Chapter 4

977 97 0
                                    

Jirgi yayi landing a Nmadi Azikwie airport, paparazzi da securities ne kawai kake gani a wurin. A hankali yake saukowa daga jirgi, securities nashi suna ta kakare shi daga yan paparazzi . Motocin dake a wurin  Black mercedes benz masu tint guda shida da alamu na convoy ne sai farar Mercedes Benz Super S550 mai tint wanda Mr Fauzi ya shiga .

Da gudu motocin suka fito daga airport , mutane sai kallon motocin ake yi wanda mutane da yawa Sun san wanene. Number motocin kawai an rubuta Fauzi mai flag na nigeria.

Daga wajen airport din mutane ne wasu Sun rike flowers wasu Sun rike cabon paper an rubuta Welcome back home Mr Fauzi. Ko da motocin suka fito sai wasu suka dau ihun farin ciki, sukuwa motocin da gudu bala'i suka wuce.

Koda suka shigo cikin garin Abuja duk inda traffic yake basu sayawa da gudu suke wucewa kuma haka yan sanda zasuyi ta sara masu har su wuce.

Welcome back home!!!! Mom, Dad, Amnah, Muhsin. Sukace suna ganin Mr Fauzi an bude mai kofa ya shigo.

Mom. Cewar Mr Fauzi yana rumgume Mom , Masha Allah na furta da naji muryar shi. The sweetest voice ever!!!

Aww my Bimbim I missed you. Inji Mom wanda ta rumgume shi kamar ance za'a kwace mata shi.

I missed you too Mom. Mr Fauzi yace yana breaking  hug din. Sannan ya kalli Dad shima ya rumgume shi How have you been? Ya tambayi Dad.

Splendid, your Mom has been taking good care of me  amma yanzu nasan kai zatai ta kula da tunda yanzu The most precious person in her life ya dawo. Cewar Dad yana murmushi.

Dariya su dukan su sukayi sannan yayi hugging Muhsin yana cewa Bro long time no see, do you even miss me?

Muhsin yace Ni na isa, ko da yake ai dama dole kayi tunanin haka tunda kullum Mom tafi kowa missing dinka kaga mu sai mu rage. Dariya suka yi sannan Amnah ta taho zatai hugging nashi da sauri yai baya sannan yai mata murmushi yace mata hello Baby sis what's popping?

Amnah wacce abunda yayi mata ya mata zafi, smiling tai sannan tace just missing you.

Mr fauzi yace I missed you all.

Mom tace Bimbim let's go to your room you need to take a shower sai ka zo kayi dinner you must be hungry. Tana jan hannunshi har suka haye bene.

Islam kuwa duk tabi ta rude shikenan ita yau su Ladingo da mutanen da basu sansu Sun samu abun magana. Dan ko cewa za'ayi ga wasu can masu manyan motoci sunzo daukarta wato tafito karuwanci har ta samu customers masu kudi . Kunsan mutane abun magana baya wahala.

Motar sakiya prado din aka zage glass din na gaban motan sai kawai tayi ido hudu da matashin dazu.

Kai! Islam tace tana mai kallon mamaki.

Eh nine na dazu kinga mun sake hadewa ko.

Bina kayi ko me? Wai shin mi kake so ne nifa ka fita harkata dan Allah.

Murmushi yayi sannan yafito daga motan. Kina tambayar MI nake so?  OK ga wanda yake sanki kamar yadda na gayamaki Mai gida na. Yafada yana bude bayar motar, soho ta gani cikin farar shada kamshi sai tashi yake.

Sannu yan mata shigo mana . Cewar tsohon yana mata wani irin kallo.

Gabanta taji ya fadi ras! Sannan tace A'a nagode sauri nakeyi sai anjima.

Da sauri matashin ya sha gabanta yana cewa Haba dan Allah ki shiga mana kuyi magana karuwar kice fa.

Kinga dan Allah kiyi hakuri ki shigo muyi magana ba cutar ki zanyi ba. Cewar sohon.

Nifa bazan shigo ba kayi hakuri. Inji Islam.

Sohon yayi murmushi sannan yace To kiyi mani kwatancen gidanku in yaso muyi magana a can .

Ni yanzu ba can nayi ba.

Toh shikenan ba damuwa muje sai mu aje ki inda kikayi. Inji soho.

Ku barshi kawai nagode.

Toh ni zan wuce sai munyi waya angima.

Hurairaytu🍸🍸🍸🍸🍸🍹🍹

Minister's Son Where stories live. Discover now