🅿️121 to 125
Can gida inda Khadijah da Alina ke zama suka wuce da ita direct,
" fito mushiga ciki",
Kallonsu Asiya ta tsaya tanayi Tana tunanin kar dai suma cutar da ita zasuyi,
Ganin irin shirun da tayi yasa Alina tagano abunda take tunani,
Murmushi tayi " bazamu cutar dake ba taho muje",
" A'a bansan kuba"
" kiyi hakuri kishigo walh tallahi ba abunda zamu miki muba mugayen mutane bane",
Jin maganar da Faruk ke fada yasa Asiya tayarda dasu din ta sauko suka shiga ciki,
Phone din Faruk ne yayi ringing kallon Alina yayi " Alina from hospital",
" answer it"
Tafada sanda ta amsa key din dakin nasa na zaure suka shiga ciki itada Asiya,
Shikuma fita yayi dan zuwa answer call dinsa,
" zauna nan"
Kallon dakin take tana waige dake akwai wutar Nepha ganin pics din Alina ko ina ya bata mamaki,
Tana kallo Tana kallon Alina wacce ke kokarin kiran Khadijah,
" kizo mundawo muna dakin Faruk",
Ta kashe wayar baa dau lokaci ba Khadijah ta shigo dakin,
Cike da mamaki take kallon bakin fuskar,
" Asma'u WACECE wannan" tafada tana nuna Asiya,
" murmushi Alina tayi " yanzu dai ba wannan ba ki nemo mana abinci tukunna zakiji komai",
" sannu",
Tafada tana kallon Asiya wacce ke takure gefe.Harta sa kai saikuma ta juyo " but kamar Tana bukatar wanka da sauyin kaya ko",
Kallon Asiya Alina tayi,
" gaskiya kam walh namanta"
" taso muje",
Ba bata lokaci Asiya tabi bayan Khadijah suna fita Faruk ya shigo " Alina there is problem",
Kallonsa take cike da mamaki " this girl is not Aaliyah",
Cike da mamaki take kallonsa " inba Aaliyah ba WACECE nasan dai Aaliyah ba yan biyu bace",
Daga mata hannu yayi " kisaurareni yanzu nurse ce takirani tace Alhaji sani yazo gun doctor a wannan daren,
" and Aaliyah is still unconscious haryanzu a hospital dama nayi mamakin ace Aaliyah tafito bamu saniba is possible",
Dafe kirji Alina tayi " oh my god Allah yasa kar suyi hurting din Aaliyah",
Matsawa yayi kusa da ita ya zauna " don't worry ba abunda zai faru kinji ance mom dinta ma na tare da ita and you should know that no mother will let her child to be harm in anyway",
" Hakane kam",
Tafada tana kallon Faruk shima kallonta yashiga yi,
Wani irin feelings ne ke ziyartar zukatansu,
Lokaci guda ta tuna da abunda yafaru tsakanin ta da Aayan juyawa tayi da sauri,
Tuna Faruk yana nan abubuwa sunfaru tsakanin ta da Aayan nan da nan wata irin kunyarsa da tsanar kanta ya shigeta.Koda ta juya ya fahimci abunda ta tuna amma Sam shi wannan baidame shi ba tunda komai ya wuce,
Yana so itama tamanta wannan life din yayi alkawarin bazai taba kusantarta da wani abu ba sai randa taxama mallakinsa,
" Alina komai zai zama tarihi karki damu",
Yafada a ransa batare da sanin maganar daya fada har zahiri bane,
" Faruk a gunka komai ba komai bane aguna kuma abu ne babba Allah dae yasa muga karshen wannan kulle2 din lafiya Ameen",
" Ameen" shima Yafada yana kallonta shigowarsu Khadijah ne ya katse masu tunani,
Dauke suke da tray a hannunsa suka zo suka zube,
" bro akwai mutuminka fa na dama maka yayi kyau",
" wow amma kuwa nagode",
Alina sai kallon Asiya take tana mamakin yanayinsu da komai iri daya ne ita da Aaliyah,
Hakan yasa Asiya shiga takura ganin hakan yasa Faruk yama Alina alamu da tayi sabgarta,
" tabdi jam yanzu kuma abun nan yadawo Sam bazai yuwuba walh",
Hansa'u tafada sanda tashigo dakin Tana tafi,
Dariya Alina tashi ga yi " lallai akwai work Faruk tashi kaje zance tazo gunka",
Sosai take Dariya Faruk kuwa tuni yaji ransa ya baci dan neman guri itama tayi ta zauna.Ganin haka yasa Alina tayi shiru inda ta jawo kwanon,
Fura da Nono tafara zuba mishi kamar bazai amsa ba saikuma ya karba Khadijah kuwa zuba ma Asiya abinci tayi,
Inda Asiya ta dukufa tayi ta lodawa ko sanin abunda ke faruwa batayi kamar wacce ta shekara bata ciba haka tadawo abunta,
Kallonta su duka sukai banda hansa'u wacce idonta ke kan Faruk da Alina ganin,
Alina ta zuba mai yadda suke kallon juna yasa ta tashi ta amshe kwanon a hannunsa,
Cike da mamaki su duka suke kallonta tadan jujjuya ta dibo tashiga mika mai a baki,
Wani irin kishi ne yashiga Alina tasa hannu ta kabe Wanda hansa'un ta debo a cokali,
" kutumelesi walh yau ko akwai bura uba Wallahi",
Tashi tayi direct ta nufi Alina da niyyar marinta,
Khadijah da Asiya dake kwasar abinci su tuni suka dakata suna kallon ikon Allah,
" malam ka sakeni walh saina nuna ma wannan yar iskar ita WACECE",
Cike da takaici ya kalleta " idan baki fice mun a daki ba walh zan wawanka miki mari",
Zaro ido tayi tana kallonsa yadda fuskarsa take cike da bacin rae Wanda bata taba gani ba,
" yanzu saboda wannan yar iskar zakace.....",
Wani gigitaccen marine ya sauka a fuskarta har fassssssssssss." Doctor!",
Kallonsa doctor yake cike da mamakin ganinsa a wannan daren,
Tashi yayi tsaye yashiga zagaye a office din sunjima a haka,
" Alhaji lafiya kasa nafito a daren nan nazata ma bakajin dadine",
Murmushi Alhaji sani yayi yadawo ya zauna yana kallon doctor,
" I want Aaliyah death at all cost",
" what!!!",
Doctor Yafada yana zaro ido tashi tsaye yayi tuni wani irin zufa ke keto mishi yana kallon Alhaji sani,
" you heard me right"
Yafada yana girgiza kai " zakayi ne ko bazakayi ba",
Girgiza kai doctor yayi " I can't commit another crime gaskiya",
Dariya Alhaji sani yayi " so then you have choice either she dies or you beloved son dies I am given you 2days to decide",
Matsowa doctor yayi Jin abunda ke fitowa daga bakin Alhaji sani,
" please Alhaji spare my family layina girman Allah",
Daukan hularsa yayi yafice daga office din yabar doctor cike da tashin hankali rike Kansa yayi da duka hannayensa ya zauna,
" ya Allah kataimakeni kafitar dani daga cikin wannan tashin hankalin Dana shiga ya Allah",
Kasa tsaye kasa zaune yayi saboda damuwa,
Nurse dake labe a gefe ita kanta abun yamata bazata sosai bata San muguntar wadan nan mutanen takai hakan ba sam." Aayan!"
" uhmmm",
Tashi tayi zaune Tana kallonsa " duk sanda nakira sunanka just ka amsa banson uhmm kana jina ko",
" to baby",
Murmushi tayi ta juya Tana kallonsa tare da riko fuskarshi zuwa ga nata " good boy",
Tafada tare da kissing dinsa tuni suka Kara lulawa duniyar da suka saba shiga second round,
Sun jima a haka kafin suka sama natsuwa,
Ta tashi ta shirya tasa kayan ta " baby kazo kamaidani gida",
Batare da ya musa mata ba suka fito abunda baitaba mata ba duk kaiwa darenta dashi sai dai suyi tayi takanta but,
Sai gashi Tana sarrafashi yadda takeso ranta fari fat ya mata,
" I need money"
" nawa kikeso",
Murmushi tadan juya gefe tayi " 3million",
" olright Zaki samu by tomorrow your happiness is all I want",
Koda tazo fita daga mota bayan sunkai gida rikota yayi " please baby sau daya kawai daga wannan zanbarki",
Yafada yana rike wandonsa cike da mamaki take kallonsa,
" sai gobe kaje gida dare yayi",
" no please let's do it just this once",
Yanayin yadda yake da jikinsa yana rirrike gabansa yakara tsoratata " kardae ace aikin nan zaija matsala" tafada a ranta,
Dan gam ya rike hannunta yaki saki akan sai sun kuma kebewa.Tofah me kikayo masa Aisar akwai problem 🤔 cab hansai akwai rashin ta ido kuwa 😳 kashe Aaliyah fa kace Alhaji sani kana tuna mutuwa kuwa...... next page.
YOU ARE READING
KOREN MACIJI
General FictionA story about twins sisters who got separated during birth but later got reunited in strange way.