Chapter 36

593 62 10
                                    


" I hate you !!!"
" I hate you the most Islam ."
Islam da taji abunda Mr Fauzi yace mata kamar a mafalki ta kara kai hannun zata taba shi Amnah ta bige hannun tace " Bakiji abunda yace ba ? Ku futa ku duka bunch of Idiots!!!" Islam ta dago jajayen idanunta data sha kuka ta daka ma Amnah sa'wa " ke..... ki shiga taitayinki , duk zagin da zakiyi kada ki sake ki hada da mahaifiyata kina jina!!!" Amnah ta bushe da dariya sai bayan ta gama yin mai isarta sannan ta nuna Ummi da yasa tace " oh wai wacan murderer in kike magana? Ashe tana da wani daraja a duniyarnan? Wadda ta kashe nata mijin? Ko dayake ai ke upbringing inta ce ke dan haka kema sai mu bi a hankali dake , dake da masiyaciyar uwarki........." bata ida karasawa saboda saukar marin da taji.

Mr Fauzi da sauri ya mike ya saya gaban Islam yace " Where on earth did you get the audacity to slap Amnah huh ?" Amnah ko da ta dafe wurin saboda taji zafin marin sosai tana shirin ramawa Mr Fauzi ya riga ta magana, tana jin yace ma Islam haka yasa taji wani dadin da ta dade bata ji ba kuma hakan yasata hakura da Rama marin saboda kalaman Mr Fauzi kadai sun ishe Islam bakinciki saima tafi jin zafin kalamansa akan marin da Amnah zata rama shiyasa Amnah taki ramawa tana dariya ciki ciki ita da Mom .

Islam a rude tana hawaye tace " zagin Ummi tayi fa , Aslam ka chanza kai da yakama kai mata magana amma kana goya mata baya why ?"

Mr Fauzi ya daura fuska ga idanunshi sunyi ja yace " The Apple never fall far from the tree ." Ai Islam bata San lokacin da ta zube ta zauna kasa ba , da gudu Farha taje tana kokarin mike ta nubar wurin amma bata masan Farha nayi ba , hawaye kawai take tana wani tunani daban.

Tunani take yanzu shikenan? Shikenan rayuwarta da Mr Fauzi? Haka love story insu zai kare? Haka zasubar juna shi ya bari anyi manipulating inshi yanzu heart inshi is filled with hatred, yanzu bazasu yi making dreams insu come true ba ? Why all this ? Is this the end of their relationship? No bazata bari su Mom suyi winning ba . She's gonna fight back for the man she truly love . Mikewa tayi da sauri ta kalli Farha tace " No Farha we are not going home right now, unless I prove Ummi innocent ."

Ummi da tayi shiru ta fada wani tunanin tace " Islam what you're trying to do is pointless , let's just go home please." Girgiza kai Islam tayi " Ummi na rokeki da Allah ki barni na fada abunda zan fada." Mom tace " son I think we should leave, in ba haka zasu cigaba da blabbering nonsense." Islam tai saurin cewa " saboda kin gama yima mahaifiyata shairi shine kike son ki boye gaskiya dan baki da gaskiya? Shai.........."

Mr Fauzi yai saurin kaseta yace " what gibberish are you saying? Listen I have heard enough, enough of the drama I want you out of my life and get out of my office right now!!!" Tace " bazan fita ba !!!"

Aiko hannunta ya kamo yafara tafiya yana janta da sauri suka fita daga cikin office in haka ya cigaba da janta staffs kowa kallo yake yana mamaki wasu harda yin video wasu kuma na mata dariya wasu kuma suji tausayin ta , itakau sai cewa take " Aslam you're believing what you want to believe, don't do this to me they are lying to your face ." Shiko saurarenta ma bayayi shidai kawai sai embarrassing inta yake yana janta har suka isa gaban main building in tana kuka haka ya tura ta ta fadi ta fita daga Fauzi company ya nuna ma securities ita yace " Look at her face ." Su duka suka kalla wasu staffs suna video yace " Kada ku sake barinta ta wuce gate is that clear?" Duka suka amsa da "yes sir" shiko Mr Fauzi mota ya shige da gudu yabar fita daga wurin .

Mata dayawa wa inda suke kishinta saboda suna crushing akan Mr Fauzi suka dunga yimata dariya wasu harda cewa dama kwadayi yakaita shishige mashi yanzu ga irinta nan . Da sauri Farha da Ummi suka karaso wurin dan tun lokacin daya kamo hannunta ya fara janta suke biye dasu. Suka tadata daga zaunen da take suka sata a mota Ummi ta kwantar da kan Islam kan cinyoyinta Farha taja motar suka bar wurin.

Mom kau wani mugun dariya take ita da Amnah da Muhsin, Mom tace "yau kau dole muke throwing in party." Amnah tana kada hips inta tace " let's partyyyyyyy ."

Minister's Son Where stories live. Discover now