
" shhhhhhhh" tamasa tare da daura yaysanta a lebenta,
" karka yadda ajika she is your senior fa"
" so what"
" no kai dai karage voice she is sick that why amma zan kaika office din mom dinta inyaso kasan inda zaka fara",
Murmushi yayi " that is more like you haba gwanda kam taso muje",
" kadan zauna a can kajira na kamalla hada wasu takardu zankai mata ne",
Ajiye yar Jakarsa yayi yacigaba da tsayuwa,
" please go and sit there bai kamata a ganka a nan ba"
" owk fine" yafada tare da tafiya gunta ta nuna mai." Aayan please ka maidani gida walh inajin sauki nagaji da asibitin nan please"
Dariya Aayan yayi " kaji ka da wani abu anyway I am happy yanzu tunda har kana iya magana,
" amma gaskiya maganar maida kai gida ba yanzu ba gaskiya muna nan",
Girgiza kai Faruk yayi " naga kamar bakai wanka bama yau please go home and rest da sauki yau kawai kabani wayata",
" yakamata kam"
Muryar da suka ji kenan kamar daga sama Aisar,
Da dariyar ta takaraso rike da basket Wanda ciki su foodflask ne da kayan fruit,
" sannu da zuwa"
Abunda Aayan Yafada kenan ya maida Kansa ga kallon Faruk,
" inawuni ya jikin"
" lafiya kalau da sauki"
Yabata amsa
" to Allah yakara sauki"
" Ameen",
Su duka suka fada "ga wannan ba yawa girl in nawa dai sai manage",
Murmushi Aayan yayi " haba dae nasan zaiyi dadi bari ma muci yanzu dama baa riga ankawo mana abun kari ba daga gida",
Nan ya zuba musu abubuwan da suke bukata " kai amma mungode kamar kinsan abu ruwa2 yakamata yaci"
Sosai ranta yayi dadi yadda suka nuna suna so taji dadi kwarae a ranta,
" nagode da kulawa"
Faruk Yafada yana kallonta " bakomai Allah yatashi kafadu"
" Ameen"." I think kaje gida haka nan yanzu da sauki jikina please"
Bata rae Aayan yayi " ba inda zanje Ina nan tare da kai",
Murmushi Faruk yayi " yakamata kaje to kayi wanka dan yanzu Sam naka looking cool irin Handsome Aayan din nan just look at you",
Kai mishi dan naushi Aayan yayi ita kuwa Aisar a matse take daya tashi jitake kamar ta ja Aayan haushin Faruk duk ya isheta,
" kinga kitashi kidauke shi ya isheni haka nan"
Murmushi tayi me ciwo " no kirabu dashi komai fa yi mai nake in muka barshi wazai kula dashi",
" kai dai tashi kuje"
Tashi Aisar tayi ta rataya Jakarta ganin musun nasu bazai kare ba girgiza kai Aayan yayi yasan hali,
Shikansa Faruk dama yayi mamakin zuwan nata dama ance me hali baya sauya halinsa murmushi yayi,
" yauwa to kuje sai anjima"
Nan sukai sallama dole Aayan yabi Aisar gida badan yaso ba sam.Don't forget to vote and comments for more update....
ESTÁS LEYENDO
KOREN MACIJI
Ficción GeneralA story about twins sisters who got separated during birth but later got reunited in strange way.