Chapter 31

789 101 23
                                        


Cak Mom ta saya tana kallon su haka itama Amnah saboda abun ba karamin mamaki ya basu ba , itakuwa Islam kokarin cire hannunta take daga na Mr Fauzi shikuma gogan ya kama ya rike gam , Mom ce tai karfin halin cewa " let go of her hand Bimbim ." Kallon hannunshi yayi dake cikin na Islam danshi sam baima lura da cewa idanunsu yakai nan ba , sakin hannunta yayi Yana binta da kallon itakuma ta gaishe da Mom " Good Morning Ma ." Tafada tana nufar hanyar fita , har ta fita bata ji Mom ta amsa mata ba saidai kallon banza da Amnah da Mom suka bita dashi .

Mom ta juyo ta kalleshi tana kokarin magana Amnah ta tari numfashin ta tana takowa gaban " Baby what do you think you're doing ? You don't just hold her hand she's your employee , ewww you touch her filthy hands ."

" And so ? So what if I hold her hands ? Is it yours ? No right ? Mind your business okay ? " Yafada Yana daga mata gira daya , Amnah da takaici ya gama kamata ta fita fuuu... Mom duk tana nan saye tana kallon Ikon Allah saida taga Amnah ta fita sannan ta fara yimai magana cikin muryar ta dake nuna sananin damuwa " Son you did something wrong , she's not your muharram . Kasan mata irin su dama irin haka sukeso , they like flirting with wealthy men . They are after your money and nothing else wasu kuma they want to be famous ,  they will used you to gain popularity so be careful with them , middle class people dakuma talakawa abun soro ne yanzu is hardly to find someone who will love you for who you're . "

Zaunar da Mom yayi sannan shima ya zauna kujerar dake kallon tata , " Mom na yarda dake , amma believe me when I say she's not like those girls , she's different , she has a pure heart and clean mind . I don't know her that much amma dan zaman da nayi da ita zan iya fadin she's a good person . " Ai Mom kamar saukar mari haka take jin maganganun Mr Fauzi , wato dai she fail to convince him . Aikuwa dole ta dauki mataki Dan kuwa in tayi wasa yarinyar nan zata samu shiga wurin Mr Fauzi and that's the last thing da takeson gani .

" She has brain washed you Bimbim ." Kamo hannunta yayi Yana murzawa a hankali yace " No Mom Dan Allah ki kwantar da hankalinki , I'm not brain washed . " Zame hannunta Mom tayi tana mikewa " ni zan wuce sai ka dawo gida ." Tafada tana yi mai peck a cheeks inshi .

Ya taka mata har zuwa kofa , ya bude mata kofar daganan tace ya koma , ya koma ya turo kofar sa . Itadai Islam tana nan zaune a cabinet inta tana aiki a computer taji fitowar Mom , nan bata dago kanta ba ta cigaba da abunda take tunda dai taga ko gaishe tayi bata amsawa sai ma kallon banza da take yi mata .

Mom ta suke fuska kamar hadari ta tako zuwa gaban table " Ke ." A hankali Islam ta dago ta kalli Mom suna hada ido tai kasa da kanta , Mom tace " Ke waike miyasa ne baki San masayinki ba ? Naga kina kokarin shige ma dana are you trying to seduce him ? You are not his type get that into your fish brain , Kuna seducing maza irin su Bimbim ko saboda kudi da Kuma kyan su ko ? Where are your manners huh ? Ohhh na manta , I just remember you're Afrah's daughter . Karki damu banga laifin kiba realizing irin gidan da kika fito , Both the Mother and Daughter are mannerless , boorish , barbarous and ill-mannered I pity you . " Islam dake hawaye saboda abun da Mom ke fada mata Sam yasa zuciyarta duk ba dadi tace " Ma please stop insulting my Mother you don't know her that much it hurts to hear you talk about my mom like that...."

" Shut up , don't you dare say another word until I told you to do so , I won't tolerate it . The only thing you and your foolish mother know how to do is to flirt with mazan wasu !!! " Mom tafada cike da masifa , harara ta wasa ma Islam ta fara tafiya , har ta kai kofa sannan ta juyo " Islam or whatever your name is stay away from Mr Fauzi otherwise I'll become your worse nightmare . " Tana gama fadin haka ta fita . Ta shiga elevator duk inda ta wuce sai an gaishe ta amma babu wanda take amsamawa , tana fito ta nufa inda Rolls Royce inta take bodyguard ya bude mata kofa ta shiga nan suka fice .

Amnah Kuma ko da ta fito Lexus ta shiga tace ma driver ya kaita Dark room , a cikin mota sai faman hawaye take har suka isa nan taje VIP ta kira friend inta Jemmy ta waya ba'a jima tazo ta fara aikin lalashinta tana kara zuga ta .

Minister's Son Where stories live. Discover now