Banyi editing bah !Tana zaune kan dan karamin stool na gaban madubi tana sa dan kunne wayarta ta dauki ringing, duba ID caller in tayi. Tana ganin mai kira ta saki dan kunnen da take kokarin sawa ta dauki call in, daga chan bangaren akace " Nan da 10 minutes kiyi abunda na saka ki !" Ana gama fadin haka akai ending call in, Faty ta sauke numfashi dan tasan abunda Mom ta saka ta. Jiki a sanyaye ta fito daga dakin ta nufa dakin Islam, knocking tayi ba a amsa ba ta cigaba da knocking amma shiru taji. Saukowa tayi daga stairs ta tarar da Ummi na kallon food network, gaishe da Ummi tayi tareda tambayan ko Islam ta fita? Ummi ta sanar da ita cewa bata nan , kitchen ta nufa ta sha ruwa tana tunanin abunyi , yanda zata bullo ma al'amarin.
Islam kau suna gama meeting ta mike da shirin fita sai Habeeb ya saida ta suna tautaunawa kan aiki, Mr Fauzi kuma yana magana da Mr Alex kenan wayarshi tai ringing. Da sauri ya daga ganin mai kiranshi, cikin Angelic voice nata tace " Pap surprise !!!" Karar da yaji a cikin wayan yasa shi ganewa suna cikin airport da sauri ya mike a zuciyanshi yace what the fuck badai kasar nan Lala ta shigo min da yarinya ba! " Stay there princess Pap is on his way ." Turo dan karamin bakinta tayi tace " Mummy's driver is alreadyyy here Pap we're heading homeeee ." Da sauri yace "okay Princess I'm on my way home love you ." Yana gama fadin haka yai hanging up ya daga ma Habeeb hannu alamun ya tafi yai ma Mr Alex sallama ya fito da saurin shi ,Islam ta bishi da kallo sannan ta kalli Habeeb tace "Hmmm where were we ?" Sai Habeeb yaci gaba da kora mata bayani sai wayarta ta fara ringing tace " sorry Habeeb bari na dauka." Tadan masa gaba kadan ta dauka tana mamakin miyasa Faty ta kirata, tana dauka Faty taji faty na kuka, Islam a rikice tace " minene Faty mike faruwa?" Nan shiru saima kukan dake karuwa Islam a burkice tace " Kiyi man magana dan Allah minene? Wani abu ya sami Ummi ko ke? Faty kiyi magana mana!!!"
Nan ma shiru saima kukan dake karuwa, Islam ta juya taje gaban Habeeb tace " I have to go Habeeb sorry it's urgent." Habeeb ya bita da "okay bye ." Suna shiga cikin golden Rolls Royce in da tazo daukansu Nausheen ta kalli Lala tace " Mummy we're heading home right?" Lala dake faman danna waya tace " yes we are ! Nausheen can you please keep quiet, what kind of question is this ? Shit !!!"
Turo dan karamin bakinta tayi ta shiga bubuka kafanta cikin sigar shagwaba tace ma Nanny Bonel dake zaune gidan gaba " Nanny I wanna seat beside you !!" Nanny Bonel tayi dariya tace " Okay" ta juyo ta dauketa ta zaunar da ita kan cinyarta suna kallon yadda Nigeria take Nausheen kau sai faman tambayan Nanny take in taga wani abu chan sai ka jisu sunyi dariya , haka Nanny tai ta yi mata wasa suna dariya suna kallon abubuwa.
Mom da taga kiran onga tai sauri ta shiga dakinta ta dauka, daga chan bangaren Onga ya sanar mata yanzu zasuyi kidnapping Nausheen nan Mom tace " ku tabbata Nausheen kadai ce kukai kidnapping, kada kubar wani evidence dazai tona asirin mu !!" Muhsin bai san sanda yace " What ?" A firgice Mom ta juyo ta kalleshi, Muhsin da har yanzu fuskanshi na dauke da mamakin abunda yaji Mom ta fada yace " Wait what ? What did I just hear you say.........." Mom tai saurin cewa " No Muhsin trust me on this kaji dana ."
Muhsin cikin sa'wa yana hawaye yace " Can you hear yourself Mom !! You don't even deserve to be a mother ! Why the fuck zakiyi kidnapping grandchild inki? Why !!" Mom itama tana kuka tace " You'll never understand My son , ni kadai nasan pain in losing in dan daka haifa amma kaida Aslam har ma da Khalid duk baku sani ba!!! I can't bear losing your brother!! This is the only way to save your brother from her, don't even try to stop me !!!" Ta fada tana nuna sa da finger inta hawaye na zubowa daga idanunta. Muhsin yace " save him from who ? I don't even know you anymore !! Ban san cewa muguntanki yakai har ki cucar da jininki ba, Kuma bazan bari ki cucar da Nausheen ba, daga yau bana iya jin zan iya kiranki da Mom saboda you don't deserve to be a mother , kin cuci ni . You gave birth to me maimakon ki taimakeni na zama na kirki sai kika daura ni a hanyar banza, nayi regretting in biyemaki da nayi kika dora ni a hanya ba daidai ba, Allah ya shiryeki addu'a ne kawai zan iya taimakon ki dashi amma kin cuceni it hurts so much.......... Sarah na barki da Allah." Ya fada yana kuka, itakuwa Mom ji tayi kamar saukan mari jin abunda Muhsin ke cewa saima lokacin daya kirata da sunanta kai saye ji tayi kamar an wasa mata ruwan zafi .
YOU ARE READING
Minister's Son
Non-FictionEvery human being has a destiny to fulfil. Birth signals the beginning of the journey towards the fulfillment of an individual's destiny. To a large extent , each individual, consciously or unconsciously determines the outcome of his or her d...