Chapter 11

384 29 0
                                    

🅿️166 to 170

" hehehe kwadayi ma budin wahala banda abunki tun farko kina yar aiki meya kaiki sakin jiki da Aayan Wanda daga gani kinsan ya keta miki",
Aisar tafada sanda take karasowa inda suke zaune tashi deeja tayi ta fice tana kuka,
Rike Kansa yayi " oh my god",
" zaka iya fadan abunda ma yafi oh my God a yanzu tunda abun naka bai tsaya kaina da Aaliyah ba yakai har kan yar aikinta",
Tashi yayi tsaye yana kallonta " please go and put your cloths on and leave"
Zaro ido tayi
" what!",
" you heard me"
" haba Aayan just bec........"
Daga mata hannu yayi haka taje ta dau kayanta tana sawa sai dai wasu mugayen hawaye ke fita daga idanunta masu dumi,
Tunda take bata taba ganin cin fuska irin wacce Aayan ya mata ba dauriya kawae take ace yana bin me aiki haka nan ta shirya ta fice,
Zama yayi kan kujerar tare da dauko wine ya zuba yana sha tunani kawae yake,
" yanzu shikenan aikin dana jima inayi ya rushe no way Ina bukatar informer daga cikin gidan nan deeja bangama using dinki ba not now when I am done you will know it",
Yafada yana tunanin ta inda zai nemo yadda zai shawo kanta.

"Daga mata hannu yayi haka taje ta dau kayanta tana sawa sai dai wasu mugayen hawaye ke fita daga idanunta masu dumi,Tunda take bata taba ganin cin fuska irin wacce Aayan ya mata ba dauriya kawae take ace yana bin me aiki haka nan ta shirya ta fic...

Oops! Bu görüntü içerik kurallarımıza uymuyor. Yayımlamaya devam etmek için görüntüyü kaldırmayı ya da başka bir görüntü yüklemeyi deneyin.

Our Aaliyah

" Aa yau kuma shirin India aka tuna Masha Allah yar jikalle na dan baki da maraba da larabawa da India"
Dariya Aaliyah tayi takaraso " kai granny kamar baki taba ganina da irin kayan nan ba",
" ai to kullum kyau kike karawa jikalle na"
Murmushi Aaliyah tayi dan ta saba da irin tsokanar da granny ke mata,
" Deeja!"
" ae indai wannan ce bata dawo ba"
Cike da mamaki Aaliyah ta kalla granny sanda ta zauna daya daga cikin kujerun,
" inato taje dan nasa baa aiketa ba"
Granny ma mamakine ya rufe ta " tace tazo gunki kinbata kudin zuwa kasuwa naji Tana lissafin ba abubuwa"
Girgiza kai Aaliyah tayi " no sam bamu yi haka da ita amma bari nakira wayar ta naji",
Ciro wayar ta tayi ta ta ciro no din deeja Tana kira suka ji ringing din a falo dai2 sanda take shigowa falon,
Yana yin shigarta Aaliyah take kallo da make up din dake face dinta cike da mamaki,
Riga da skirt ne jikinta Wanda suka matse ta sai dan mayafi da bai rufe mata koda kirji ba kana iya hango breast dinta,
Dake dan bude structure din jikinta duka a bayyane hatta granny kallonta take cike da question mark.

" uhmm deeja meke faruwa daga Ina kike"
" Aaliyah ba wannan tambayar zaki mata ba ko duba yanayin jikinta mana kafin kinfara tambayar daga Ina take"
Tashi Aaliyah tayi tadan zaga ta cike da mamaki yanayin da deeja ke ciki,
" tun yaushe kika fara fita da irin wannan shigar iye"
Deeja banda hadiyar miyau ba abunda take tasaba Aaliyah bata zama yawanci granny na daki sanda take fita,
" I am talking to you!"
Aaliyah tafada cikin voice dinta dake tsoratar da dukkan ma'aikantan su,
" uhm da....ddd.....dama"
" dama me has cat cut your tongue or what",
Matse eyes dinta tayi sosai,
" aha madam wannan dinn nan ba shina farko bafa"
Kallon da Aaliyah tamai yasa ya hadiyi wani mugun yawu,
" me lake nufi come closer and tell me everything"
Cike da tsoro ya karasa gaban Aaliyah inda ya sanar mata tana yawan fita irin haka kwanakin nan but yana tsoron reporting dan karya loosing aikinsa,
Granny kanta tayi mamaki " haba Ina yawan neman ta inkuna gun aiki saina kira shiru so tari shi wannan dan lukutin nake gani",
Zaro ido Chris yayi " hajiya bebba ni luti" ya nuna kansa,
" shut up!",
Aaliyah tamai tsawa nan da nan ya dake,
"ba abunda zanmiki sai naji me mom zata ce kafin zan dau mataki kanki come on get out of my site right now",
Jiki na rawa su duka sukai waje harda Chris din,
Hajiya babba na mamakin yadda ma'aikatan gidan ke bala'in tsoron Aaliyah murmushi tayi ta koma suka zauna suka cigaba da hirarsu.

" Alhaji Usman abun nan yana slow fa haryanzu shekara nawa amma kullum cikin sauya plan B muke,
" inaga kawae a hakura da Aayan a wannan bangaren kawae dan naga yana wasa dayawa"
Kallonsa Alhaji usman din yayi " bangane me kake nufi a hakura ba inmun hakura ta Ina kake so mubi",
Gyara zama Alhaji sani yayi ya kalla Aminin nasa " meya gani daya sauya tsawo aikin Aayan haryanzu yarinyar inka duba bata saba ma dashi ba sam inaga lokaci yayi dazamu canza gurin kallo",
Cike da mamaki Alhaji usman ke kallon Aminin nasa,
" meye to mafita"
Murmushi Alhaji sani yayi " mezai hana muyi takardu kawae mu sama Samari aje yar tayi signing ta karfi ta mallaka maka kawae",
Girgiza kai Alhaji usman yayi " Sam bazan kuma wannan kuskuren ba karka manta garin yin ta karfi saida na rasa rayuka biyu masu muhimmanci a rayuwata,
" dan haka kayi gaggawan sauya shawarma gaskiya dan ba zan taba yarda da duk abunda zai cuci yar uwata ba Wanda namata a baya ma ya isa da Wanda nake shirin mata,
" shima kuma zanyi ne ba duka zan kwace komai ba sam zan dai sama rabona ne aciki",
Dariya Alhaji sani ya sheke dashi " daga baya kenan aikin gama ae yariga ya gama tunda ka rabata da mijinta da yarta baka da wani saura gwanda ayi abun nan a huta kawae",
Kallonsa kawae Alhaji usman yayi har ransa baya Jin zai taba yadda yayi loosing yar uwar shi gaba daya wannan ma yana da wani dalili nadaban akai.

KOREN MACIJIHikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin