🅿️186 to 190
Zaune yake amma fuskarshi lullube take bata iya ganin fuskarsa " sannu ci abincin",
Maida hankalin ta tayi kan plate din gabanta banda loma ba abunda take da sauri2,
Kamar za'a kwace plate din binta Faruk yake da kallo wasu irin azabbun kwalla ne ke zubo mishi,
Rintse idanunsa yayi gaba daya Sam bai son kallon halin da Alina ke ciki duk ta rame ta kode,
Tayi baki Wanda baisan Alina sosai ba bazai taba gane ta koya yarda ita ceba "nagama",
Bude idonsa yayi a hankali " Kisha ruwan mana",
Aiko kamar dama jira take har hannunta na bari tadau robar ruwan ta kafa bakinta rabi ma zubewa yake,
" ya rabbi"
Abunda Faruk ya furta kenan " nasha amma dan Allah kai wa....",
"Kul nace kibari sai munje gida zamu tattauna kinji",
Bata musa mishi ba duk da wata zuciyar na shaida mata harda shi a kid napping dinta kuma ta yarda take binsa amma tuna cewan taimakonta yakesonyi yasa ta saki jikinta dashi,
Cike da mamaki ta tsinci kanta " what Aayan mansion",
Kada kai yayi yasan da tasan gidansu Aayan sosai abubuwa ke yawo a ranta da uban tambayoyi,
" muje"
Ya nuna mata part din da yake dan zama daga mutum ya shigo gate." what is going on kawae yanzu ka amsa mun who are you",
Sai a lokacin ya bude fuskarshi duka ganin Faruk ba karamun shock tajiba " Faruk!",
Cikin wata iriyar murya ta fada sunan me wuyan fassara,
" why! Why!! Why!!!did you do this to me Faruk nazata nida kai mun zama daya,
" mena taba yi maka ka aikata mun wannan mugun aikin a rayuwata kuma kasan Aayan abokinka saurayina ne amma,
" kai mana irin wannan mugun aiki tabbas kacika macuci munafuki azzalumi wal....",
" shhhhhhhhhhh" yamata yayinda ya daura yatsanshi kan dan busasshen lips dinta,
Idonsu ne ya hade Faruk Sam kasa dauke eye balls dinshi yayi Sam daga nata,
Ganin irin kallon da yake mata yasa ta bude baki ta cije yatsar tashi " wai wash ouch",
Yafada cikin Jin zafi a lokaci daya tashi tayi da niyyar fita ya baiyi yunkurin tsaida taba harta kai kofa,
Jin bai tanka mata ba yasa ta tsaya cak " why do you stop"
Ya tambayeta bata bashi amsa ba tajuyo tadawo inda yake tsaye " because akwai amsoshi da dama da nake bukata wadanda kai kadai ne zaka iya banisu,
" abu na biyu zuciyata takasa yarda cewan zaka iya cutar dani haka kawae nakejin akwai babban al'amari cikin wadan nan lamarin"." tabbas zuciyar ki batai miki karya ba amma a yanzu inaso ki shiga kiyi wanka,
" ki sama natsuwa akwai inda zankaiki inda a nan zan baki dukkan amsoshinki wannan karon",
Bata mai musu ba ya nuna mata toilet harta kusa shiga yace " please zanje nasayo miki yan abun bukata dan Allah don't show yourself to anyone please",
Cike da mamaki ta amsa yafita Tana shirin shiga wanka ta kawae sai taji tanason searching dakin,
Wardrobe din ta bude inda tafara dube2 ta jima a haka taji motsi " knock saboda Faruk maybe yana ciki",
" no megadi yace yafita so let's go in" jinsu yasa da sauri tashige bayan bed dake akwai space nan ta buya,
Cikin wani irin yanayi take jin Aayan dinta da wata mace banda surutansu da sambatu ba abunda takeji,
Sosai yake Jin zuciyar ta na konewa kamar tafito ga azababen kishi daya tsaya mata cak a makogogro,
Sun shafe lokaci me tsawo a wannan yanayin taji macen tace " baby wannan gyale ne kodai abokinka yafara baki",
" no I don't think so Faruk baya wannan maybe dai kawae there most be a reason",
Dariya Aisar tayi " why kake kare mishi don't forget he is an adult it can be him and.."." oh stop it Aisar Nina San Faruk ba haka yake ba and just because he is adult doesn't mean zaiyi wannan shirmen,
" wait a minutes kina tunanin kowace budurwace ma irinki dake wannan shir....",
" dakata Aayan na lura ko yaushe baka loosing chance kake insulting dina kawae dan,
" Ina baka jikina don't forget baka kadaine namiji ba",
Dariya Aayan yayi " oh I see dama irinku ne yanmatan dake bin maza kuna bada kanku to ko saboda abun nan dakika fada I can't marry you Aisar dan ko anyi zan dunga suspecting dinki ne dama ya lafiyar kura",
Bata sake tanka shiba ta wuce toilet tayi gyara ta shirya tafice a dakin komawa yayi ya kwanta harda ajiyar zuciya,
" kaji mun tsiya like I am forcing her" tsaki ya fara latsa phone dinsa,
Alina dake bayan gado sosai ranta ya sosu da abunda Aayan yama wannan yarinya (Aisar),
Duk da Tana kishi amma haka nan ta tsinci kanta da takaici da Dana sanin Yadda dashi a baya da tayi da bashi kanta,
" shin dama kallon da Aayan kemun kenan",
Abunda tafada a ranta kenan " tabbas fadan gida da islamiya ya tabbata sosai take data sanin zubda mutuncinta datayi a waje." hello baby"
Muryarsa ce ta katse mata tunani "baby yaushe zamu hadu I am missing you",
Dake a speaker yasa ganin shi daya ne muryar deeja ta karade dakin,
" aa bazamu hadu ba akwai matsala"
Tashi yayi zaune " bangane bazamu haduba bayan kinsan Ina missing dinki sosai",
Murmushi tayi Wanda har saida yaji sautin,
" uhmm jiya bayan tafiyarka Aaliya suka sama misunderstanding da mom dinta,
" harta kai mom din ta duketa yanzu haka muna asibiti",
Tashi yayi tsaye sosai wannan karon " amma meya faru me yayi zafi",
" bansaniba nima tarar wa nayi" nodding din Kansa yayi,
" owk bakomai saina shigo asibitin" har zai kashe yaji Tana " please karka ce aguna kajifa baby",
" bakomai baby wannan secret dinmu ne",
Nan dai ya gama surutunsa ya kashe wayar." dad need to hear this" Yafada tare da daukan kayan sa ya shirya yafice Alina zuwa,
Yanzu wannan lokacin kwanyarta ta kulle tarasa ta Ina zata fara solving puzzle din nan,
" WACECE baby wacce ke tare da Aaliyah?,
" meya hada Aaliyah da Aayan mezai fada ma Dadynshi kansu",
Duka bata da amsa dakyar ta tashi tashiga wanka,
Bata jima da shigowa ba Faruk ya shigo dauke da ledoji kayayyakine yasiyo mata sosai,
Nan tashirya tamai godiya basu bata lokaci ba suke fice dan kai ta inda yayi niyya." shin usman kana tunanin abunda nake tunani",
Kallon abokin nasa yayi cike da alamar tambaya " meye kake kallona ko ka manta bukatar mune",
Alhaji usman dai still baice komai ba " Ina magana kan labarin yarinyar nan da muka gano ne",
" kai dai mun bayani dallah dallah dan Sam ban fahimci inda ma dosa ba",
Tabe fuska Alhaji sani yayi " dadina dakai kenan walh komai baka dauka sai anma dallah2 Ina nufin it can be opportunities for both of us to replace the real heir with the fake one I think through this new girl we can have the companies and everything in our hand ko baka gane ba haryanzu",
Tashi Alhaji usman yayi cike da mamaki " you are right sai dai da naso using opportunity din nan ne dan nashiry da yar uwata",
Harararshi Alhaji sani yayi ta gefen ido "kafa kika da wata magana how many years mukai dan samun wannan damar amma kake so ka badashi saboda kanwarka,
" don't forget zaka iya samun su a tare dan da munsama komai a hannun mu dole kaine babba akanta and she has no choice but to bow before you my friend so kadaina thinking din bata mana plan komai zaizo dai2",
Haka nan kuwa ya shawo kan abokin nasa.
" tabbas I have to do something about wannan feelings din nashi na brotherly bond",
Abunda Alhaji sani ke tunani kenan a ransa ganin tabbas aikinsa na kokarin wargajewa.Short page like always ayita hakuri damu nagode 👏.

YOU ARE READING
KOREN MACIJI
General FictionA story about twins sisters who got separated during birth but later got reunited in strange way.