Chapter 12

358 29 0
                                    

🅿️171 to 175

Washe gari da safe Aaliyah ce cikin shirin ta na fita office kamar yadda ta saba,
Fitowa tayi falo inda tasama su mom na zaune dinning suna jiranta dan breakfast,
" Yar lelena kinfi to"
" yes my darling granny"
Tafada tare da rungume granny dan mata peck a kumatu,
" zoki karya"
Sai a lokacin ta gaggaidasu cike da jin dadi da sakin fuska suke amsawa,
" I am getting late jiya bansamu na shiga ba and akwai Wanda aka turo daga Kano kan issues din da muka samu kwanaki need to meet him",
Girgiza kai mom tayi tare da murmushi " ki zauna kiyi break dinki a tsanake saboda already naganshi munje har factory take ya gano problem din so don't worry he will handle ita owk",
Badan taso ba ta zauna suka karya din kafin tabar gidan.

" Nafeesat hope yau dae banyi late ba dan ba abunda nakeso irin naga wacece wannan Aaliyah din dake baku aiki",
Batare da ta dago ta kalleshi ba taciga ba da aikinta,
" walh ita kadai nake jira kafin naje factory Insha Allahu I most meet her",
Then keep waiting and please go and sit there kana distracting dina so keep your distance",
Cije lebensa yayi " ae dama ko ba kice ba"
"Then go"
Ta nuna mishi gun zama can nesa kada kai yayi yakama hanya phone dinsa ce tashiga ringing,
" receive your call the sound is disturbing me",
Budurwar tafada dake desk dinta na close da inda yake,
Bude ido yayi yana karema surarta kallo " wow I never notice",
" excuse me will you just answer",
Tafada tare da kada kai ta juya sosai yadan ji tsoron yanayin ta,
" daga ganin wannan masifaffiyace"
Tashi yayi yabar gun dan ya answer call dinsa,
Sanda yake fita lokacin Aaliyah tashigo Sam bai noticing dinta ba yawuce ta wuce,
" morning ma'am"
Nan gaisuwa ya kaure especially sanin tayi 1day off,
" nafy bring the files"
Abunda tafada kenan tashige office dinta driver dinta ne yau ya riko mata handbag din nata,
Dan haka binta ciki yayi ya ajiye.

Bata jima da shiga ciki ba taji anturo kofa batare da taba da knocking ba cike da masifa ta kalla kofar,
" salamu Alaikum",
Sallama yayi yaja kujera ya zauna yana kallonta,
" what the hell brings you here Aayan I thought you are told to stay away from me so what are you doing here",
" hey cool down"
Hararshi tayi " I am listening" tafada tare da maida idonta kan yar laptop din dake gabanta,
" look Aaliyah I know what I did to you is very wrong amma at lease I deserve a second chance",
Ajiyar zuciya tayi sanda ta cire hannunta kan laptop din " why should I give you that chance",
" because we both are in love" yakarasa yana murmushi me sauti,
" I didn't get you waye keson wani ko zaka iya mun bayani yadda zan fahimta",
Murmushi ya kuma tare da matso da kujerarsa,
" let no pretend Aaliyah nasan kina sona tunfarkon ganinki dani and nima tun lokacin nake sonki",
Sosai taji gabanta na faduwa dan tabbas tana bala'in son Aayan ganin tayi shiru yasa ya masa gab da ita,
" I love you"
Yadda Yafada yasa taso shiga cikin wani yanayi da wuri tanemo nutsuwarta ta dake,
" I don't love you",
" but you do and I do"
Yafada yana kallonta " look into my eyes Aaliyah and tell me you don't ",
Dan kasa tayi da eyes dinta " look Aayan nasan nida kai a friends kuma anshaku but ba shine so ba".

Wannan karon tashi yayi daga sit dinshi yaje kusa da ita ya kujerar yadda zatai facing dinshi,
Ya rage tsayinshi sosai suke Jin beating din heart din junansu,
" Aaliyah!"
Dago da kyawawan idanunta tayi tana kallonsa yayinda bugun zuciyarta ke karuwa,
" ba zanyi forcing dinki ba but kisani ba wata mace a cikin rayuwata a yanzu ke kadaice a zuciyata,
" but still nabaki nan da zuwa dare I will call you then we will discuss on this issue again",
Matsowa taga yanayi da jikinsa zuwa face dinsa baya take kokarin yi da kujerar idonta a lumshe,
Jira kawae taji yamata wani abun but to her surprise sai ya tashi ya koma sit dinshi kamar bashi ba,
Murmushi yayi mata tadan dago idonsu ya hade da juna sunjima a haka knocking din da akayi ne ya katse musu ,
Nafeesat ce tashigo dauke da files " sorry ma'am bansan kina da bako ba zan dawo anjima",
Batare da taji amsar Aaliyah ba tafita Aaliyah kuma na shirin dakatar da ita tuni tafita,
Karo suka ci da haarun a bakin kofa yadawo daga receiving call din dayaje,
" inazaka I think kaje gun aikin ka kawae tana da visitor and banajin she will see you now",
Ciza lebe yayi baiso ace baiganta a yanzu ba " but yaushe take closing",
" tab walh I can't tell you dan anytime kana iyajin ta tafi and sometimes ma muna tashi duka mubarta in tana da aiki so kagani",
" lallai ba lokaci kenan to bari naje factory na duba aiki duk yadda ake ciki dai in nadawo nasame ta fine but I really do want to see her",
" abun naka is surprising why do you wanna meet with her bayan nasan baka da any personal business da ita",
" hakane kuma anyway bye"
Yajuya girgiza kai nafeesat tayi tacigaba da sabgarta.

Har zai wuce sai ya tsaya kallon wannan beautiful din data so tamai masifa,
" what!"
Tafada ganinsa kan table dinta yana kare mata kallo,
" what is your name"
" why will I tell you my name"
Murmushi yayi yana Kara kallonta " because we are now colligues",
Nan ya gabatar mata da Kansa murmushi tayi,
" sorry about earlier I am pelisha"
" wow nice name"
Yafada cike da jindadi irin yasama guri " thanks"
Tafada tana dariya harta cigaba da aikinta yace " do you mind if we meet somewhere",
"No"
Tafada tana murmushi sosai taji yamata he is good looking and handsome,
Tafada a ranta " ok lets me write my number and the address do you have pain",
Bashi tayi take ya rubuta yabata " see you tonight"
" alright take care"
Daga ma juna hannu sukai yafice duk abun nan a iron nafeesat akayi girgiza kai tayi,
" yako hadu da gamonsa indai pelisha ce".
"I have work sai kinji kirana da dare owk"
Bata ce mai komai ba yayi mata sallama yafita,
Tunani ne fal cikin zuciyar ta Sam ji tayi aikin naso yagagareta wani irin yanayi take jinta aciki,
Haka nan taji tana Allah Allah dare yayi ta fada mai ta amsa tana sonshi.
A gefen Aayan kuwa dadine ya rufe shi ganin zai cimma burinsu,
Asibiti direct ya wuce gun faruk Wanda zamu ce jikinsa da sauki Alhamdulillah Masha Allah sunsha hira inda ya sanar masa da batun Aaliyah yatashi murna sosai.




To be countinue Insha Allahu👏

KOREN MACIJIWhere stories live. Discover now