🅿️86 t0 90
" take the damn food saboda bazan ciba sainaga oganku" kallon ta Salma tayi,
" so kina sha'awar mutuwa da yunwa ne" murmushi tayi,
" hmm da rayuwar danake ciki Salma gwara mutuwa ta aha gawana" girgiza kai Salma tayi tare da tabe baki,
" Asma'u kenan kiyi kokarin daina kirama kanki mutuwa dan Wanda ya ajiye ki Sam bazai so mutuwarki ba",
" Salma baki tunani iyayena suna cikin damuwa rashin ganina iye",
Murmushi Salma tayi " ae iyayenki sunriga sun San kinmut....", a tsorace Alina ta mike tsaye,
" what!" Tafada tana daura hannunta akai sai a lokacin Salma tagane ta saki layi,
" Salma! What is going on" daniel yafada daga bakin kofar sosai jikin Salma ke kadawa,
" nothing sir" tafada bakinta na rawa Alina kuwa Kara tambayarta take,
" are you sure" yakara maka mata tambaya jin ihun Alina yasa yasa kai zuwa dakin." please asma'u kiyi shiru ki rufa mun asiri zan fada miki komai" Ina ko kadan Alina batasan tana yiba,
" mekikai mata take ihu tana kuka" ya tambayeta sanda ya karasa gun,
" walh bakomai sir I didn't say anything",
" mekike fada Salma kina nufin ance namutu" Jin haka yakalla Salma da sauri wacce jikinsa ke kadawa,
Kai hannu yayi tana matsawa baya yana matsawa " you dare do that" girgiza kai take tana " I am very sorry sir",
Sam bai saurare ta ba yajawo kitson kanta dayaji attarch yafita da ita, Alina dake binsu dai2 kofa ya tura ta baya yaja kofar,
Ga mamakin ta bai tsaya ko inaba direct dakinsa ya wuce da ita sauran na kallonsa ya shige da ita suna dariya, bai sauketa ko inaba sai kan bed dinshi,
Ganin kallon dayake mata yasa ta share hawayen da take tare da kara shigewa bed din tana sakar mai murmushi,
Cire zip din gaban rigarta tayi tuni kirjinta suka bayyana daga nan suka dukufa a mummunan aikinsu,
Sun dau lokaci me tsawo suna faranta ran junansu daga bisani suka nitsu,
Gefe yakoma ya kwanta yana kallonta kallonshi itama take tana mai murmushi,
" now you can go" abunda yafada kenan Sam bataso hakan ba especially saboda information datake son samu gunshi, amma tadan tunda anfara zata samu murmushi tayi tafice sauran dariya sukaita binta dashi suna musu kan whose turn will be next ba tare da takulasu ba takoma dakin da Alina take." Asiya ki fito lokacin school dinki na tafiya gashi baban salim na jiranki",
Tabe baki tayi tana saurar ya Aisha " yaje kawae ni banso yana kaini gwanda aban kudin abun hawa nasan hanya", tafada tana sa hijab dinta,
" hmm to kinyi kadan walh maza kofito kiwuce" Jin haka yasa Asiya dan bubbuga kafafunta,
" wayoo wannan mutumin niban son hada hanya dashi", tafada a hankali tana kunkuni badan taso ba tafito,
" yauwa yar kan wata kokefa a dawo lafiya",
Sallama tamata ran nan a bace tafita bakin machine dinshi ta tarar dashi,
Juyowa yayi ya kalleta bako alamun murmushi fuskar shi hakan yasa takama kanta ganin yana yinshi,
Zata hau kenan abba Afra yafito " ah har za'a wuce ne" yafada yana mata dariya baban salim sake tamke fuskarshi yayi hakan yasa takasa mai magana,
Wata irin gaisuwa sukai wacce bazaka taba cewa ga nufin kowa ba sai dai abban Afra na mamakin canjin da baban salim yake nuna masa,
" Mamama ki hau ki zauna mutafi haka nan" haka tayi tana turo baki sauka dau hanya." sauko" yafada bayan sunbar unguwar su sosai,
" ae to bamu kaiba" tsayarda machine din yayi " nidai nace kisauka" dole nan ta sauka shima sauka yayi ya gefen wani inuwa ya tsaya,
" taho" binshi tayi itama din ta tsaya,
Shiru sukai na tsawo 5mins " zanyi latti" tafada sanda ta saci kallonsa,
" Asiya inaso na rokeki wani abune" zaro ido tayi tana kallonsa " nikuma" tafada tana nuna kanta,
" to inba dake ba dawa nake tsaye agurin nan iye" yafada cikin dan hade rae,
" banson sake ganin kinfita zance a gida kina jina koda da hameed ne kuwa bare wani" zaro ido tayi,
" tab walh saina kulashi tabdi jam wannan dan gayen" jiyayi kamar zai maketa agun dan bakin ciki,
" ke! Asiya banson shashanci karna Kara gani bare ji nadai fada miki" yanayin yadda yayi magana cikin fushi yasa taja bakinta tayi shiru,
" tab walh ko baba bazai hanani kula dangayen nan ba", tafada a hankali batare da sanin yafito ba,
" mekikace" zaro eyes tayi " bakomai walh" girgiza kai yayi cike da takaici " hau muje" yafada tare da tada machine din role da bakin tsiwarta tahau suka tafi.
![](https://img.wattpad.com/cover/179699177-288-k782076.jpg)
YOU ARE READING
KOREN MACIJI
General FictionA story about twins sisters who got separated during birth but later got reunited in strange way.