🅿️206 to 210
" lafiya meyasa kike ihu instead of salati",
Jin muryar yakara firgita ta tashi tayi da sauri,
Tsaye yake bakin window din hannunshi zube cikin aljihun shi ya juya mata baya,
Kallon bayan sa take tana tunanin ko shine,
" surprise!"
Tafada sanda ya juyo wani irin mugun faduwa gabanta yayi,
" ya haarun!",
Tafada da karfi tare da saukowa daga kan bed din duk bata cikin hayyacinta tayi wani iri,
" dan Allah is taimakeni ka daukeni a nan gun ya haarun",
Murmushi yayi sanda ta tunkaro shi da gudu tare da rike mai riga " ka taimakeni dan Allah",
Wani irin rikota yayi yasa ajikinshi " zan taimakeki kinji kanwata" Yafada a hankali,
Tare da lumshe idanunsa lokaci guda ya hau shashshafeta yana shinshinar wuyarta,
Yana da damkarta tuni haarun yafita daga cikin hayyacinsa sosai,
Jin abunda yake mata yasa tafara kokarin kwatar kanta,
Dagowa yayi yakalleta tuni idonsa sun kada sunyi ja wani irin tsoro ne yakara shigar Asiya,
Sake kokarin kwatar kanta take sanda taji ya manna bakinsa cikin nata batare data shirya ba,
Kuka take tana by gunsa amma Ina cak ya dagata yakai kan bed ya watsata inda Asiya tacigaba da kuka Tana rokarsa da yayi hakuri ya kyaleta.Murmushi yayi tare da fadawa kanta kan bed din wannan karon kokarin rabata da karanta yake ta karfi,
Dan har yafara yaga mata kayan jikinta banda kukan Asiya ba abunda kake ji a compound din,
Zip din rigar ta yafara kokarin cirewa ganin zai masa wahala yasa ya fara balleshi ta karfin tsiya,
Har saida Asiya ta kuma zabga uban kara,
Knocking din da aka shiga yi a kofar ya dakatar dashi daga abunda yake shirin yi,
" waye!",
Yafada da karfi,
" boss na nemanka",
Wani irin bacin rae yaji ya dakeshi tashi yayi,
Asiya kuwa jikin ta banda rawa ba abunda yake hannuwanta tasa a jikinta Tana rufe jikinta,
Sa rigarsa daya kwabe yayi ya nufi kofa yakara juyowa yana kallonta " bamu gama ba we will meet soon",
Yana fada yasa kai yafita yabarta kwance Tana wani irin azababben kuka sosai take jin,
Tsanar haarun a zuciyarta da ranta ji take kamar ta kashe kanta ta huta dan takaici datake ji tattare da ita,
Hannunta tasa a bakinta Tana wani irin goggewa tuna yadda yayi ta kissing dinta ganin takasa goge abunda takeso,
Yasa ta koma dirzar su jikinta Tana guga especially wuyarta,
Amma still maimakon tasama sauki sai Kara shiga damuwa take a haka ta tattaro zanin gadon ta shige ta rufe kanta gaba daya.Shiga falon yayi Wanda tsit kake ji banda karar Tv Wanda da alama ball ake kallo,
Hango shi yayi zaune yana kallo rike da remote a hannunsa karasa wa yayi ya tsuguna gabansahi,
" sannu da hutawa",
Juyowa boss yayi tare da watsa mai drinks dake gefenshi,
Tashi yayi da sauri cike da mamakin abunda boss din ya masa,
" kai wani irin dabba ne"
Boss din ya tambaya yana kallon haarun " am I not talking to you" still yayi agun yana Kara kallon boss Wanda a alamunsa ba wasa,
" kasan mena tsana a duniya"
Girgiza kai haarun yayi wani dan murmushin gefe boss din yayi,
" Kukan mace!",
" ae to......",
" dakata Ina sane da is a deal ae but bamuyi saika sakata kuka zaka samu ba ko",
Girgiza kai haarun yayi,
" bazata bani hadin kai ba muddun Tana cikin hayyacinta",
Murmushi boss din yayi " yanzu kai duk wayewarka bazaka iya making dinta unconscious ba",
Murmushi haarun yayi " yes I can but nafison Tana sane ta nan ne zata dunga tunawa da abunda yafaru harta soni",
" hahahaha" Dariya sosai boss yayi har saida ya isheshi,
" do you think is the best way to rape a woman in order to have get her heart",Shiru haarun yayi
" to bara kaji bazata taba Sonka ba har abada is better ma kasan mekake so tun wuri,
" idan jikinta kakeso have it in heart ne ma to but you need to decide but make no mistakes don't get into my business owk,
" and yes karka kuskura ja kuma abunda kayi inacikin gidan nan make sure kayi in bana kusa owk",
Kada kai haarun yayi yatashi amma zancen boss kemai yawo tabbas kafin yayi komai he need a plan,
He need to think in other for him to have his peace of mind." Amma ke new ce a hospital din nan ko dan banjin nataba ganin face dinki ba",
Alina kallon momy tayi tare Kara gyara rufin da take ma face dinta,
" amma meya sama fuskarki" granny ta tambayeta,
Bataso basu su duka amsa but haka nan tasan dole ta amsa saboda warware zargi tsakaninsu,
" eh ni sabuwace bana bude fuskata ne saboda nataba konewa",
" ayya sannu",
Wucewa tayi tayi IV din cikin drip din ta fice,
Tana ji su mom na jajanta mata sosai take jin tausayin kawar ta hakan yasa ta labe a window,
Tana kallon Aaliyah dake kwance kan bed,
Tana tuna last ganin data mata har sukai shopping,
" Aaliyah Insha Allahu zaki tashi I am here to make sure of that da taimakon Allah",
Wasu irin zafafan hawaye ke sauka daga kan kuncinta,
" Sister lafiya"
Wata Nurse ta tambayeta saurin goge fuskarta tayi tare da juyawa,
" lafiya kalau ba komai",
" no need to hide anything from me Faruk yasanar mun da komai ni sunana naja'atu",
Tsayawa Alina tayi tana kallon tsaleliyar budurwar data kira kanta da naja'atu,
Kyakyawa ce ajin farko ta hadu sosai but jin Faruk bakaramun faduwa gabanta yayi ba." kinyi shiru sorry nacikaki da surutu muje ko",
Girgiza kai Alina tayi " ko inadai tunanin yadda zamu kwaci Aaliyah ne hannun wadan nan azzaluman",
" shhhhhhh you need not to fear owk baby",
Sunan data kirata ne yasa takara kallon naja'atu,
Wacce ta riko hannunta wannan karon suka fara tafiya,
" but ya kikeji kasancewarki doctor but Yau kinzo a nurse",
" bakomai I will do anything walh naga Aaliyah ta tashi",
Murmushi naja'atu tayi " hakane kam amma tabbas friend dinki tayi dace da kawa tagari sosai kuwa,
" how I wish Nima zan zamo kawarki haka kawae naji Inasonki tunda naji labarin ki gun Faruk",
Cike da mamaki Alina ke kallon naja'atu,
" yes yazama dole naso duk abunda Faruk ke so a rayuwa ta" shiru tadan yi na dan lokaci,
" anyway forget about that amma kawarki natashi zaki nema aiki ko",
Daga kai Alina tayi but kasan zuciyarta tambaya ce kan naja'atu,
Wacce Sam ta kasa fahimtar inda ta dosa office dinsu direct suka wuce dan kusan 10:30am,
Suna so su huta suci abinci dan dayawansu kan baro gida batare da breakfast ba." Amma Aisar kinbani mamaki sosai yanzu dama duk wayewarki ta banza ce haka,
" har zaki zauna namiji na fada miki magana kina binshi kina mika mai jikinki,
" dan Allah dubeki ki duba halittar ki dakyau son kowa dake kin Wanda ya rasa",
Girgiza kai Aisar tayi " bazaki gane bane Abida inama Aayan son da banajin zan iya bar ma wata mace ta moreshi a rayuwata sam,
"Abida Aayan is my life I can't Loose him please ya zanyi",
Tabe baki Abida tayi tana kallon friend din tata,
" tunda haka kike sonshi inaga kawae akwai solution matso kiji",
Rasa mata abu tayi a kunne ni kaina banji meta fadi mataba sam,
Shewa sukai tare da tafawa " tashi muje kawa ta baki da sauki a shirye nake walh",
Dariya Abida tayi ta tashi nan suka dau shirginsu suka fice abunsu.See you guys in our next page in mai kowa me komai yakaimu Ameen👏👏👏 Mimsqueen taku ce 👌
KAMU SEDANG MEMBACA
KOREN MACIJI
Fiksi UmumA story about twins sisters who got separated during birth but later got reunited in strange way.