Chapter 9

904 93 0
                                    


"I'm craving for more " Amnah tafada tana kara kwanciya kan cinyar Muhsin . "

"Mai yasa baki gajiya da sex "Muhsin ya tambayeta dan shi har ga Allah ya gamsu da ita kuma Amnah zata iya yin good 3 hours tana sex.

"Hmm please " ta shagwabe fuska tana tusa hannunta cikin wandon Sa .

Numfashi ya fara saukewa can ya damko ta suka lula duniyar mazinata.

Kwance yake kan king size bed nashi yana kallon Game of thrones  a cikin laptop , Farin sweatpants da farar T-shirt ne a jikinshi as always indai yana gida da dadare kafin yasa kayan bacci . Knocking akayi ya bada damar a shigo wani Maid yashigo da basket babba a hannun shi kai saye Closet na fararen kaya ya bude fararen T-shirt din dake ciki sunfi a girga da fararen wando sweatpants da na Jeans,  shortnikers duk farare kasancewar Mr Fauzi mutum ne mai son farin kala shiyasa har closet din fararen kaya yake dashi. Maid din daya shigo mai suna kalu saurayi  shine mai zuwa daukar kayan Mr Fauzi yakai wurin wanki shiyasa yasan kan closet nasa.

In banda kamshi ba abunda ke tashi a dakin sai sanyin AC.  Zara zara yasun sa masu kyau da fararen kafuwanshi gwanin ban sha'awa in mutum ya kalli tafin kafan shi sai ka ranse mai taba taka kasa ba. Bluetooth  ne a kunen shi yana kallon shi hankali kwance wayar shi ta fara ringing , hannu yasa ya dauko wayar dake kusa dashi sunan mai kiran yasa shi murmushi Mami wayar ta nuna sunan mai kiran. Ba tare da bata lokaci ya dau wayar kafin yai magana daga wancan bangaren anyi magana " Hello sweet heart nayi fushi yau kwanan ka nawa da dawowa Nigeria amma baka zo ganin Love of your life ba ."

" I'm sorry love I was about to come but I was stuck at office but I promise you I  will come soon insha Allah ."

"OK you have to keep your promise sweetheart or else..........

"No Mami I will come to Maiduguri insha Allah "

"Allah ya kawo man kai lafiya saida safe " tana gama fadar haka tai ending call din.

"Too bad bata bari mun gaisa ba yanzu dole na fara shirin tafiya maiduguri oh God am tensed. " Yafada  yana danna play a film din da yake kallo.

"Adda your phone is ringing " cewar Farha dake cin samosa. Islam najin abinda tace ta mike daga kwanciyar da tayi a kasan carpet da ga gama sallah ta dauki wayar number ta gani amma private number to wanene wannan kuma? Dauka tayi tare dayin sallama "Assalamulaikum " daga dayan bangaren aka amsa mata,  daram taji gabanta ya fadi danko muryar sohon nan taji.

"Hello Baby baki jina ne naji kinyi shiru. "

"ina jinka ." abinda tace mai kenan ita bata san me Sohon nan ke soba.

" yanaji voice naki kamar baki ji dadin jin nine ba "

" yanzu ina da abun yi in baka da wani abun fada then can you please excuse me ."

" dan saya karki kashe wayar mana ke kullum kina da abun yi? " shiru tai mai can ya cigaba "to shikenan ki bani address in gidanku in yaso nazo nan Sai muyi magana ."

" Kana iya fada ta waya ina jinka. "

" A'a ni nafiso nai magana dake gani gaki ."

"Am sorry I didn't mean to disrespect you amma gaskiya bazan iya baka address in gidanmu ba sorry that's the truth. "

"OK no problem with time ke da kanki zaki bani bari in barki ki kwanta good night and sweet dreams. " with that he end the call.

Islam kau ita so take ta san yarda tai da sohon nan mai budurwar zuciya dogon tsuka taja karaf suka hada ido da Farar warda tun data fara waya hankalinta ya dawo kanta. "Miye? " Islam ta tambayeta dan wani irin kallo Farha ke mata irin kallon My sister has got a new bf. Islam kau yanzu ta gane irin kallon da Farha ke mata harararta tai sannan tace ma Farha "you wish. "

Minister's Son Where stories live. Discover now