Tunda suka sata mota basu tsaya ko ina ba sai hospital,
Suna Isa suka kira nurses suka zo suka dauke ta zuwa ciki,
Bayan doctor din daya duba ta macece inda suka shiga bayan su gaisa ne tace a shigo mata da ita office dinta,
Aayan ne yaja hannun Faruk dan su shiga office din amma Sam Faruk yaki binsa,
" meya sameki what is wrong with you",
Tafada tana kallon Aisar wacce haka kawai taji Tana kunyar fadan meya sameta,
Ganin yadda take yasa doctor din tace " please do you mind waiting for us outside",
" no pro",
Dama shi abunda yake nema kenan da sauri ya tashi yabar office din,
" meye sunanki"
" Aisar"
" kinada aure ne"
Girgiza kai Aisar tayi cike da jin kunya "meya sameki"
Kame2 Aisar tafara najin kunya saboda babbar macece gabanta da gani Kuma bata tolerating nonsense,
" I asked you something inba abunda ke damunki Ina da aiki",
Shiru Aisar tayi ta rasa ta Ina zata fara " da....dama jiya da dare nida shi yanzu kuma ban iya tafiya",
" faduwa kikai ko accident get up"
Kasa koda motsi Aisar tayi " tashi zakiyi mushiga ciki",
Ganin yanayin fuskar doctor din ba wasa yasa Aisar dagewa da kyar take tafiya.Doctor kuwa tuni ta shige cikin dakin dake hade da offece dinta dan bed ne agun sai su standing light,
" lay down"
Ba shiri dakyar Aisar ta taja kan dan bench din da alama shi ake takawa a hau gadon,
Kwanciya tayi tana kallon sama "oya ki janye mun skirt dinki sama sosai",
Mamakine ya kama Aisar taya bata fada mata ba tagane matsalar ta kallonta take kawae,
Ganin Aisar zata bata mata lokaci yasa tafita ta danna alarm dinta,
Yake wata nurse tashigo dakin nan yasa ta taimaki Aisar din gun cire su skirt dinta dasu inners dinta,
Ta kunna wannan light din me haske ta haska gun,
" subhanallahi kina da hankali kuwa"
Hatta nurse din saida ta tsorata da ganin jikin Aisar din,
" walh jiya bansan gari...."
" shut up amma baki da hankali yanzu Ina iyayenki dan I think this is a serious case,
" he rape you dan ba yar mutunci da zata ba mijin da bana ta ba hadin kai harya mata wannan mummunan aikin yanzu kinsan me kika ma kanki kuwa kinzama ba zawara keba aureba dan sai andinke ki yanzu haka",
Ita kanta nurse din girgiza kanta take saboda mamaki da takaici,
Aisar kuwa kuka ta fashe da shi tafara rokon doctor din." dan Allah kiyi hakuri karki kira parent dina walh ba raping dina yayi ba dama saurayina ne yana sex dani",
" uhm yana sex dake da baimiki haka ba sai yanzu",
Shiru tayi kamar bazata kuma magana ba sai kuma tacigaba,
" walh abu namishi shine yajawo yamun haka kawata taban shawara muka sa mishi",
Nan dai Aisar ta tona ma kanta Asiri daga doctor din har nurse salati sukai suka sanar da Allah,
" dr.bilki kingani tajawo ma kanta haka fa ranar doctor Rahama tayi fama da similar case din nan",
Ajiyar zuciya dr.bilki tayi " uhm Allah yakyauta yakara tsare mana yara yanzu ke kinkyauta kenan,
" a gaskiya rayuwar da yanmata like yanzu sam ba rayuwar kirki bace kudunga ba namiji kanku tun a waje,
" sannan abun takaici kunaso in anyi aure a zauna lafiya tata za'a zauna lafiya bayan ku kuke lalata komai tun a waje anzubar da mutumci wa'iyazubillahi",
Nan dai tayi ta ma Aisar nasiha me ratsa jiki,
Inda a karshe suka diddinketa bayan sunfi to ne dr.bilki tace akira mata Aayan dan tanason ganin su tare,
Tayi Hakane kuma dan masu nasiha da kuma basu shawarwari." sis naja'atu yakike ganin zamu bullo ma lamarin nan ne",
Alina ta tambaya nurse din girgiza kai sis naja'atu tayi,
" nifa gaskiya a nawa tunanin I think telling Aaliyah mom is the right thing to do a wannan lokacin,
" dan we can't protect her a yanzu dan is beyoung our powers",
Shiru Alina tayi tana nazari akan shawarar da sis naja'atu tabata dan tabbas,
Shawara ce wacce yakamata su duba dagowa tayi ta kalla sis naja'atu,
" gaskiya ne you are right inaga wannan shine lokacin daya kamata mushigo da parent dinmu ciki",
" yes Alina" sis naja tafada tare da dafa kafadar alina,
" amma wani hanzari ba gudu ba kina ganin Faruk zaiyi na'am da wannan shawarar kuwa",
Murmushi sis naja'atu tayi " walh bansani ba amma why not kifada mushi muji tsarinsa",
" Hakane nayi ta calling dinsa tunda mukai waya amma shiru no answer sam",
" ayya maybe yana wasu abubuwan ne he will call let wait for him for a bit",
" owk to nizan shiga na duba jikin Aaliyah kafin musamu ya kiramu dan musan next move dinmu koya kikace",
" nima kinsan inada patients so bari nima naje nayi nawa aikin tun farida basu kaini ba",
Dariya Alina tayi " kai farida din nan akwai bala'i walh jiya ae naji sunyi da wani",
" aifa sai addu'a Allah yashirya ta"
" Ameen amma zanso ta sama me dan faffasa mata sheggun bakin nan nata",
Dariya suka sheka dashi " uhm ba ruwana nayi nan",
Da Dariya suka rabu kowa yatafi nasa duty din." Gaskiya Aayan you have shame me walh haba taya zaka sama mace kayi mata wannan mugun aiki,
" walh bantaba expecting zakayi abu haka ba duk neman matan ma fatana zaka daina someday",
Cike da tausayi da haushin abunda yafaru yake kallon Faruk,
" walh believe me and trust me walh Allah ko kadan is not my intention ban taba tunanin yin abu haka ba you know me better",
" please Aayan don't lie to me how could you do such a cheap things irin wannan,
" and here you are creating a story to tell when you are in your right state of mind,
" both physically, mentally and spiritually so",
Cike da bacin rae ya daki hannunsa jikin wall din,
" how can I explain to you walh tallahi bansan meya faru ba infact I wasn't conscious I can't even remember how it happens",
" owk zanyi kokarin a yarda but zanso Jin meka iya tunawa aci...."." Aayan zai iya shigowa ciki doctor nason ganinka",
Nurse din ta katse masu hirar da suke haka dole Aayan yashiga office din yabar Faruk a tsaye,
Duba aljihunsa ya shiga yi sai a lokacin ya tuna yabar phone dinshi gida " oh shit",
Yafada cike da takaici tuna Alina zasuyita nemansa,
Zaune ya tadda doctor a office din nata yayinda Aisar ke kwance,
" doctor ya jikin nata"
Dago kai tayi suna hada ido yayi saurin sauke nasa idanun,
" A gaskiya da naso sako iyayen ta da hukuma kan abunda yafaru tsakaninku amma saita fadamun yadda kuke cewan kunsaba,
" Sai dai nayi mamaki da ta fadamun hakan dan abun haka na faruwa da virgin ne meyasa ka aikata irin wannan rashin imani malam",
Aayan da tunda tafara magana yaji jikinsa ya mutu,
" walh bansan meya faru ba s....",
"Amma aurenta zakai ko",
Ta katse mai zancen da tambayar da sauri ya dago,
" gaskiya I can't marry Aisar",
Aisar dake kwance Tana jinsu wani irin hawaye ne masu zafi Wanda bata taba sanin Tana dasu ba ke bin kuncinta bata,
Taba sanin zancen da yar uwar ta ke fada mata na cewa,
" duk macen da taba da namiji kanta tun a waje to ta riga da ta zubarma kanta mutunci",
Sai yau abubuwa da dama suke dawo mata " shikenan nashiga uku" tafada batare da tasan maganar tafi to fili ba daga doctor har Aayan maida kallonsu sukai kanta....Sai a next page👏👏
ESTÁS LEYENDO
KOREN MACIJI
Ficción GeneralA story about twins sisters who got separated during birth but later got reunited in strange way.