TALLE

658 16 9
                                    

*FIKRAH WRITERS ASSOCIATION*

*AKAN KISHI* da tsananin bak'in cikin abinda kayi min ni *FAƊIME* ba zan taɓa yarda na ba ka shi ba ko da kuwa *BAYAN NA MUTU* ne.
Na yarda rai da mutuwa duk *MUƘADDARI* ne daga Allah, idan lokacin kowannensu ya yi dole a tafi.
Sai dai abinda ba ka sani ba, babu ta yanda za'ayi ina raye in barka ka shiga *DUNIYA SABUWA..*
Da ka san shirina da irin mummunar tanadin da nake yi a kanka babu yadda za'ayi ka tunkare ni da wannan zancen naka mai kama da tatsuniyar gizo da k'ok'i, ko da yake hausawa sun ce *RASHIN SANI YA FI DARE DUHU.* Na yarda zan tafi, amman ka sani zan dawo, zan dawo komin daren daɗewa!

Zafafan labarai ne guda shida da suke tafe d'auke da wani irin salo mai ban sha'awa, fad'akarwa gami da d'aukar hankalin mai karatu. Da naira dubu *N1000* kacal zaki samu damar karanta wad'annan littafan na wasu daga cikin marubutan Fikrah. Idan kuma guda d'aya ake so *N300* shi zai baki damar karanta littafin wacce kike so a cikin marubutan.
*Rufaida Umar*
*Bingel Mita*
*Fareedah Abdallah*
*Aysha Shafi'ee*
*Rash Kardam*
*Maman Haneep*

Ga mai bukatar tura kudin ta tura ta wannan acc din, 6171698793 Rashida Abdullahi Kardam, Fidelity bank. Idan kuma katin waya za'a tura kofa a bude take ta wannan lambar 08069420822.
Bayan an tura sai a tura screenshot na alert ta daya daga cikin wadannan lambobin.

09077591726
08038250500
08183123121
08069420822
08067794315
07066310865

https://chat.whatsapp.com/LDNz9CxBi2xLV9KquOrFVV

Kamu telah mencapai bab terakhir yang dipublikasikan.

⏰ Terakhir diperbarui: Jun 13, 2019 ⏰

Tambahkan cerita ini ke Perpustakaan untuk mendapatkan notifikasi saat ada bab baru!

...YA FI DARE DUHUTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang