Assalamu alaikum my dear sisters,Ya kuke ya komai da komai dafatan duk na sameku lafiya, Nasan kunjini shiru na dade da barinku amma yanzu nadawo in sha Allah .
Kuyi hakuri a lot has happened amma that's all in the past in sha Allah yanzu sai mu Dora daga inda na saya . Da nace zan goge litafin nan sai na sako daga farko saboda Akwai gyara dayawa Amma zan barshi haka kawai har na gama.
Do you know about my new book ?
Yes my new book 💃🏽 is not yet out dana gama minister's son zan fara sa maku shi a nan Wattpad , Amma sai na fara saka shi a Amazon sannan zan bude WhatsApp group masu interest sai kuyi man message na WhatsApp number inku.
My new book is going to be interesting, and is far better than minister's son .Mu manta da karyar da ake a novels 🤣 abunda zaku ji a sabon litaffi na to tabbas yana faruwa babu maganar novel innan an cika karya, Allah ya nuna mana lokace fara shi . Ameen .
See you soon guys ,
Xoxo 😘 ❤️❤️

YOU ARE READING
Minister's Son
Non-FictionEvery human being has a destiny to fulfil. Birth signals the beginning of the journey towards the fulfillment of an individual's destiny. To a large extent , each individual, consciously or unconsciously determines the outcome of his or her d...