Chapter 35

858 56 21
                                        



Koda suka koma gida wata family nurse insu ya kira tazo tana treating goshin dan ya dan fashe, itakuwa Mom sai wani hawayen munafinci take dan yaga wai taji zafin ciwon sosai. Muhsin ya shigo dakin ya tarar da Mom zaune akan gado sai nurse in dake goge jinin shikuma Mr Fauzi saye yana kallonsu duk jikin shi yai sanyi kuma daga gani kukan Mom na taba shi har cikin zuciyarsa. Karasowa yayi ya kama hannun Mom yana lallashinta "what happened?" Mom cikin kuka tace " Islam da Mamanta harda sister inta sukai dukeni,tun daa nake rayuwata ba'ata ba humiliating ina kamar yau ." Sai kuma ta fashe da wani kukan, hannunta taji ya kamo Muhsin ya bishi da kallo dan harshi haushi yake bashi. Mr Fauzi yasa hannunshi cikin nata dayan kuma yana share mata hawaye yace "My dearest Mother, the best mother in the hole wide world, I love you so much. I love you more than world itself, please calm down there's no need ki tada hankalinki I'm here, by your side forever. No one dares to hurt you kuma na kyaleshi no one, I promise you..........." ya runse idonshi dan alkawarin dazai daukan mata mai wuya ne wanda shikansa yasan shi yake cucan kansa saboda yana masifan son Islam, so wadda a jininshi yake amma baida wani option, uwarsa ta fiye masa komai a duniyannan. " Ni Aslam Khalid Fauzi nayi ma mahaifiyata alkawarin zan yanke duk wata alaka dake sakanina da Islam." Yana gama fadin haka ya mike da sauri saboda wani irin faduwar gaba da ciwon kai da yaji ya sameshi. Dakyar yake tafiya kamar wanda kwai ya fashe mawa a ciki, yama rasa meke damunsa fatansa daya kawai, shine ya bude idonsa yaga mafalki yake. Muhsin ne yasha gabanshi danshi Aslam yafi bashi haushi akan su Islam saboda shine ya kawosu cikin rayuwarsu, dabai sakan masu fuska ba to da basuga wurin yima Mom abunda sukai mata ba.

"This is all your fault bro, yau da baka bata wuri ba ka nuna kana sonta da duk hakan bai faru ba. Aren't you feeling guilty? Your very own sister tana can feeling desperate , sad and kept asking herself what did she lack? You never know what she's going through, kai kana can kana soyanyanka ta banza da wofi wadda bata San mutuncin iyayenka ba. Wait a minute, tayaya katabbatar cewa yarinyar nan kai take so ba kudin kaba, she's a gold digger she doesn't want you she wants your money . Ai dama haka suke talkawan nan da middle class people da masu rufin asiri in kaga suna soyyaya da masu kudi toh they're only after your money this is why yanzu zakaga we the rich people muna auren masu kudi irinmu not gold diggers!!!......... Islam or whatever her name is ta boye maka wani abu wannan only proves that ba sanka take dan Allah ba, akwai secret da yawa data boye maka wadda ni da Mom da Dad duk mun sani. Bro do you know why bamu gaya maka ba? Because you're blinded by her love amma ai yanzu ka fara ganin true colors insu, Mom na soron gaya maka saboda tasan you will be shattered , Uwa kenan saboda wata rana zaka gane kaida kanka, gashi yanzu tun ba ayi nisa sosai ba ka fara ganewa. Allah ya fara nuna ma saboda Mom kullum kaine cikin addu'ar ta ."

Mr Fauzi da shi kanshi ya kulle ga wani ciwon kai sai rashin kwarin jiki tabashi kawai zaki ya zube, cikin kararriyar murya wadda da kaji kasan kukan yakeson yi amma yana yin jarumtaka yace " Muhsin dan Allah na rokeka kabar yima Islam sharri, she's not what you think she's, she's good I know. Wane secret kake magana? You're mistaken bata boye man komai, I trust her more than I trust you Muhsin."

Murmushin takaici Muhsin yayi yace " kasan me? Kawai ina ganin mutuncin ka daba dan haka ba I will punch you so hard on your face harsai naga hancin ka da bakinka yana bleeding 🩸, Zaka ji kunya da kuma regrets na son yarinyar nan lokacin da ka gano secret in da take boye ma. You will be ashamed, gold digger kamar Islam bata cancance kaba, she's very stupid an taba gaya maka prostitute ce a katsi........." bai samu ida karasawa saboda wani punch da Mr Fauzi yakai mai har saida ya fadi, duk rashin kwarin jikin Mr Fauzi bai san lokacin daya taro energy haka ya bugi Muhsin a fuska.

Yanke jiki yai ya fadi ya zube, shida shi yakai bugun amma shi ya kare da sumewa saboda rashin kwarin jiki da stress ga tun safe rabon shi da abinci. Da gudu Mom ta taso ta zube gabanshi tana kiran sunansa ta rumgumeshi, Muhsin ma da gudu ya dauko ruwa ya bude bottle in ya yayafa mai, sai gashi ya fara bude idanuwansa da taimakon Muhsin suka ajeyi shi kan gado nurse ta fara dubasa, abinci nurse ta umarta a kawo mai Mom ta nufi hanyar kitchen tace "Follow me Muhsin."

Minister's Son Where stories live. Discover now