🅿️176 to 180
Tsaye yake a harabar company yana answer call sanda motar ta turo kai zuwa,
Cikin harabar tuni haarun ya yanke call din da yake yana kallon motar yana yashe baki,
Koda akayi parking driver ya bude mata motar ta dau tsawon mins kafin yaga kafafunta a waje,
Ba abunda ke kada shi irin son yaga WACECE Aaliyah,
Dan yau 10days kenan da fara aikinsa amma Sam bai taba ganinta ba fitowa tayi manne idanunta manne da black sunglass dinta,
Tunda ga kafafunta yake kallonta ya rasa ma make mai dadi harya karaso Samantha da idanunsa,
Ganin fuskarta ba karamin shock ya masa ba inda yakasa koda daga kafa " Asiya!",
" wannan wani soko ne haka",
Tafada tana nuna haarun Wanda baima San tana yiba nafeesat ce da sauri ta karasa ta amsa handbag dinta,
" sabon ma'aikacine"
Zare glass din tayi tare da wata ido " malam kallo kazo ko aiki",
Nan ma shiru ganin zai bata mata lokaci yasa tayi gaba inda nafeesat ta matsa gab dashi ta takashi a kafa da heal dinta,
"Ouch"
Yafada cikin Jin zafi binsu yayi da gudu2 sauri2 tazo shiga office " Asiya!"
Suka ji anfada bayansu,
Cike da mamaki ta juya Tana kallon inda aka kwala kiran." he must be crazy"
Tafada tare da kada kanta bata ce komai ba tashige office dinta,
Nafeesat kanta mamakin sa ne ya isheta dan bata San meya sama haarun ba sam,
" look please make sure to teach that new dump how things run here if he can't operate then he will be sack so make sure to inform him",
" yes ma'am"
Tafada tafito tare da rufe mata kofar,
Tana fitowa bata tsaya bata lokaci ba ta hango haarun kiranshi tayi zuwa waje,
" haarun meke damunka you are behaving somehow"
Girgiza kai yayi tare da ciro phone dinshi ya mika mata,
" meyasa kake miko min wayarka" Kara mika mata yayi hakan yasa ta amsa kurama pic din ido tayi,
" wannan ae Aaliyah ce Ina ka samo"
Murmushi yayi " no Asiya my sister inlaw",
" what!"
"Yes walh Asiya ce"
Mamaki ne ya dabai bayeta " this is serious amma anya",
Zaro wayar sa yayi yakira babansu Asiya kauye koda baba ya amsa gaisuwar a tsaitsaye ya masa tashin farko bai tambaya yaran sa da matarsa ba,
" Ina Asiya"
Shiru tsawon mins muryar Asiya ta bayana dan yaci sa'a baba na gida " salamu Alaikum",
Tsaye nafeesat tayi Jin muryar sak irinta Aaliyah bayan sungaisa yake tambayar ta su Aisha ba'ajima ba sukai sallama.GUN SU ASIYA KAUYE
zaune take tsakar gida tana wanke2 baba ya kwalo mata kira " maza ki taho yayanku nason magana dake",
Tashi tayi da mamaki ta goge hannunta ta karba wayar inda suka gaisa yake tambayar ta lafiyar matarsa da yaransa,
Bayan ta gama wayar ne ta mika ma baba wayar ta kalla inda ya Aisha da ya ummi ke zaune su duka harara suka watso mata,
Baba ne yayi sallama yafita aiki dama umma bata nan dawuri tafita yau kasuwa,
Tasowa ya ummi tayi " ke!" Ta nuna Asiya dake zaune Tana wanke2 bata dago ta kalleta ba,
" dan ubanki ba magana nake miki ba" still nan ma Asiya bata tanka ta ba duk abunda ake a idon Aisha ake,
hannu tasa ta tunkude mata dankwali " ke dan kitumar ubanki harkin isa Ina miki magana kina shareni",
Cike da bacin rae da masifa Asiya ta kalleta " ji nayi kince ke nikuma naga ba sunana ke ba",
Tafi ya ummi tayi " hehehe lallai ma yarinyar nan tasama guri" tajuya Tana kallon ya Aisha,
" kinga irin abunda kuka jawo mana ko koma dai nace kanki dan yanzu ke tagama dake tunda mijinki ma baibi takanki sai ita,
" ae nasha fadi maku tsintacciyar make bata mage amma ku koyaushe kuna rawar jiki nice muguwa ita takirki ae ga irinta nan",
Tashi Asiya tayi " wae WACECE tsintacciyar magen meyasa kullum kike kirana da wannan kintsaneni saikace ba yar uwar kiba ya ummi,
" meyasa kika tsaneni haka mena miki kowa a gidan nan baki mai abun da kike mun meyasa",
Aisha dake kallonsu juyawa tayi dan haka kawae taji batason ganin rikicin nasu bare jinsu,
Hawaye ne sosai cike idon Asiya take kallon ummi tana sake mata tambaya ummi kuwa rike kugu tayi tana girgiza harda murmushi." Natsane kine saboda ke din ba jininmu bace!",
Juyawa tayi da niyyar tafiya Asiya ta damko hannunta da karfi " mekike nufi ba jininku bace ni",
Kallonta tayi sama da kasa ta watsar " dallah malama sakeni kona kwada miki tafi walh",
Sake hannun tayi inda ummi tajanye hannunta tashige daki tabarta agun,
Asiya hango Aisha da tayi yasa ta tafi da gudu gunta " dan Allah ya Aisha ki fadamun me take nufi me ya haarun shima yake nufi daya fada kwanaki",
Riko Aisha tayi ita kuma a yanzu sam batason koda kallon fuskar Asiya ne dan,
Ta tsaneta sosai dan a tunanin ta takwace mata haarun dinta,
Hado duka karfin dake jikinta tayi ta hankade Asiya gefe wacce ke kuka shigowar ummansu ko yayi dai2 da lokacin,
" Asiya kukan me like ke kuma me kika ma yar uwar taki take tureta da gudu Asiya ta tashi,
" umma! umma!! wae ni ba jininku bane mehakan ke nufi niba jininku ba",
Jin abunda Asiya ke fadi yasa umma zubar da ledojin dake hannunta " innalillahi Wa'inna Ilaihir raji'un nashiga uku waya fada miki wannan kalma",
" ya ummi ce dan Allah dagaske ne" ummi dake daki tana jinsu sai a lokacin take data sani,
Jin mahaifiyar su na kwala mata kira yakara daga mata hankali da lissafi " bakya jine!",
Dan dole tafito tsakar gidan sum sum kamar wacce aka kama tayi sata zaunar da Asiya umma tayi,
" zauna Asiya karya ne kila kinmata abune ranta ya baci",
Da wannan kalaman umma tashawo kan Asiya wacce ta hakura gaban umman ne amma tasa a ranta saita binciko gaskiya,
Nan umma tayi ma ummi kaca2 a dole tana fada ma kanwarta abunda baidace ba saboda bacin rae amma ummi tasan fadan bai kare ba,
Ya Aisha jikin ta Alhamdulillah dan Tana motsi sosai yanzu da jikinta sai dai bata iya tashi bakin nema tukunna shima kuma Alhamdulillah.Aaliyah soyayya suke sosai da Aayan a wannan sati dayan sai dai bawanda yasan da wannan kullin,
Zaune take tana gyara fuskarta tana cike da nishadi da jin dadi,
Inda wayar ta tayi ringing batare da bata lokaci ba ta amsa " owk I will be there",
Abunda tafada kenan ta kira wata no cikin seconds aka dauka " nayi bako a bude gate in yashigo akaishi dakin baki",
Tana kaiwa nan ta katse wayar sake kallon kanta take a mirror tana juyi ganin tayi,
Yadda takeso ta fito kasa ta sauka inda tayi sa'a bakowa falon direct ta tunkari kofar,
Da zai sadaqa da falo amma sai mom takirata haka nan ta tajuyo dan ganin meyasa mom din ke kiranta.
" deeja stop!"
Yafada sanda take kokarin fita falon " dama hajiya karama takira a sauke ma bari akawo ma kayan sha inda abunda kake bukata Oga kasanar dan......"
Rungumota yayi ta baya yana shigar da hannayensa sassan jikinta,
Kasa karasa abunda take son fada tayi sanda lips dinsa ke kan kunnenta yana mata wani iri zuwa sassan wuyanta,
Tuni ya saukar mata da kasala sundan dau mins a haka sai da ya tabbatar ya sama attention dinta yafara rada mata wasu kalamai masu kashe jiki,
Bata San sanda ta juyo suka fuskanci juna tafara kokarin mayar masa sukaji takun Aaliyah da alama tana gab da shiga falon.Kaka Kara kaka nice dae taku a kullum Mimsqueen don't forget to share and vote👍
![](https://img.wattpad.com/cover/179699177-288-k782076.jpg)
ESTÁS LEYENDO
KOREN MACIJI
Ficción GeneralA story about twins sisters who got separated during birth but later got reunited in strange way.