Chapter 21

1.1K 111 20
                                    

" Mami gani ance kinason magana dani. " Cewar Mom tana zama a kan kujerar dakin Mami . Sipping in coffee tayi " Kinsan inda danki yake. " Cike da mamaki Mom tace " Bangane ba Mami yana nan gidan mana yana dakinsa. "

Magazine Mami tabude tare da fadin " Yana kan hanyar Abuja. " Girgiza kanta Mom ta fara yi cikin rashin yarda " Haba Mami miyasa zai tafi ba tare da sanar mamu ba anya kuwa bari dai naje na duba shi a dakin shi. "

" Basai kinje duba shi ba ya tafi ne saboda yana fushi damu ya gano da yana da Uncle . " Cike da tashin hankali Mom ta mike Tana dafe kirjinta " What!!! Tayaya? How did he react? Wane mataki zai dauka akan mu? " sai kuma ta fashe da kuka tana hauda hannu a Kai " Wayyo ni Sarah na shiga uku na lalace bari in tatara kayana na gudu dan bazan iya fuskantar saba. " da sauri ta nufa hanyar fita, Mami ce takira sunanta "Sarah!!! Dawo ki zauna. "

A firgice ta dawo ta zauna, Mami tace "ya gano kawai yana da Uncle amma bai gano abunda ya faru da Khalifa ba,kinsan ko saboda mi? " Faduwar gabanta ne ya ragu da sauri tace " Saboda mi. "

" Saboda this is not the right time but I promise you when the right time comes I'll expose every single bad deeds of yours I promise you this Sarah. " wani murmushin gefen baki Mom tayi irin na mugunta sannan ta mike tana zagaye kujerar da Mami take tana cewa " Mami Mami dadi na dake shine kamar baki san what am capable of doing to you ba....." Sai kuma tazo ta kunnen Mami ta rada mata " Worry not saboda you won't be alive to tell him that. "

Mikewa Mami tayi daga zauniyar da tayi ciken fada da fushi tace " Mi zakiyi kashe ni zakiyi makira. " Wayancewa Mom tayi tace " Nop Ni ba haka nake nufi ba Mami ina nufin yayi fushi kuma bazai dawo ba kuma bazai saurare kiba kila sai yaji ance kin mutu sannan. " Tana gama fadar haka ta fita daga dakin.

Baki wangale Mami ta bita da kallo lallai tayi baban kuskure na goyon bayan Sarah da tayi 18years back ai yanzu ga irin ta nan dama mutane sunce "Karma is a b***h ." Bedside Drawer ta bude ta dauko littafi da biro " Yazama dole na rubuta abubuwan daya kamata nayi kafin na bar duniyarnan dan bazan taba barin Sarah tayi nasara ba. "

Abuja, Nigeria.
Wuse 2,

Kwance yake akan irin kujerar da ake ajewa gaban swimming pool, daga shi sai three-quarter fari, babu riga a jikinshi sai zobuna dake hannunshi da IWatch sai Cup in Wine daya rike, idanuwanshi kuma Gucci shade ne Sai shisha dayake Smoking. Gefen shi Habeeb ne shima cikin three-quarter blue ba riga kwance a kujerar pool yana chatting da wayarshi kirar Samsung S20 gefen shi kuma Adeel ne shima kwance kan tashi kujerar yana typing a MacBook sakiyan su kuma dan karamin table ne an aje kwalbar Wine da cups Sai shisha pot.

Adeel ne yake kokarin hada shisha sai Habeeb yace " Guy ka hada dani. " Adeel yace " Apple flavour ne. " Habeeb ya cire glass in dake idanuwanshi yace " Zan sha. " Sai kuma ya kalli Mr fauzi Daya sura MA sararin samaniya ido ga rana ko dayake akwai glass a idanshi yace " Guy how far ? " Kallon Habeeb yayi sai yai sipping in wine sannan yace " Habeeb I'm tensed , narasa da wane zanji problems here and there. " yana gama fadar haka yai smoking in Shisha ya huro hayakin ta hanci da baki. Adeel daya gama hada nashi shishan shima yafara smoking yana fiddo hayakin ta baki yace " Dude just forget about yr problems and chill. "

Habeeb ne ya daga kafada alamun ya yarda da abunda Adeel yace , Mr Fauzi yace " I wish I can do what you just said Adeel but I can't abun yafi karfina. " yafada yana shafa gashin kanshi. Habeeb yace " what's bothering you I have never seen you like this before. "

" Mami naso nayi aure and do you know what infuriate me more?" Mr fauzi yace cikin fushi. Habeeb da Adeel suka ce A'a sai Mr fauzi yace " She has chosen a bride for me and I also found out they have been keeping a secret from Muhsin and I. " Habeeb ne ya aje cup in dake hannun shi da karfi saura kadan ya fashe shi kuma Adeel mikewa yayi in disbelief yana girgiza kanshi yace " What? Aure kuma? To top it all an zabanma mata?And what secret is that?  I can't believe this is happening to you!!. "

Habeeb yace " Gaskiya Mami is unbelievable I mean tayaya za ai kamar kai aima Arrange Marriage? Wallahi kafi karfin haka kuma miye secret in dasu ke boyewa I hope it's not something big."  Mr fauzi ya daga kanshi sama yana kallon sama yace " It is Habeeb, ashe Dad twins ne he has a twin brother amma he's late kuma bashi da Family baiyi aure ba. " Habeeb " Af am sorry to hear about yr uncle amma ka taba ganin matar da ake so a Aura ma? " (Af shine sunan da Habeeb da Adeel ke kiran Mr fauzi ma'ana Aslam Fauzi)

Adeel shikuma cewa yayi " May his soul rest in peace may jannatul firdaus be his final abode. " Habeeb ya amsa da ameen shikuma Mr fauzi numfashi ya sauke ya amsa da " Ameen, ban taba ganinta ba kuma bana bukatar ganinta to hell with her. " yana gama fadar haka ya kai shisha bakinsa ya huro da hayakin ta hanci da baki. Karar shigowar message Adeel yaji daga wayarsa ,zaro wayar yayi iPhone 11pro Max  ya duba message in, bayan ya gama karantawa yace ma Mr fauzi " Af Mami ta turo da pictures in takardun yarinyar da tace za ai employing a masayin PA inka dazu da safe ta kirani ta gayamun. " Mr fauzi yace "okay ."

Adeel yace " Bari na gaya maka sunan yarinyar dan karka je office kaga ta shigo office inka kayi mata koran kare Dan yanzu itace PA inka. " yafada cikin zolaya, kallon hoton takardun yayi yai zooming sunan yace " Islam Khalifa. "

Hurairaytu 🍹🍹🍹🍸🍸🍸🍸

Minister's Son Where stories live. Discover now