Chapter 14

355 31 0
                                    

🅿️181 to 185

Cikin zafin nama ya sake ta ya koma mazaunin sa itama da sauri tayi hanyar fita falon,
Inda sukaci karo da Aaliyah sosai Aaliyah taji zafin karon hakan yasa bata bata lokaci ba ta wanke deeja da mari,
" Are you insane ko kindaina gani ne",
Aayan da mamaki ya rufe shi kasa magana yayi yana kallon ikon Allah " next time kya lura",
Rike da gun deeja ta kalla inda Aayan ke zaune suka hada ido ya kau da fuskarshi,
" sorry dear na bata ma lokaci ko walh mom ta kirani",
Murmushi yayi mata " no bakomai my queen komai Zaki iya bazai taba batan rae ba",
Murmushi tayi me sauti ta nema gu gefen shi ta zauna,
Perfume dinta ne ya bugi hancin Aayan tuni ya shiga cikin wani irin yanayi ji yake kamar ya fusgota zuwa jikinsa ita ko bata ma San yanayi ba,
Call ne ya shigo wayar sa yasa hannu ya ciro ganin Aisar yasa ya katse ya mayar cikin pocket dinshi Tana kallonsa,
" flashing"
Tafada tana dan nodding din kanta zatai magana aka sake kira,
Baiyi koda kokarin picking din call din ba,
" pick your call"
Tafada a hankali sanin wacce ke kiransa yasa yace mata.

" is not urgent or serious"
Shigowar deeja ne ya katse su tashigo dauke da tray a hannunta,
Ta ajiye gabansu fuskar nan ba alamun fara'a cikin ta sam juyawa tayi zata koma sanda Aaliyah ta katse ta,
" dakika juya wa kika barma yayi serving dinmu zuba mishi ba yadda ta iya haka tadawo ta sunkuya ta zuba musu kafin ta fita,
" baby kina ganin momynki zata yarda da soyayyarmu kuwa"
Murmushi tayi ta gyara zama Tana fuskantar shi,
" nasha fada maka kadaina tado maganar nan dan nasan mom suna bala'in sona bazasu hanani choice dinaba",
Murmushi yayi " gaskiya kam nima na lura da yadda a.....",
Ringing din phone dinshi ne ya katse shi still dae Aisar ce,
" yakamata ka amsa I guess is urgent" kamar bazai amsa ba sai ya tashi dan can gefe,
" Ina dan busy I will call you later" Yafada batare daya saurareta ba ya katse,
Nan dai suka sha hira shida Aaliyah kamar ba suba dan soyayya suke ba kama hannun yaro.

Bai tashi tafiya ba sai kusan 10pm tashi tayi da niyyar mai sallama amma taji yayi hugging dinta,
A hankali ta janye sukai sallama yafita dan ko kadan bata bashi chance ba ganin haka yasa shima yadaure,
Bayan ya fita yayi nisa da gidan ne yanema guri yayi parking sosai yake cikin needing,
Baiso kiran Aisar ba dake hostel amma haka nan bashi da choice ya kirata,
Sosai suka faranta ran junansu.

TWO WEEKS LATER

" Kasanni"
Gigirza kai yayi yana kallon manyan da suka sakashi gaba,
Hoto suka jefo mushi  " amma kadan wannan",
Zaro ido yayi tare da tashi tsaye " koma ka zauna kamana bayan in komai",
Cike da tsoro yake kallonsu " kai muke saurare",
Alhaji sani yamai magana " tabbas kayi mana bayani muka sama abunda mukeso kabar talauci",
Kallonsu haarun yayi inda Alhaji usman ya bude dan akwati Wanda ke cike da kudi ya nuna masa,
Zaro ido haarun yayi ya dan gyara zama " wannan Asiya ce kanwar matata",
Shiru yayi yana kallon Alhaji usman dake dauke da murmushi a fuskarshi " Tana Ina yanzu",
" Tana kauye"
Yabashi amsa tashi Alhaji usman yayi Alhamdulillah the Tana raye"
Alhaji sani da mamakin abokinsa ya rufeshi tashi yayi yamatsa gab dashi,
" control your emotions nasan kana cikin farin ciki amma yakamata kasan ba komai zaka fada gaban shiba",
Kada kai yayi ya dai dai2 ta Kansa yayi gyaran murya ya koma ya zauna,
Nan dae haarun yabasu labarin kaf abunda yasani dan gane da Asiya inda suka ajiye zuwa in 2days.

Tafe take tana nishi tsabar gajiya a dajin can ta hango alamun moto ci nan tayi hamdala,
Kara sawa tayi da gudu tafara tsare motocin amma saboda jinin dake jikinta yasa basu tsayawa,
Wani private car ne ganinta ya tsaya zuwa tayi ta rokeshi bai dau lokaci ba yace tashiga,
" baiwar Allah daga Ina kike",
Kasa bashi amsa tayi saboda kishi datake ji da gajiya,
Ganin yanayinta yasa baicikata da tambaya ba suna shiga gari kuwa tace ya sauketa,
" baiwar Allah ki bari nakaiki ga hukuma koda taimako da zasu iya baki",
Girgiza kai tayi badan yaso ba ya sauketa tare da bata kudi koda zata bukata tayi godiya sosai ta sauka,
Tana fita direct wani shago dataga Ana saida kaya tashiga inda tashiga tasamu doguwar riga ta sauya suturarta,
A nan tasama waya ciro wata yar takarda Wanda numbers ne jiki dagani kasan da jini aka rubuta,
Inda bata sama matsala ba mammalakin wayar yadauka nan Yafada mata inda zata sameshi yayi farin ciki sosai.
"Faruk! Faruk!! Ya naga kamar kana sauri kaida nazo kiranka kai mun rakiya,
Batare da ya juyo ba yacigaba da tafiya da saurinsa " please Aayan not now" Aayan cigaba da mai magana yayi Ina tuni ya fice,
" oh shit koyaushe idan Ina nemansa he is busy ko meyasa ohonmasa".

" what!!!"
Tafada sanda ta karasa da gudu gun Ak dake kwance male2 cikin jini,
Girgiza shi tafara " Ak! Ak!!" Still ko alamun motsi babu a tattare dashi,
Idonta ne yakai ga kayansa dake zube gefe " I warn you shikenan kaje kayi ae yanzu a lahira",
Nan taita surutunta karshe ta tashi falon takoma da gudu ta dau Jakarta inda ta zaro phone dinta,
Dialing tayi shiru harta katse no answer,
Sai a karo na uku aka dauka " hello boss there is problem",
Banji me a kace daya bangaren ba naji tace " he is dead",
Takarayin shiru " ta gudu dan bako alamun ta",
Shiru takuma " owk sir ganin nan zuwa",
Da sauri ta mayar da wayar takoma dakin da take kwana tadau abunda zata dauka tabar gidan.

Yau ma Aayan yazo sosai suka sha hira da Aaliyah duk zuwan nan nasa momy bata saniba,
Sungama hira Aaliyah ba kokarin komawa part dinta a upstairs suka hade inda momy tafara questioning dinta,
"Aaliyah who was that"
Momy ta tambayeta tare da tsareta da idanuwa,
" momy it was bakowa"
Kallonta momy tayi da mamaki " kamarya bakowa bayan naji karar gate antabbatar mun kinyi bako iye" kallon momyn take cike da tsoro,
" kinyi shiru kina zare mun ido since when kika fara tsorona",
"Momy it was him"
Kada kai momy tayi " him who" dan kasa tayi da kanta Tana tunanin yadda zata fada,
" Aa....."
" what was that Aaliyah ko kinfara samun matsala da speech dinki ne",
" no"
" then go ahead ba abun tsoro bane"
" Aayan!!!"
Sunan ne ya doki dodon kunnen mom she is very shocked dajin sunan shi nuna ta take da dan yatsa,
" sau nawa nayi warning dinki kan Aayan iye",
Kasa magana Aaliyah tayi saima jikinta dake rawa dan bata taba ganin mom haka ba,
" but mom muna son ju..."
Wani irin wawan duka takai mata jikake fauuiuu,
Tuni Aaliyah ta zube a kasa tare da wani shegen kara,
Fadowa tayi daga stairs din har saida ta gangaro kasa,
Momy kuwa rudewa tayi granny da ta tada Sallah a dakinta tuni tafito ma'aikata suka hallara.

" meke faruwa"
Granny ta tambaya momy kuwa kasa magana tayi Chris ne da deeja sukai kokarin cewa akaita asubiti,
Ba bata lokaci akayi asibiti da Aaliyah unconscious tuni ko ina ya dauka,
Inda likitocin suka shiga kokarin ceto rayuwarta momy ko magana bata iyawa granny,
Kam duk inda nurse sukayi Tana biye dasu dan Jin lafiyar jikartata,
Har Safiya Ana abu guda da safe doctor ke sanar masu Aaliyah tashiga coma saboda shock din datashiga,
Mom Dana sani ne ya isheta dan bata taba kai hannunta jikin Aaliyah ba Wanda,
Gashi yau ta gwanda yakai yarta shiga cikin wani yanayi.

KOREN MACIJITempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang