Chapter 13

829 83 1
                                    


Sosai Islam ta sorata da jin Voice nashi, ita a duk tunaninta Aslam karamin yaro ne. Sayawa tai tana kallon sa tamkar statue , kwance yake a kan gado yayi kwanciyar irin wadda  ba'a so, saman cikin shi ya kwanta kamar wani karamin yaro ( Nikau nace iyayine irin nasu Mr Fauzi da Zaid na shu'unin namiji 😂) .

Kallonta ya saya yana yi da lemon green idanuwanshi 😍 , Islam da duk tabi ta sargu ga wasu mayun idanuwanshi da ya zuba mata ita tunda take bata taba ganin mutum mai lemon green eyes ba, shiko mi nashi unique ne .

Sunkuyar da kanta Kasa tayi ta bude baki tai magana da kyar " Mami tace na kawo ma " . tabe baki yayi sannan yafara mosa  pink lips dinshi yai magana cikin isa " Ba na koreki ba? What the fuck are you still doing here? "

Still kanta na Duke tace "I'm not a maid ".

Bai damu yasan ko ita wacece ba yace mata "Get your dirty ass out of my room ". Da sauri ta juya ta fice mai a daki, kallon cup in coffee data kawo mai yayi tare da tabe baki ya tashi daga kan gadon yaje wurin fridge ya bude tare da dauko Horse drink ya zauna ya sha sannan ya haye gado tare da danna remote ya kashe hasken dakin danshi harga Allah baya iya jin zai iya shan coffee da wanchan yarinyar ta kawo mai.


Farha ce da sauri ta banko kofar dakin su ta shigo, neman Ummi tafarayi taga ba kowa a dakin harda Islam. Wurin wardrobe taje ta bude tare da dauko wata riga na atampa Red fitted gown tasa tare da dauko Black plain Veil sai Flat shoes na Vine irin na dubu biyar sai wata yar karamar bakar jikka irin mai hannun chain tasa a kafadarta. Powder tasa sai lipstick Red sannan kwalli saikau gata ta fito das das Masha Allah. Jiki na rawa ta kama hanya ta fito, tana fitowa wani security yace mata itace wadda oga Muhsin yace akai wurin motarshi tace mai eh, har wurin motar yakai ta kirar Lamborghini .

Kasancewar bakin Glass ne ita bata ganin wadda ke ciki saidai shi ya ganta, security in ya bude mata gaban motar gaban ta na faduwa ta shiga dan tunda Allah ya halice bata taba ganin irin motar ba ido da ido sai a hoto ko TV to yau gashi har ciki zata shiga, tana shiga taganshi zaune a mazaunin driver cikin Milk Kaftan sai kamshi yake kuma gashi ya hade da sanyin AC Sai ya bada wani kamshi mai dadi . Smiling yai mata ita ma ta mayar mai tare da dukar da kai kasa tana wasa da zoben hannunta.

Tada motar yayi nan mai gadi ya wangale masu castle gate suka fice ya sa masu wakar Ed Sheeran Shape of you.

Islam wacce tana fitowa daga dakin wancan dan rainin hankalin ta wuce boys quarters dan tasan Ummi na can da Farha, bayan taje ta iske Ummi suna ta hira da masu aikin gidan age mates inta,  ta tambayi Ummi ina Farha Ummi tace kila tana daki. Islam duk daukar ta Farha nacan daki tana karatun Novel , dakin itama ta nufa.


Tana shiga ta iske ba Farha to ina ta shiga? Zama tayi a kan kujera ko kila tana toilet. Dataji zaman yayi yawa yasa taje tai knocking kofar toilet taji shiru Sai kawai ta bude ta shiga ta ga ba Farha ba alamunta.

Sai hankalinta ya tashi to ina Farha zata cikin wannan dare? Fita tayi daga dakin tafara dudubawa ko zata ganta.

Amnah ce kwance a kan dakin ta yanzu suka dawo daga club ita da wani saurayinta CEO na Afzan industries , duk a gajiye take saboda duk wunin yau sex ne sukai tayi har ya ishe su Sai suka tafi club daganan ne ya maido ta gida.  Jawo wayarta tayi saboda duk yau basu hadu da Muhsin ba, kiran shi ta fara yi ya shiga tana ringing amma ba'a dauka ba. Aje wayar tayi kirar iPhone 11pro max  ta jawo Samsung S10 ta shiga kiran shi da gudar number inta shima shiru har ya gama ringing bai dauka ba.

Aje wayar tayi tare da mikewa ta shige bathroom, dayake ta kira Servant inta ba da dadewa ba ta hada mata ruwan wanka. Bathtub in cike yake da ruwa yana kumfa Sai kamshi yake da Red roses a cikin ruwan ta shige tare da lumshe idanuwanta ta dauko daya daga cikin roses in tana shinshinawa tana kulle ido dayake ruwan wankan an sa turaruka a ciki.

Haka Islam ta duba Farha har ta gaji ta koma daki da niyar sake fitowa neman ta amma bazata gaya ma Ummi ba dankar hankalinta ya tashi .

Juyo wa yayi ya kalleta sannan ya maida hankalinsa a titi yace mata " Where do you want us to go? ".

Shiru tayi tana wasa da zoben ta can tace " Yr fav place ". Da ok kawai ya amsamata ya cigaba da driving.

Wani Hadaden restaurant suka je, a VIP suka je suka zauna .itadai Farha nata ido amma hankalinta duk yana gida itadai bazasu dade ba gaskiya .

Abu daya da Farha ta lura game da Muhsin shine yasa son sosar bakin shi kamar yana shan Sweet, yanzu ma haka sosar bakin shi yake kuma yana mai mugun kyau  .

Zaro wayar shi yai daga aljihu missed call yagani na Amnah sharewa yayi da niyar suna komawa gida zaije dakin ta, Menu waiter yaka wo masu Muhsin yai Nashi order itakuma Farha ta kasa saboda gani tayi abincin duk masu shegen sada ne.

Muhsin ganin da yayi ta Dade a kan menu yashi cewa "What's wrong beautiful you don't like the food? "a cikin thick accent nashi .

Dago wa tayi ta kalleshi tace " Their Food is Expensive ".

" Bakomai just choose whatever you want ".

Zaro ido tayi tace "But....... 

Katse ta yayi yace "But shiii just choose okay. "

Order tayi shikuma waiter in ya wuce da order insu sannan ta maido hankalinta kan Muhsin da yake ta faman danna waya tace "You're unbelievable " Smiling kawai yayi mata ya cigaba da danna wayarshi.

Wayyo I'm sleepy 😴😴

Sai gobe in Allah ya kaimu.

Hurairaytu 🍸🍸🍸🍹🍹🍹🍹


Minister's Son Where stories live. Discover now