Chapter 27

744 111 23
                                    

  
Washe gari tun da asuba Mansir ya gama shiryawa , kiran Farha yayi ta waya yace tazo shi zai wuce garin da Islam take . Ba da jimawa ba Farha ta iso ta tarar dashi saye yayi shiri ya goya jikarshi tace " Wai kai wane irin mutum ne Mansir ? " Mansir ya tabe baki yace " Ke nidai kawai ki fada man a wane gari take kuma a ina zan sameta ?"

" Abuja sauran Kuma ya rage naka ." Farha ta fada tana juyawa tai hanyar cikin gida . Mansir ya dinga kwalla mata kira " Fara , Fara ke Fara don Allah kizo ki fadamin a Ina Zan sameta ." Amman Ina Farha tuni har tayi cikin gida , shikuma gashi ba daman ya bita saboda securities ba barinshi zasuyi ba . " Ki fada min ko karki fada min sai naje Abujan ni na gano inda take ." Cewar Mansir ya nufin hanyar gate .

Yau tunda wuri ta shirya cikin Black suit inta ta fito daga apartment inta ta shiga mota sai Fauzi company . Tana zuwa gaban kofar office inta ta zaro keys inta ta gwada bude kofar ga mamakinta sai taga yaki budewa , haka taita trying ta ga yaki , dauko wayarta tayi ta kira wata number , ana dauka tace " Assalamualaikum I'm calling from the CEO's office my door has been hacked ." Mutumin yace " Aliyu is coming to check out  is your office located at the CEO'S floor ?" Islam tace " Yes ." Mutumin yace " What's the name of your office ?" Tace mai " The CEO'S PA ."

"Okay ." Kawai yace yai hanging up , Tananan saye sai taji wayarta ta shiga ringing tana duba caller ID sai taga Adeel ne " Assalamualaikum Adeel good morning ." Adeel da yake zaune a office inshi yace " Wa'alaikumun Salam morning , how're you doing today ?"

" I'm good Alhamdulilah how about you ?" Adeel yace " Same here , kije ana nemanki a office in CEO ." Islam tace " to miyasa basu kirani Kai saye ba tunda akwai number na ?"

" Ni ban sani ba kije koma minene zakiji ai ." Cewar Adeel , Tace " Tam Shikenan sai anjima ." Yace " Have a nice day ." Yana hanging up . Juyawa tayi tasa pin ta shiga tana zuwa second door ta danna doorbell sau biyu sannan taji ance " Come in ." Shiga tayi sai taga ya juya ya bada baya Yana kallon city in Abuja kasancewar bangon bayanshi glass ne ba bango ba , zaune yake kan kujera . Tace " Assalamualaikum ."

" Wa'alaikumun Salam , it seems like you don't know how to do your job ." Ji tayi Sam ba muryar Mr Fauzi bace wata murya ce daban , da sauri tace " No sir ." Juyawa yayi yana zaunen a kan kujera , gani tayi Sam ba Mr Fauzi bane wannan ne wanda taci karo dashi jiya . Habeeb yace " A masayinki na PA office inki suppose to be there ." Ya fada Yana nuna mata hanyar fita , ta gane Ina yake nufi . wannan first office in idan ka shigo office in CEO , sai ji tayi ya cigaba da magana " Nasa anyi hacking office inki from today onwards can ne office inki am I clear ?" Islam tace " Toh ." Habeeb yace " Call share holders for a meeting at twelve o clock ." Islam tace Okay Sir ammm....."

Habeeb yace " kina da magana ne ?"

" Dama akwai stuff in da nakeso na dauka a office ina ."

" Yanzu kije kiyi abunda na saki zan kira Aliyu yazo ya bude office in saiki dauki abunda zaki dauka ."

"Alright ." Kawai tace ta fita .

Tafiya yakeyi a walk in closet inshi yana son ya zabi kayan da zai saka , slide door in akai sliding aka shigo , Lala ce cikin sky blue mini skirt sai wasu black high heels a kafuwanta , rigar jikinta mai irin wuyan V inan ne fara , sai gashin kanta dark brown wavy hair , sai side bag inta black mai hannun chain rataye a kafadanta " Good morning Baby ." Tafada tana pecking in kumatun shi , " how was your night ?" Yafada Yana duba wasu kaya .

" It was cool Darling so whatchu been up to ?"

" Trying to have a good time with you ." Yafada Yana kashe mata ido daya , itakuwa Lala wani dadi taji daga gani yau Yana cikin farin ciki "Aww how sweet of you to think of me ." Tafada tana masowa kusa dashi sosai har numfashin su Yana hadewa da na juna tace " Promise me Baby you're gonna spend the whole day with me ."

Minister's Son Where stories live. Discover now