" baby please kizo muje",
Kallonsa ta tsaya yi tarasa ma abunda zata ce mishi,
Wani irin kadawa jikin Aayan yake baisan lokacin da ya fisgota cikin mota ba har sai da tadan bugu,
" please Aayan",
Wani irin cafka yakaima bakinta kissing dinta yake kamar zai cire naman lebenta duka,
Dakyar ta samu ya saketa " rufe kofar" a lokacin yanayin da take ciki yagama tsorata ta Sam ta kasa musa mishi,
Figar motar yayi suka koma gida dakyar ya iya shiga da motar cikin gidan,
Parking dinma wani iri yayi baya cikin set dinshi,
Gefenta ya zaga ya bude motar ganin zata bata mishi lokaci gaban gate man dinsu ya kinkimeta zuwa side din shi wannan karon baitaba shiga da mace ba sai yau,
Yana shiga bai bata lokaci ba uwar daka direct ya isa ya wurgata kan gado sai zazzare ido take,
" nashiga uku",
Komawa tayi tana kakkamewa a gadon rigarsa ya fisge ya yar ya koma ya kwabe wando daga shi sai dan guntun Wando yayi kanta,
" please Aayan dare yayi kamaidani gida please",
Ko sanin tanayi baiyi ba baida buri na ganin ya sama natsuwa a gunta a wannan lokacin,
Idonsa sunyi jazur shikansa jikinsa bari yake a wannan lokacin.Afka mata yayi dole ta saki jiki dan karya ji mata ciwo tun yanayi Tana daurewa,
A yanzu sam takasa jurewa dan azabar da jikinta suke mata,
" nashiga ukuna"
Tafada tana kuka Tana kokarin ture shi daga jikinta,
" dan Allah Aayan kayi hakuri kabarni haka da zafi walh nashiga uku please",
Ina sai magiya take tana kuka amma Ina sam har lokacin baiji normal ba shikansa azabar yake ji inya tsaya,
Sunjima tana daurewa Tana mai magiya karshe ihu tasa mishi tana kai mai duka da ya kushi duk inda tasamu a jikinsa,
Tun tana yi har karfin nata ya kare sosai take azabtuwa bai barta ba sai Safiya ya sama sauki,
Dan baisan ma bacci ya dauke shi ba sai da gari yayi tarrrrr ya bude ido yaganshi a wannan yanayin,
" innalillahi Wa'inna Ilaihir raji'un" Yafada yana rufe baki tare da sa hannayenshi akai,
Gadon duk ya baci da jini " Aisar! Aisar!! Aisar please get up please" girgiza ta yake yana kiran sunanta amma Sam shiru,
Toilet ya tafi da gudu ya debo ruwa yazo ya yayyafa mata wani irin nannauyen ajiyar zuciya ta sauke,
Ashe dama sumewa tayi sai dai bata iya yimasa magana ba." Aayan ka barni"
Tafada tana tuttureshi wayarsa ya dauko da sauri cikin tashin hankali ya kira Faruk,
Faruk dake part dinshi yana bacci dan bai bar gunsu Alina da wuri ba ringing din wayar ne yata dashi,
" please Faruk I need your help kazo dakina yanzun nan",
Yadda yaji muryar Aayan ya tabbatar mishi abune babba,
Tashi yayi yadau shirt dinshi yasa yafita da sauri ya nufi cikin gidan yayi sa'a ko bakowa,
Suna ciki dan haka yakarasa da sauri yana zuwa baiyi knocking ba yasa kai ya bude kofar,
" muje"
Cike da tashin hankali Aayan yamai magana direct suka shiga dakin yadan rufe mata jiki da zanin gado,
" subhanallahi what on earth have you done",
" Faruk yanzu kawae meye mafita" itako Aisar banda kuka ba abunda take yi,
" dole mukai ta hospital dan da ganin jinin she need help",
" but Faruk tata zamu fita da ita bayan kasan momy na nan insu dad basu nan",
Tabashi Faruk yayi " don't worry we can get her out somehow let me chack" Kara fita Faruk yayi,
Saikuma ya dawo gunsu " ka taimaka mata tashirya muje ko",
Da sauri Aayan yakoma dakin dan taimakonta." Khadijah Yau banjin zuwa gun aiki Sam walh",
Dagata Khadijah tayi " meyasa" murmushi Alina tayi,
Zatai magana wayar ta tashiga ringing amsa ba tayi tare da sallama,
" what!?",
Tafada da sauri har wayar hannunta na faduwa,
Lokaci guda ta rude " zasu kashe Aaliyah",
" subhanallahi ki kwantar da hankali ki nutsu",
" meya faru"
Asiya dake gefe ta kwaci wannan tambayar,
" karki damu Asiya zanmiki bayani amma ki taimaka ki kawo mata ruwa Tasha",
Tashi Asiya tayi tabarsu inda Khadijah keta faman lallaba Alina,
Tashi tayi cikin zafin nama ta nufi kofar saura kadan ta manaje Asiya " inazaki",
Asiya dake dauke da cup ta tambayeta batare da ta tanka daya cikin su ba tadau Jakarta tafice,
Khadijah ce ta dau wayar ta tashiga neman Faruk amma Sam Tana ta ringing no answer,
Hakan yasa hankalin ta yakara tashi sosai,
Asiya mamaki su take dan haryanzu cikin su babu Wanda Yafada mata me ke faruwa Sam,
Sai dai tasan tabbas koma meye ba karamun abu bane shi din." walh zan sassaba maku a cikin gidan nan walh in baku sanar dani Ina Aisar tashiga ba",
Momyn su nafisat da ita kanta nafyn duk a tsaye suke cikin tashin hankalin rashin ganinta,
" Nidai nasan walh yaran nan basu taba kwana ko ina ba sai wannan karon",
" umma bari nakara duba gidansu kawar nan tata kozata San inda take",
Nafy tafada tare da cigaba da kiran wayar baa jima ba aka dauka inda naji Tana tambayar ta,
Sam duk Wanda aka kira baisani ba " Alhaji kana ganin ba zamuyi report ba"girgiza kai yayi,
" eh nima Ina tunanin gwanda akai zancen police station tunda ankwana tunjiya da safe fa",
" toshikenan bari naje yanzu nayi report ke ya batun aiki",
Cike da damuwa nafisat ta girgiza mai kai " abba sai angabra zan iya zuwa yanzu konaje bazan iya komai ba",
" toshikenan mine tare dake police station din",
Batare da ta musa mai ba ta yarda tadau hijab din sallan ta tasaka sukai ma umma su sallama." daure ki tashi muje Aisar"
Wani mugun kallo ta watso mishi "naki tashin",
" yanzu da ba lokacin wasa bane kitaso muje asan abunyi",
Kokarin tashi tafara sai kuma tasaki kara ta koma " ni walh bazan iya tashi ba Aayan da zafi Allah",
Jin ihun ta yasa Faruk dake tsaye falo yana jiran su yadawo dakin,
" meke faruwa"
" takasa tashi da zafi"
Tsaki Faruk yayi Ina zuwa ya wuce yabarsu suna hayaniya,
" koma meya faru kefa kika kawo kanki walh Aisar",
Hararshi tayi " Dana kawo kan nawa kai meyasa ka yarda kuma wannan ae zalinci ne ka aikata mun",
"Mtsw maganin ki kenan gobe kya Kara biyoni da neman wannan harkar tunda nayi nayi kinki,
" seriously bana Jin normal abune yafaru dan I can't remember a lot of thing",
Sunkui da kanta tayi Jin kalaman tuhumar da ke kokarin fitowa gunsa Sam bazata so ya fahimci abunda tamasa ba,
" inkun gama cat and mouse din naku kana iya daukarta kasa ta cikin ruwan tadan gasa jikinta zata ji sauki",
Yana kaiwa nan yafice abunsa tabe baki tayi,
Tabi bayan Faruk da harara " banda kaddara me zaisa har sai an nema taimakon mutum,
" shiba kowa babba komai ba sai shegen inyayi da girman kan tsiya".Wani irin haushi da takaicinta ne ya shiga Aayan,
" inkin gama wulakanta mun dan uwa Ina iya daukarki",
Tabe baki tayi ta sani Sam Aayan baison laifun Faruk ko kadan a rayuwarshi,
Abun ba karamun haushi yake bata ba daukarta yayi yaje ya zunduma ta a bahun din ba lallaba ba komai,
Har saida tayi dan Kara " inkin ji dadi saiki taso muje ko",
" haba malam ae kabari nagasa jikina saboda duka kai ka jawo mun wannan mugun aiki sai kace wani beast",
Sosai ran Aayan ya baci da kalamanta amma ya zaiyi tunda barna yayi dole ya lallaba,
Yasamu su rabu lafiya sai dai Sam bashi da memory kan abunda ya faru da su a daren jiyan,
Fita yayi yabarta a toilet din turo baki tayi,
" shikenan Qawa kincuceni yanzu ga irinta nan haka kawae ya batamun jiki walh saina aura Aayan kota halin kaka kuwa,
" dan bazan dau wahala a banza ba walh yaci banza bulus a ina wasa ne ma wal....",
" ya wannan kike ko zance" ya katse mata surutun da take yana tsaki baitaba Jin,
Bacin rai kan abunda yake aikatawa ba irin Yau ace har ya kawo mace dakinsa wannan abu yafaru,
Wanda burinsa bai wuce in hakan zai faru ace da matar da ta sunnah ba irin yanmata masu zubar da mutuncinsu ko ina ba,
Abunda ke Kara bashi haushi ma ita ba virgin ba tunda ba yau yafara sex da ita ba amma ya rasa meya faru Yau din ta zama daban,
Mtsw "I hate you Aisar",
" magana kake nakusa fitowa"
Tafada dake yana kusa da kofar bayin nan ta kamalla dakyar suka fita da ita kamar wasu barayi,
Me gadi abun mamaki ya basa yadda suka fito suna rike da Aisar kuma daga part din Aayan abunda bai taba gani ba kenan............Sai mun hadu a next page mai zuwa very soon Insha Allahu😘👏

DU LIEST GERADE
KOREN MACIJI
Aktuelle LiteraturA story about twins sisters who got separated during birth but later got reunited in strange way.