Chapter 2

1.4K 115 6
                                        

Mutane kadan ne ke kai da kawowa kasancewar yanzu safiya tayi. Ko ina shiru sai kukan sunsu kake ji , GA wani irin sanyi mai dadi .

Saye take gaban Window dakin Farha na asibiti, fitowar ta daga wanka kenan ta saka doguwar riga Blue na material  ta saya gaban window tana kallon titi.

Juyo wa tayi tana kallon Farhar dake kwance tana bacci hankali kwance. Murmushi tayi tana tuno rayuwarsu a baya kafin Rasuwar Abbi da rashin lafiyar Farha, tabbas bahaushe yayi gaskiya da yace duniya budurwar wawa. Rayuwar nan abun soro ne yau kai ne gobe akasin haka.

Tunano Baya

Islam! Islam! Islam! Islam! Islam!

Na'am Abbi gani nan. Cewar Islam tana fitowa daga daki.

Oya zo nan mi kika yi ma kanwar ki ? Abbi ya tambayeta yana nuna Farhar dake ta yi Mashi shagwaba.

Oh Abbi bafa wani abu nai mata ba kawai daga nace in ta sake jan fada da yayan mutane sai nayi cutting lips nata.

La La kika sake fada Kawai daga ta ja fada sai ki yanke libs nata? La to ke Farhan Abbi bana hanaki jan fada ba ko so kike Adda ta yanke bakinki? Abbi ya fada cikin wasa.

No Abbi I don't want her to cut mah lips but if they ask for trouble I will be the one to cut their lips . Farah tafada tana shagwabe fuska.

O Ho so you won't stop oya Islam get me a rayza let me cut her lips since she won't stop.

Right away Abbi. Islam ta ruga ta dauko rayza ta kawo ma Abbi. Gashi Abbi na.

Farha na ganin haka tasa gudu .

Kamo ta yi sauri kar ta gudu. Abbi yake ce ma Islam aiko da gudu ta bita saidai Farha har ta riga ta shige kitchen.

Ya yah menene hala rashin jin ne ya tashi ba? Ummi ta tambayi Farha ganin yarda ta shigo da gudu.

Ummi sun hade man Kai zasu cire Man baki. Cewar Farha tana numfashi saboda gudun da tayi.

Kyalesu har Sun isa su taba min auta. Ummi tace tana rufe pot din dake kan stove.

Caught yah oya muje Abbi will cut your lips now now. Islam tace tana numfashin wahala.

Ke sake min diya she's not alone don't forget.

Ummi fada taja shine Abbi ke Kiranta .

Ummi ta Kamo hannun Farha sannan tace to muje don't worry Farha Sai munyi maganin su.

Yauwa yau saina yanke bakin nan mai jan fada. Cewar Abbi yana aje newspaper din hannunshi yana kallon su.

Oh really nobody will touch my auta otherwise Islam must be punish too saboda jiya ta yaga Note book din Farha. Cewar Ummi cikin wasa.

Abbi ya Kalli Islam sannan yace am sure it wasn't deliberately.

Ummi tai murmushi tace to haka itama Farha bada gangan bane.

Abbi ko mu dauko mage mu aje a gadon farha kaga gobe she won't look for trouble again. Islam tace dan ta sorata Farha dake mugun soron mage.

Minister's Son Where stories live. Discover now